Chapter 37
Chapter 37
zuwa mararta yace ummu affan ina bukatar ya'ya da yawa a tare dake ,ta kalleshi itama ta cikin mirrow ta dan yi murmushi. idanu suka zubawa juna suna kallon kansu tsawo lokaci . wanda gabadaya ba wani kayan kirki bane ajikinsu ita daga ita sai pant da bra shi kuma short niker ne kadai ajikinsa shima iya cinyarsa, sosai suke jin yadda suke fizgar junansu. yana cigaba da romancing din sansar jikinta still suna tsaye gaban mirrow. ahankali yake yin kasa kasa da hannusa idanunshi cikin nata yana kallon yanayin ta yayi kasa kadan da pant dinta, yana shafo kasan mararta zuwa kasanta " a tare suke sauke numfashi " yayinda kauna junansu ke sake yalwa a gangar jikinsu. fingers dinsa ke yawo a kasanta yana wasa da kasanta sosai. yayinda hannunsa daya ke sarrafa Brest dinta duka . Cikin sanyi ya zira fingers dinsa cikin kasanta yasoma fingering dinta hade da makale ta ajikinsa tsayuwace ta gagareta gabadaya tayi kasa luuuuuuuu ....... shima ya bita yana cigaba da fingering dinta zaune suke yana cigaba sarrafa yadda ransa keso . Ita kuma narke masa hannuta kwakwume dashi sai da yaga sun kai limit sosai. sannan ya Mike tare daita ya dauke cak sai kan bed dinsu ,suka lula duniya sama sosai yake sarrafa gangar jikinta da dukiyar fulaninta da duk inda hannusa yaci karo dashi. sai da suka gamsar da junansu sosai . dan Abdullah ba baya ba.kuma Gwani ne wajen nuna mata tsantsar soyayya da kulawa a shimfida. itama kuma sosai take dumamasa shimfidarsa da kyau yadda zai gamsu da ita bakajin komai a tsakaninsu sai fitar numfashinsu ya rungumeta tsam ajikinsa byn kura ta lafa yana bata hot kis ta koina ...... Khalifa shima yayo kamar yan,uwansa sak sai dai bai kai hasken su ba, . shiyasa yake kara shiga ran dady a saboda yace haka kalar fatar me sunansa take lakar minal kennan itama tana son khalifa sosai "a saboda shi take yawan zuwa gidan. tana kiransa da abban dady" a haka har suka zama kawaye sosai da ummun su affan. a bakinta take jin labarin su faiza da yadda akai a karshe ,tace yanzu haka mami tasamu labarin faiza tayi aure byn watanni . ba ciki mijin ya damu sosai ya kasa hakuri lallai sai sunje asibiti . da suka je aka dubata sai aka tarar ta tasha maganin zubar da ciki sosai a waje ,wanda ya wuce kaida har yasa mahaifarta ta lalace dan haka yayi mata duka tsiya ya koreta da takardarta sakinta uku hade da yi mata Allah ya isa . minal tace da yanzu bros Abdullah aka cuta sai dai shi daman can baya bi ta kansu . Har tabar gidan Aisha na jinjina abin a ranta ita Abdullah dinma ya fita farinjini "gashi kuma da wata irin halayya dan kansa ba zai baka labarin abu ba, sai dai wani dalili ya kawo haka, . shima zata iya cewa bai fi sau daya ba, sau Tari ya kan je gidansu yayi musu abubuwa da dama har zariya kala kala yana zuwa idan yaje ka'oje Amman sai randa Allah ya kaita gida a gaya mata .. Abdullah ya shiga falon dady ya tarar dasu affan sun daddafe kafadar dady ,dan shi Adnan har kan wuya, dady nata musu dariya" Abdullah ya samu gefe ya zauna yana dan yi musu tsawa dady na hanashi yace ya kyalesu ,wai gwada karfi akeyi atsakanin shi da su. Abdullah yayi murmushi yana kallon dady yasan ba zai ma wani saurari abinda yazo dashi ba sosai" dan