Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Zuciyar Masoyi Book Two Complete Hausa Novels 1,174 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi kanta sai kuma wani tunani yazo masa. ya hau daddanna abin kiran doctor da duka hannuwansa biyu . yana karawa da bakinsa sanda mlm abu shima yashigo tana cigaba da yin atishawa mlm abu ya rinka alhamdulilllahi alhamdulilllahi . likitoci uku ne suka zo a lokacin guda suka shiga aikinsu akanta ,sanyi AC aka rage sannan suka cigaba da dubata tsawon lokacin . sannan suka fito suna yi musu murnar . Abdullah ya karaso kanta da sauri idanunta a rufe suke har zuwa lokacin. ya dan juyo yana tambayar likitan daya saura yana hada kayayyakin aikinsu . Cikin sanyi murya still Abdullah yace doctor bata bude idanunta ba fa ? Doctor yace masa ai yanzu barci take" da can ba bacci takeyi ba . Abdullah ya juyo yana kallonta yana godewa sake godewa Allah . Ranar alkhamis dady ya taho a daidai saukarsa duk tarin yawan baccinta ya dan saketa Abdullah na nan manne kusa daita ya dinga sakar mata murmushi. karo na farko da tadinga kokarin tashi zaune a rude har zai kirawo doctor sai yaga bata lokacin ne" yatada ita da kansa ya jingineta da jikin gado. ya zuba mata ido yana yi mata sannu . batace komai ba shi kawai take kallo" ya jawo tafin hannuta yana kiran sunanta tayi kmr zata amsa sai yaga tana kallon cikinta" yace Aisha kin haihu kin haifa mana twince duka maza ta kalleshi kawai kmr ba daidai taji ba. ya matse hannuta Sosai cikin nasa yace it's truth Aisha we have two infants . Kawai ta dinga murmushi shima haka ita har da kwalla" shima sai yaji hawayen farinciki na zubo masa har zuwa wani lokacin" sannan ya goge" itama ya goge mata dan ragowar hawayen "ya kai bakinsa ya sumbaci goshinta ya yo kasa da bakinsa kan nata yana kis din lip's dinta" su dady suka turo kofar da mlm abu a haka suka ganshi da sauri ya janye jikinsa"kunyar duniya ta hanashi sakat ya ma kasa magana da kyar ya mike yana sotsa keyarsa ya fice. yana fita kuwa yasa kunyar ta Karu akanta ita kadai har zazzabi ta fara ji alokaci ,saboda nauyin su dady da taji ta rufe idanunta sosai ta kasa budewa . Sai ranar lahadi mlm abu da dady suka taho tare kafin tahowarsu , Aisha ta dan samu damar sakewa da babanta kuma taji dadi haka Sosai. shima Abdullah haka sukayi da dady a can gurin da aka Adana jarirai dady yarinka kallonsu ashe zuria maza dayake taso ashe ajikin Abdullah zai sake samun su . yace Amman hasan din a dinga kiransa da affan Husain kuma Adnan aka fiddo masa su ya dinga kallonsu kafin su tafi abin alajabi kamartasu har ta baci da Abdullah mutumin da cirosu shi ya shida musu ko wanene na farko 'shima da wani abu dan dis kmr tabo a jikin bby. dady ya sakar musu dukiya sosai a kula da lafiyar Aisha . ga gyaran gidansu da suke ciki da aka kara gyarawa . dady ya sake karawa ma'aikatan wajen kudi musamman dan kula da yaran sannan suka baro Denmark ana gobe suna Abdullah ya dinga kallon Aisha yana yi mata dariya" gashin kanta ya birgeshi yadda ta gyara shi "ya tuna mishi sanda tana gadon asibiti duk a hargetse "yace wato shi kansa yasan wahala tayi kyau kwarai da gaske bazaka taba cewar ita ta dauki cikin yanbiyu ba Amman har lokacin tana cikin sati na hudu. suna yin baki yan dubiya da barka daga Nigeria domin dady ticket ya yanka ga duk mai wanda ke son zuwa Dr sagir yazo aunty Maryam da mijinta yayyen