Skip to content

Chapter 5

Chapter 5

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,251 words 0 views Progress saved
Download Book

ba sai nan da 2 semaine (sati).hum to Allah ya kaimu to..kade futo mutafi godiya gidan su Amariyar ,OK, Soyyaya mai tsapta suke wa junan su Saidai muce Allah ya bada zaman lafiya, da *ZURI'A* d'ayyiba. Ameen🙏 Aïcha& Fasma. [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated by Ramatou 10-15 Hakade rayuwa tayi ta tafiya ,Manane de har yanzu bata sauka daga fushin da takeyi don ita bata mantaba ta rik'e shi a rai,shiko bema san tana yi ba don shi yariga daya manta(in maye yaci ya manta e uwar d'à baza ta tab'a mantawa ba),zaune suke a cafétéria de leur école (cafet na School din su),wayar Manane saï kara take sam tace,wai baza ki dauka ba saï ta tsinke?sambaby bafa wani bane Doc A.Razak ne shikam yacika nacin kira da zance ni kuwa abunda bana so Kenan ,hum to inba abinki ba eh se mesonka ke kulaka, eh hakane ni yawan hirar tashi ne bana so , duk da haka de dauki saï kice mishi kina da cours (lecture) yanzu,,ehh c'est vrai (gaskiya ne)bari na dauka ... Dawowar su kenan daga school suna shigowa falon suka tarar umma da ya Rid suna kallo salama kawai tayi ko gaishe dasu batayi ba ta fara fad'in umma ga carte (kati)na patyn sambaby ta bugo min dan haka saï a fara shirye2 dan fa gata ne ..to Allah kaimu... Wai patyn miye za'ayi ne umma?ita se asan nan ma tasan dashi a falon bata de yime magana ba saï yesmine ce tace eh banda gobe ne anniversaire (birtday)d'inta ,hum kuma harda wani yin paty bama walima ba? 😏dad'inta de daya anniversaire d'ina ne bana wani ba bare ko ya hana ni zuwa koya daken. .Manane rashin kunya zaki yiwa yayan naki? To umma ai gaskiya na fad'a .. .😳 umma ta hasala tayi kanta tana fad'in ina fad'a kina fad'a ko ,eh dagu ta tsere dan tasan umma da zafin rai ,kuma bata daukan Reni surtout (barema) akan son d'inta ... shiko gogon da fari abin ya b'ata mishi rai daga baya kuma saï yake bashi mamaki acikin ranshi yake cewa dama Manane bata manta da marin dana mata ne?(haba docteur Rid yaza ayi ta manta da marin dataga✨🌟) to da hakan ta faru saï umma ta soke patyn ita KO Manane batace komi ba saima murmushi data ke yi(anyan Manane bawa ni abin ta ke kullawa ba🤔) Saïda ta bari bayan cin abinci dîner a na zaune ana hira kawai saï ta kwanta jikin Mom ta fara kuka da turje2..abin yaba kowa mamaki ,Elh Fayçal yace haba jikkale ta mi aka miki haka kike kuka saï a sannan ta d'an tsagaita tace ba umma bace ta hana ni yin paty gashi har na rabawa amis(friends)d'ina katy,to mi kikayi ne? saita yi shiru ta sadda kai. ,Elh yace to shikenan share hawayen ki bade saï banda gobe ne ba?eh ..to shikenan Allah kaimu saï ayi shi nan gidan tare muduka *Zuri'ar* KO? ehh 😁papy(Elh haka duka jikokin suke kiranshi)..hakan ma yayi...qu'Allah nous montre amin.akaci gaba da hira saï bayan 22h a ka watse, a hanya umma saï harar ta take ita ko saï ta sadda kanta har suka shigo gidan ,kowa ya nufin dakin shi ita KO Manane saï tabi bayan umma...dan Allah kiyi hakuri bazan kara ba tana kuka da shan majina .take ba ta hakuri..abinka da d'à da uwa saï taji tausayinta ta fara mata nasiha kan biyyaya da girmama nagaba da ita ,sun kai rabin Awa tukon tace taje ta kwanta... Ranar patyn kuwa tasha ado tayi kyau Masha Allah