Chapter 44
Chapter 44
kallonsu suka fita daga get din gidan. har taji kwalla ta zubo mata Abdullah yakaraso ya janyota jikinsa yana murmushi shima yana jin abu da take ji a zuciyarsa yace kiyi hakuri inshallahu za'a kuma samun me sunan sakina nan da wata tara . duk damuwar datake ciki bai hanata jin dadin kalmarsa ta karshe ba . harara ta watsa masa tace sai kace wata yar kaza . na dinga haihuwa kennan tabashi dariya sosai ya rungumeta tsam tsam ajikinsa . yace Allah da gaske nake . da me sunan dady ke har me sunana sai kin haifa min . kinga soyayya takai soyayya har kin haifan . Yabata dariya sosai yace tsaya ki Gani taga yana nade hannun rigarsa da sauri ta nemi barin gurin taku biyar yayi sai gata a hannusa ya dauke cak yace ke dai muje ciki tafe yake yana kaiwa bakinta sumba da saman kirjinta. bai direta akoina ba sai a tsakiyar bed dinsu . ya mata runfa da fadadden kirjinsa yana balle boturar rigarsa yace da yarda Allah a yauma zaki iya samu kinga in Allah ya taimake ke sai ki samu yan hudu kinga kin huta gabadaya. ta zaro idanun tana dukan kirjinsa yayi murmushi ya kai bakinsa yayi kiss din eyes dinta. tace haba Abdullah wannan wani irin addu'a ce ......har hudu .yace bbu wani haba Abdullah yana karyar da kai. ahankali ya manneta da kirjinsa Byn ya cire mata doguwar rigar dake jikinta . Nidai A'a karka sake min addu'ar samu ciki yanzu yace uhmmmm... kiyi hakuri Aisha ki haifa min ya'ya dayawa masu albarka . Duk abinda zai zo daga gareki ina so.......... yasoma yamutsa mata jiki yana gogamata gashin kirjinsa yana murza kan nipply dinta ..cikin zafi zafi yake lasar jikinta uhmmmm da haka na janyo musu kafar...... Allah kasa mudace kasadamu da masu son mu, duniya da lahira . mu ma Allah yabarmu da mazajenmu har gidan aljanna ya bamu lafiya da zama lafiya. ya zaunar damu tare da mazajenmu lafiya Amin ya rabbi . Alhamdulilllahi Alhamdulilllahi alhamdulilllahi Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki tsira da amincin Allah su kara tabba ga manzon tsira annabi Muhammad (saw) Da haka nakawo karshen wannan littafin . abinda nayi dade Allah yasanya albarka . kuskuren danayi Allah yafemin . Subuhanakallahumma ashhadu allaila,ailla anta astagfurka wa'atubu ilaik Sai mun hadu a sabo littafina mai taken . AUREN SIRRI......... AUREN SIRRI download ..... ....................... Taku har kullum Aisha Abdullahi Bagudo MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 85-86 Abdullah yayi shr zubawa Aisha Mayan idanunshi , jikinta ne yabata kallon da yake mata . itama joyu ta tsura masa tsumammu idannuta masu rikita masa brain . Sun jima suna kallon juna ,yayinda zuciyoyinsu ke bugawa at the same time . ahankali yakira da kansa ya nuna alamun ta zo batare da yayi magana ba ,. tayi murmushi ta matso kusa inda yake . Abdullah ya janyota jikinsa ya rungumeta yana shinshin wuyanta.ya dan sausauta rungumar da yayi mata. ,idanunsa a rikice yace narasa ke din wace irin mace ce duba yasa hannu ya daga rigar jikinta saman ,kirjinta ya zubawa idanu. sannan yace kalli bbu mai Gani ko a cikin riga yake ,yace kin taba shayarwa ko sau day.. Ta Ture hannunsa ta saukar da rigarta tana dan harararsa. bai kula ba " sai ma sake manneta da yayi da kirjinsa yana lumshe idanu. muryasa a sarke yace ya zanyi na lura hanaki