Skip to content

Chapter 26

Chapter 26

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

aljanna Yaje shiga dakinshi ya tsinkayi muryata tana fadin kaima dey kasan irin shigar daza kayi eeehe ya juyo yana fadin ke dawa kike? Ina wasa dakene? kasa2 tace kai mana nifa ban cika san fitarka bama balle har zuwa wani paty salon kawai yan mata su ringa kalle mini kai ni inda ka bi shawarata ma dakayi zamanka gidan... Ee zan zauna amman inkema zaki yarda ki zauna.. Tab nikam dole na tafi patyn tayi fice warta shiko tab'e baki yayi amman har cikin ranshi yaji dadin maganarta kenan tana kishin shi ya shige dakin shi dan shirya wa. A wuri patyn ma sossai ya takura ta dan idanshi akan ta duk giftawar da zatayi sosai ranshi ya b'ace saboda wani irin shu'umin kallon da mazan wurin ke binta dashi duk da hijabin ya fice guiwar ta har seda takai ya maidota kusa dashi gudun gardama dolen ta ta barwa Yesmine da Muhsana sauran aikin ahaka aka k'are patyn duk yabi ya kanenayeta dan ko rakiyar amarya da fari ya so hanata zuwa seda ta saka mishi kuka sanan ya kaita da kanshi tukon suka fice gida.. Sede muce amariya Sambaby da ango Allah bada zaman lfy da *Zuri'ar*dayyiba.. Koda suka shigo palon Halima na zaune se cika da batsewa take dede Manane tazo ficeta tace ande ji kunya ranar girkinna ma se anyi lab'e anci amanata... Har tayi gaba taga de inta kyaleta ta ciyota danhaka ta tsaya tace e'ee se wanda ya isa yake satar kwana kuma mu in muntashi yi a gaban idonki za'ayi bawai se munyi lab'e ba ..taja tsuka mtssss tayi gaba abinta.. Shima direct dakinshi ya fice Ba yanda ta'iya tashi tayi tabi bayanshi dan itace me girki..koda tashigo gado kawai ta hau tayi kwanciyarta ..tabe baki yayi dan besan dalilin yin fushinta ..because ya tsaya rufe gida so beji dramar su ba.. Manane ma ruwa kawai ta watso da dauro alwala tabi lafiyar gado dan iya gajiya ta gaji.. Asuba alheri Manane Continue.... Naku har kulum Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 _Dedicated_ _by_ _Ramatou 110__115 ```Manzon Allah (SAW)yace``` ```:''tabbas ana amsa addu'ar dayanku muddin dai bai kosa ba .wato yace :na yi addu'ar na yi addu'ar amma ba a amsa min ba'' Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi..``` Washe garin ranar takama sunday babu school dan haka gidan Salma tayi niyyar wuni dan yanzu jikinta ya tsananta sosai Acan ta iske su Safara da su Yesmine gyara mata gidan sukayi tunkon suka dora girki dan yanzu bata iya aikin gida hata Khaleel ta yayeshi dukda shekara daya da yan watani ne gareshi kware *Zuri'ar* ke tausaya mata .. Haidar kam duk yabi ya rame kan cutar ... Bayan la'asar Manane takoma gida dan yau itace keda girki duda bajin dadin jikinta takeji ba ..ciwon mararta keson tashi..kafin shida har ta gama girkin .. Bayan sallar magriba ciwon marar tata ya tsananta tasha maganin amman shiru tun tana kuka kasa2 har tafara yin mai sauti Bayan ya idar da sallah isha'i yadawo gidan dakin halima yashiga yamata magana kan ta fito zuwa gidan Papy sannan ya nufi na Manane tun kafin ya k'araso yake jin gwanjin kukanta gudu2 sauri2 yashiga dakin akwance yaganta bisa kan kafet sai juye2 take tana kuka yamatso kusa da ita yace sweetbaby mike damunki jin muryarshi yasa ta dago kai ta meda da batajin ma zata iya magana zama yayi yajawo ta jikinshi yasake cewa yi shiru mana baby kigayan mike damunki Hannu shi ta