Chapter 8
Chapter 8
da auren ita Nafissar inda take auren wani me sunan Abubacar manajen Banki ne a garin Arlit dan haka can suke da zama Nafissa nada d'iya biyu duk mata ta farkon me sunan Ramatou( *umma* kenan) ta biyun kuma Fátima ( *Mom* ).. Lokacin da Abba keda 12ans shiko Dad nada 9ans ,Ua KO nada 7ans ,se momy da Mom da keda 4ans dayake kusan tare aka haife su tsereyar baza ta huce 3mois ba wani mummunan al'amari y'a apku a *Zuri'ar* ranar wata Mardi (talata)sakamakoaccident d'in da Nafissa da kuma Abubacar suka yi a hanyar su ta zuwa tchiro dan dauko su Umma dayake kowani hutu anan gidan Elh Fayçal su keyinshi ,shi Abubacar ko motsawa baiyiba daga gurin da accident d'in ya faru anna Allah Yayi mishi rasuwa ,ita ko Nafissa a ka garzayo da ita likitar tchiro dayake sun kusa isowa tchiro hatsarin ya faru ,koda a ka kira su Elh Fayçal aka sanar dasu Balkissa ba karamar gigita tayi ba koda ta iso likitar Nafissa a sume take ,Elh Fayçal ya tara jama'a akayi jana'izar Abubacar aka kaishi makwan cin shi, bayan ,kwana biyu ita ma Nafissa tace ga garin ku nan inda ta barma yayarta amanar yaranta ,dayake shima Elh Fayçal akwai sa da son yara dan haka shima ya amchi yaran da hanun bibiyu (sede muce Allah jik'anku ku ..ameen) .... Dayake Elh Fayçal Yayi karatun addini me zurfi dan haka yarinya bata huce 16ans a gida ba ba'amata aure ba koda bata samu miji ba to auren gida zemata,shiko namiji da zarar ya kama aiki ko kuma ya fara sana'a to shima aure za'ami shi.hakan ne ta kasance da Umma lokacin da takai 16ans bata fiddo ba se kawai ya ha'da ta da Abba y'a musu aure gida inda shi Abba lokacin loya ne ,bayan shekaru 3 akayi auren Mom da momy ita Mom ta auri Dad dayake shi kasuwanci yabama karfi auren soyyaya aka yi musu,itako Momy ta auri wani abokin Dad me sunan Ismael(dady) dande shi soja ne. Shekara d'aya dayin auren Allah ya bama su Mom d'à namiji inda yaci sunan Abubacar suke ce mishi *Adam* ,,bayan shekaru hud'u Mom ta saké haihuwar wani d'à namiji ranar suna yaci sunan *Ridwan* ita ma momy be huce kwana arba'inba(40) ta haihu ta sami namiji aka samishi Aliyu( *Haider* ),har lokaci ita Umma Allah bebata haihuwar bâ se de tayi avortement (b'ari)har so biyu dan haka se rikon Ridwan ya dawo hannu ta bayan an yaye shi ,da kamar shekara biyu momy ta saké samun wani namijin indan yaci sunan *Areef* ,,daganan kuma se haihuwa ta lafa a *Zuri'ar* ,se bayan shekaru 8 Allah yaba ma Umma ciki Wanda ya zauna akayi rainanshi har yakai haihuwa ta haifi d'iya mace ,kada kuso kuga murna cikin wannan *Zuri'ar* inda yarinya taci sunan Maimuna *(Manane* ) Kenan).tun tana karama akwaita da shiga rai,gâta d'iya mace ta fari cikin *Zuri'ar* dan haka seta zama er lele(ta gaban goshin Mom bâ😛😛.,,), Apres 2ans Umma tasake haihuwa Wata macen aka sama ta Nafissa za aringa cemata *Yesmin* alokacin ma Mom nada nata wani cikin Wanda yafi sauran girma dan har momy na tsokanarta wai kode yen biyu ne....y'a Léman kwua da kamar 2mois ta haifi yen biyun aka samusu *Muhsin* da *muhsana* ,,,.. After 3 years da haihuwar yen biyu *Zuri'ar* ta tsinci kanta da mairaicin Haj Balkissa sakamakon cutar masarar kwana biyu datayi ,amman kafin ta rasu tabar wasiyar da su zauna lafiya sanan su ha'da kansu , suk'arâ dank'on zumunci tsakan kaninsu ,kada su bari *Zuri'ar* ta watse