kawayanta duk sunzo idan ita da sambaby suka sa wani dan banzan tissus (matériel) couleur ne kawai ya banbata.. Safara da Salma su suka yi gâteau (cake)din hawa biyu yasha décoration (dayake safara ta iya girki musamma ma su cake da daï sauran su dan ya Adam har lak'ani yake mata da sarauniyar iya girki..)saman gateaux din an rubuta joyeux anniversaire Maimounatou 15ans(15old).. kowa saï farin ciki yake .shigowar Doc A.Razaz ne ya katse fara'ar da Doc Rid yake yi a cikin ranshi yace to miya zoyi?be gama ba tunanin ya iso ya Mika mishi hannu saka gaisa sannan ya isa wurin su umma ya gaida su dayake a clinic din gidan Yake dan haka babu Wanda ya kawo komi cikin ranshi amman shi gogan cike yake da tarin tambayoyi..ya mikawa Manane cadeau (gift) yace happy birtday sister ..tace merci.. Rid ma ya bata wani k'atan cadeau (gift)yace joyeux anniversaire ma soeur longue vie à toi ,que cette année soit une année de bonheur, réussi etc...bata san sanda ta rungumeshi ba tace merci beaucoup yayana ..tu es le meilleur yayi mata murmushi..kawayan tama sun bata gift da ma dukka yan *Zuri'ar* Elh Fayçal din ..anyi ciye,2 da shaye2 (inda naga Sarga saï jidar jus take Leyla da Dizo saï tayata suke..Zara KO an samu kafar kaza sai ci ake anata guiguya😛) 2mois plus tard Bayan wata biyu yau ta kama ranar lahadi ,tun da safe vers 09h(tara) Manane da yesmin suka fito suna fad'in to umma mu mun tafi zamu biyawa muhsana saï mu huce. haba tun yanzu zaku gidan mutane baza ku bari har 11h tayi ba.. gidan ya Adam din ne wani gida kuma fa sunsan da zuwan mu Salma ma yau can zata wuni dan akwai wani abinci spécial da ya safara zata koyamana hum keda ko kin koya ba d'orawa kike ba , eh ko seta fara shagwaba (Manane manya) yesmine tace se mun had'u gidan papy umma OK ku gaida ta....to suka fice Suna zauna a palon safara suna ta hira abinsu saï Salma tayi sallama eh..ko da gudu yesmine da muhsana suka tarbo ta,bayan su gaigasa se suka cigaba da hira saï vers 11h tukon suka shiga cuisine don yin girki, tun suyar nama Salma ta fara zubda miyau Abu kamar wasa kafin su Kare seda tayi àmai yafi biyar, safara taja ta gefe tace wai halan ciki ne dake ?ne .to nide ban sani ba tayi Jim tace yaushe rabonki da ganin al'adar ki umm inaga 2mois Kenan shi Haider bece miki komi ba?aa koda yake jiya danayi tayin tayin aman ya min allura sanan ya dauki fitsarina donyi test aga Mike damuna..to inde shine Allah ya raba lfy.amin,. Suna cikin jera abinci bisa dining saïga muhsin ya shigo da Afnane tana kuka yace gâta inji Momy(mahaifiyar Haider) tace akawo ta tasha saï âmeda ta daya ke chaque (Every)week-end gidan Momyn ake kai su..bayan tasha ne ya meda ta sanan ya dawo dan yaga yan uwanshi a gidan dukda KO wani dare saï sun had'u wurin dîner.. Cikin mota suke zasu zo gida Haider yace yaufa gidan ya Adam zanyi déjeuné saboda Salma cen zata wuni,a to kawai mutafi tare kaga nima Sena sada zumunta duk dade kulum saï mun had'u, OK da ka kyauta kuwa .... Love you all❤😘🙏 Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated by Ramatou 15-20 Akofar gidan suka gamu da ya Adam suka shiga tare, sun iski su Safara a falon suna ta hira suka zazauna.bayan gaiche 2 suka isa saman dining dan déjeuner (abincin rana) sunata cin abinci ana hira,

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41