haka ya taso ya barsu yana dariya . Su teema sunje ummara dasu affan dan ita yawanci su suke hanata fita" dan koda yaushe suna makale daita" can suka hadu da mansir shima karatu yake a university of madina kuma sun rike shi a can zai koyar "nan ya nacewa teema har Nigeria ya biyota . Abdullah ya samu dan huta na sati biyu dan haka yace a gidansu na Germany ,zasu yi shi . sun so aro su Adnan su tafi dasu dan sau daya aka taba zuwa dasu tun bayan dawowar su. Amman sai suka tarar zasu tafi Egypt da mami dole suka barsu. sun yi huta sosai yadda zuciyar Abdullah ke son dan zagewa yayi yana murza soyayyarsa da matarsa abin son sa. ita kuma duk wata kulawarta tattara ne akansa . Kuma koda yaushe suna manne da juna kmr cungum suna jiyar da kansu dadi mara misaltuwa , . domin sun samu mai kula da khalifa har hutun yakare suka baro Germany. hutu kuwa yayi albarka dan farat daya Aisha ta gane ciki gareta. hankalinta har yafi wancan karon tashi domin duka khalifa watansa tara a lokacin duk ta kasa sukuni a ranar gashi Abdullah yayo mata waya ba zai samu dawowa da wuri ba . zai wuce can gidansu saboda ance iyayen yaron dake son teema sun zo zai biya su gaisa . Dare yayi dan har khalifa yayi bacci itama har ta dan soma ,sai gashi a rude kusan a wanni dayawa rabonsu da jin dumin juna . wanka kawai yayi ya karaso gareta yaga duk jikinta a sanyaye "ya jawota jikinsa ya rungumeta sosai yana bata hot kiss. bakinsa Ya kai cikin kunneta ya zura harshensa ciki yana tsotsa . Wannan ya koma goga mata gashin fuskarsa ajikinta hade da shinshina ta yana shakar kashin jikinta. gabadaya jikinta a mace yake murus bata da wani kuzari . tambayar abinda ke damunta yayi tayi shr taki cewa komai . , sai daya matsa mata sosai sannan ta gaya masa kuma ta sanar dashi bukatarta ita kawai so take a zubar da cikin tunda bai yi wani girma ba. Take jikinsa ya dau kirma "Kawai jikinsa ya zare daga nata ya koma ya kwanta rigingine ya rufe idanunshi yana sakin nurfarfashi. yana jinta har ta gama yi masa magiya abinda take so. ta kwanta shi kuwa a ranar bai yi wani ishashen bacci ba. har da safe yana mata wani irin kallo macuciya. itama ta gane yadda yake kallonta tamkar wacce tayi masa wata cutar haka yake mata kallon .. sai da zai fita ne . yace bansan abin namu har yakai ga kiyayayar haka ba,. da har ake neman salwantarmin da abinda ya fita daga jikina . Ta kalleshi a tsorace me yake so yace ,tace daddin affan dan kawai nace a zubar da ci........ Ai bata kai garasawa ya buge mata baki . Ya kuma kallonta a fusace yace dole kice haka mana tunda daman ba so na kike ba, gashi nan kina bakin ciki da abinda nayi sanadin digashi ajikinki" . idanunta ya fara kawo kwalla ya kau da fuskarsa dan baya so yaga hakan . yace koma me zaki ,kina iya yin yadda kike so nasan abinda kike nufi da hakan . sannan yasa kai ya fice . Tai shr bata taba ganin irin haka sosai atare dashi ba. "dan haka taci kukanta sosai a karshe taji gabadaya gidan yayi mata zafi ,dan haka ta bar masa note tasan idan ya dawo da yamma zai Gani . ta shirya khalifa suka tafi gurinsu minal ko tayi dan hira taji dadi tasa direver ya tukasu . Ya bugo wayar cikin gidan yafi sau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46