dan haka su har had'a yaran su aure idan da hali,daga karshe ta damka amanar su Umma a hannu Elh Fayçal da su Abba.. (🤔🤔 Kenan wannan ne alkwarin da Elh Fayçal ke fa'da?tab). Bayan faruwar haka Elh Fayçal y'a tatara *Zuri'ar* suka koma unguwa guda ,da zama(daya daga cikin gona kinshi) inda Abba ,da dad da kuma dady suka had'un suka Gina gidaje a jere se suka saka Elh Fayçal a tsakiya,,,lokacin da ya Adam ya tashi yin aure se y'a Gina nachi gak da bayan nasu Umma ,inda y'a Auri Safara er wan dady wato Malan inussa ,.Gidan Rid Dana Haider na kallan Nasu Umma. .tun unguwa babu mutane da yawa har tayi dan kusan duk masu kud'in garin nan cikin unguwa suke ,anan ne Manane ta gamu da * *sambaby* * . Shiko Areef nacen kasar côte d'Ivoire yana karatun soja Senan da 2mois ze Kare ya dawo (jinjina gare ku sojoji )🡫enan shi gadon babanchi Yayi.... ********* *** *Cigaban labari* Washe gari tun da safe Manane ta fice gidan Mom d'in ta tana kuka ,Mom ta zaunar da ita ta mata nasihohi kan yin biyyaya ga iyaye ta warware mata shakku da take yi game da auren nasu,da kuma jadda damata batun karatun nata,,nanda nan ta saki(Allah sarki Manane)..,.. *Zuri'ar*nata shirye2 duda cikin su akwai Wanda har yau ba suyi na'am da auren ba Manane ta tataro gaba data ta dawo gidan Mom, duk da basan auren take ba aman tana gyaira d'iyar tata dan me gyaira ta musamman ta dauko , shima daga na shi b'angaren duk yabi ya rame ,Umma kullun cikin yi mishi nasiha take kan yin biyyaya ga iyaye dade sauren su(hum docteur kaje kaga Manane yanda ta rame dan har ta hfika kin auren😏😀),du da saura sati biyu 2 aman ango da amarya basa ma zance ,dan ko kati dama sauren shagulgulan auren Haider ne da Adam keyi ,itama ana ta b'angaren sambaby da su yesmin ne keyi... Muje zuwa🙏🙏 Je vous aime all❣❤ Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *Samira, Sarga, Zara, Dizo, Leyla* .... *mun gode da kaunar da kuke nuna mana Allah ya saka da alkhairi yakara tabbartar da dak'on zumunci* 🙏 *Wannan page d'in nakune ku kad'e je vous aime* 🙏 30_35 Koda suka had'u gidan Mom ,Manane bata ko kalleshi ba bare ma ayi zancen gaisuwa ,whima ko kollon nata Beyi ba ya zauna yana gaida Mom bayan sun d'an tab'a hira se Mom ta sako zancen cigaban karatun Manane bayan auren yace d'accord Mom ''ya pas de problème'' ya tashi yana fad'in se anjima ,yana futa tace yanzu Manane kina kallon yayan naki amma kika k'i kigaishe shi? yoni ai na mantane tana zumb'ura baki , ta girgiza kai tace haba dauther ai koba komi yayan kine akwai girma mawa a tsaka ninku , ta sunkuyar da kai tace yi hakuri Mom hakan bazata sake faruwa ba , yawwa ma fille (dauther) Allah yamiki albarka ,amin Mom suka rungume juna suna dariya..😁,tace kinde ji agaban ki ya amince da cigaban karatun ki dan haka ki kwantar da hankalin ki ,ki dinga yimi shi biyyaya dan banason a samu matsala ,dariya ta sake yi tace nagode Mom d'ina ''c'est pourquoi toujours je t'aime encore plus''(shiya sa kullum nake k'ara sonki) itama dariyar tayi tace love you too my lovely dauther.. Dayake tunda auren yayi sauran 1week Rid ya dena zuwa clinique inba ansamu urgence ba ,Haider ne kawai ke zuwa dan haka yau daze tafi seya tafi da katin auren dan gayyatar abunkan aikin nasu dama infirmières d'in , office2
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41