abinda kike so yana disashe dan burbudin kaunar da akeyi min . dan haka na amince da karatun da kike so . Aisha ta kalleshi kmr ba daidai taji ba . ya amsa mata da haka ne zatayi karatunta anan England akan duk course da take son karanta . ta sake shige jikinsa hade da rukunkume shi dan murna . Shi kuma dama abinda yake so kennan. dan haka yashiga jagwalgwalata son ransa . To dama ita medicine take son karanta dan haka shi zatayi . Abdullah ya dagota yace Amman fa karatu kawai na amince kiyi kada ki taba tunanin zakiyi aiki . Tayi murmushin tace nagode ma haka. ta tuna dama innarta ta taba gaya mata komai me wucewa ne. Ta fara karatunta cikin kwanciya hankali. gashi taji dadi Sosai dan sadik ya girma . ta samu tazara akan yadda take samun ciki Amman sai da Abdullah yarinka damunta shifa yaji shr har yanzu . kar fa tayi tunanin ciki zai hanata yin karatu . sai da ta fahimtar dashi akan ba haka bane Allah ne bai kawo ba . sannan ya gane Alla ne ya kawo mata hutun. Abdullah zaune a falo ita kuma tana narke jikinsa hannuta ke yawo ajikinsa tana wasa da gashin kirjinsa. Ahankali yasoma mata bayanin akan sun gama yanke shawara shi da mami . yace ga takardun ainihin gidansu na kebbe za'a kaiwa su inna da baba cewar su koma ciki da zama. an bar musu shi halak malak Aisha ta kalleshi da kyau gidan da ta fara Gani ta dauka gidan gwana ne. ko dai wata sabuwar zolayar ce za'a yiwa iyayenta. take ta fada haka a ranta bata son duk abinda zai hado da iyayenta ciki in dai bana dadi bane. Cikin sanyi murya tace dadin affan wanda suke ciki fa ?byn shi fa suna da gidaje wanda ake musu haya ko kai sau biyu kana siya musu fa . Yace nasan da wannan Amman shi ma wannan din munga yadace ne ya zama nasu saboda ayanzu Ma wuyaci ne mukoma zama cikinsa. kuma kina ganin , za'ci cigaba da zama haka ne ba kowa cikinsa . Aisha ta Mike zaune tana kallonsa taji maganar wata iri idan har bata manta ba mami ta taba cewa zata bawa babanta millions of naira dan kawai ya raba yarsa da Abdullah. alokaci a zatonta ko talauci ne yasa ake son Abdullah ya aureta. ranta ya baci da wannan tunanin da tayi taji tamkar alokaci ta fada hakan kuma akan kunneta akayi komai acikin gidansu . Baza taba wannan lokacin ba gara ita zata iya jure komai. Amman iyayenta fa bbu wani dalili take fada a ranta . tace dadin affan ita kanta mami tasan hakan ba zai taba yiwu ba .. Da mamaki ya dago yana kallonta mahaifiyarsa take cewa ita kanta........ ya sake maimaitawa a fili. tace ita kanta tasan ba za'i taba yiwu ba , a hakan da suke ma sun dan go.. tas... tas ...tas .taji Abdullah ya yaryarfa mata maruka a fuskarta yana kuma nuna ta da dan yatsansa . A fusace yace bar ganin ina sonki .. tabbas ni kaina bansa iya adadin kaunar da nake miki ba. Amman zan iya rabuwa dake muddin kika ce zaki raina min mahaifiya . Ke zan iya barinki gabadaya ,ko ke wacece ajikina. Aisha kuwa dake rike da fuskarta ,tayi shr ko kwakwarar motsi ta kasa yi. karo na farko kennan zama yafara zama , yadda taji marukan haka shima yaji a fuskarsa ya runtse idanunsa hade da tura hannunsa cikin aljihun ya dunkule yana kallonta. ba zai iya jure kallonta ba kuma yasan alokaci ranta a bace yake matuka. dan haka ya Mike ya bar gurin zuciyarsa na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46