kamo ta d'ora bisa kan marar ta.. yace nan kemiki ciwo? Ta daga kai baki sha magani ba? can k'arkashin mak'oshinta tafurta nasha fah har sau biyu ... abun yadaure mishi kai ..cak yadauko ta kamar baby ya nufi toilet da ita Fara cire mata kaya yayi caraf tarike hannunshi tace zan iya fa yaya.. Cigaba yayi da fidda mata kayan yana fadin bakida karfin dazaki iya wa kankin Ruf ta rufe idanunta taci gaba da kukan ta har yagama mata wankan ya gyara ta tsaf ya daurata bisa gado ya fita yahado allura da tea me kauri yabata tasha sanan yamata allura duk da sai daya zazare mata idanu.. tashi yayi zai fita dan Halima nacan palo najiran shi da sauri ta ruko hannunshi tace da Allah yaya kada ka tafi ka barni ni daya inaga ma mutuwa zanyi sosai tabashi tausayi dawowa yayi ya d'ora kanta bisa cinyarshi yana shafa kanta yace kiyi hakuri baby ciwo eh ba mutuwa bane...yana mata hira nan da nan bacci ya kwashe ta kogin tunani yafada dan yasan hanya daya ce da zai magance mata matsalar ta wata zuciyar nacemishi ya cuceta wata zuciyar nafadi ai bakada laifi tunda tausayamata kake dan yarinya ce .... Bude kofar da akayi ne ya dawo hankalinshi Halima yaga ni tsaye tasaki baki tana kallonsu tana huci tsawa yadakamata yace ke baki iya sallama bane? Nayi tayi fa bakaji bane dama zuwa nayi naji akwai tafiyar ko babu dan ni yunwa nakeji A hasale yace babu ..babyna bata jin dadi. Tsuka taja ta futa fuu tare da bugo musu kofar...kwafa yayi ya daga waya yayi ya sanar da Haider Manane bata jin dadi so bazasu samu damar zuwa gidan Papi ba, Yajima rungume da ita yana kalon fuskata sanan ya kwantarda ita yafita dan ya nada aikin daye so yayi a computer dinshi ,nan falon ya zauna har chadaya sanan yakoma dakinshi yayi shirin bacci ya dauki laptop ya nufi dakin Manane dan baya jin ze iya barinta ta kwana ita kade ,tana bacinta hakali kwance ya shigo dakin,laptop dinshi ya kunna Ya cigaba da aikinshi ..... bata farka ba se shabiyu da yan mintina shima yunwace ta tadda ita ... Toilet tashiga yana nan zaune yana aikinshi.. watso ruwa tayi ta tsaptace jinkinta tasa rigar bacci.. ta nufi kofar fita yace ke ina zaki cikin daren nan ... Dining zani yunwa fa nake ji kamar naci babu... Girgiza kai yayi yace aa lalle kin warke tunada har kina neman abinci ..... Bubuga kafa tafara nide walahi har yanzu ya na mun ciyo kadandan dauriyace kawai nikeyi..... To shikenan zo zauna ....ba muso ta dawo ta zauna tana kallonshi ... Fita yayi se gashi da plat shake ta abinci da ruwa a cup......to gashinan sauko kici.... Waro ido tayi haba.yaya duka abincinan kamar mu biyu zamuci?nide yamin yawa gaskiya ... Zama tayi ta fara ci spoon dinta biyu ta dago ta kalleshi tace yaya kai kaci tuwon ne.... Girgiza mata kai kawai yayi alamar a'a .. Fuskar tausayi tayi tace to zo mici mana daman gashi yemin yawa .. Ba muso ya suko suka faraci gwanin sha'awa ...spon dinta goma .ta tashi wai ta koshi .. Daure fuska yayi yace yunwar kenan ?oya comon zo ki qara dan alura zan kara miki tunda be bar ciwon ba...tabb nifa na ma warke ma wly garau nake jina .. .kamota yayi ya zaunar da ita ya shiga bata da kanshi .sosai taci diyawa.. Yace to cikin wa ya shiga yanzu dama gulmace kawai...bata ce komiba ta kwashe kayan takai cuisine... Kan ta dawo tuni ya kwanta abunshi ya kashe wutar dakin se marar haske daya kuna.da

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41