Aisha da usman sai yawancin ma'aikatan daga company sun Sami zuwa. Aisha ta dan kalleshi yana kwance kusa dai ya'yansa ya zuba musu idanu ya kira sunanta Aisha ya akeyi farat daya naga kina gane su Adnan Tayi dan murmushin ta motsa kusa dasu tace kaga ta nuna masa dan zaren data samu tayiwa kowa sheda akafarsa" affan ja Adnan green kuma saboda suna cikin showel ne, yasa zaren baya fitowa . yayi dariya sosai yace kema kennan fa Amman kinga kinyi dabara nima in tashi shidasu zan dan zamo showel din sai nayi saurin fadar sunansu . Tana kallonsa a gurin bbys din sai idan yagaji yake bawa mai kula dasu ko idan suna son mamansu . Ya dan dago ido kadan yaga shi take kallo suna hada Ido tayi saurin dauke idanunta daga kansa "ya danyi murmushi yacigaba da abinda yake har sai daya gama ya kara rufe bbys din da kyau . sannan ya dan soma gangaro gefenta inda take "itama kmr ta gane nufinsa" ta mike tsaye zata fita sai ji tayi ya fizgota ta zube saman fadadde kirjinsa gabadaya ya rungumeta ya matseta tsam tsam ajikinsa a tare suka sauke ajiyar zuciya ya kai bakinsa sautin kunneta ahankali yace me kike so ki fada yanzu? Tayi shr yace akwai magana a bakin nan naki fa . ta narke masa ajiki yace dama ni na gaji da wannan horon da,akeyi min . Ta kalleshi a tsorace me Kuma yake nufi da haka ta fada a ranta . har yau akwai sauran azabar datasha bata gama barin jikinta ba.. ya dinga lumlumshe mata idanunsa ,yana shafo wasu part na jikinta , tayi narainarai da idanu zata sa masa kuka. yayi saurin hade bakinsu waje daya yasoma tsotsar lip's dinta da bakinta yana kallon kwayar idanunta har sai da yaji ya dan ragewa kansa ,zafi" sannan ya zare harshensa yace sorry bby da wasa nake miki fa, nasan har yanzu da saura sai kin kara warkewa sosai tukun zamu daura daga inda muka kwana koba haka ba ,? Hade da kashe mata idonsa daya, ta sake narke fuska tana kukan shagwaba . Ya ahankali yake busa mata iskar bakinshi a fuskarta zuwa saman kirjinta duk yabi yasoma kashe mata jiki . ahankali yace naga kina kallona dazu kmr zakiyi magana me kike son kice ?ta dan maida kwallarta" ta dago ta sake kallonsa, sannan ta sunkuyar da kanta kasa cikin sanyi murya wanda da kyar tace mami kuwa tasan tare muka zo nan ? Yayi shr ya kai Hannusa yana zagaye saman kirjinta dashi still baiyi magana" sosai ya rungumota ajikinsa ahankali Ya zura hannushi ya zaro Brest dinta daya yana shafawa idanunshi akanta jikinta yacigaba da mutuwa sannu sannu yake murza kan nipply dinta yana kallon yadda take sakin ajiye zuciya duk ajiyar zuciya da take sai dukiyar fulaninta sun yiwa sama dukkansu bbu mai kuzarin yin magana dashi daakawa tambayar da ita mai tambayar sai narkewa juna suke suna lumlumshe idanu ahankali ya soma yin kasa da Hannusa. Itama cikin sanyi ta daura hannuta kan nasa dan dakarta dashi daga inda yake kokarin zuwa hade da girgiza masa kai ya tsaya tsuru yana binta kallonta, idanunshi har sun fara juyewa ahankali ya dauke hannusa duka daga jikinta yana sakin nurfarfashi itama ya mike tare daita ya zaunar daita da kyau suna facin juna MMN SUDAIS CE [3/12, 3:02 PM] Kaunace Sila: 💗💗💗💗💗 ZUCIYAR MASOYI 💖💖💖 💗💗💗💗💗 AISHA A BAGUDO Page 75-76 Ya tsareta da manya idanunshi yana nazarinta yakasa gane dalilin dayasa ta masa tambayar , ta sunkuyar da kanta kasa dan ganin yadda

Table of Contents

Chapters

46 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46