Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

shirye2 aure tunda dey yara sun sasanta kansu ya juyo ya kalli yesmine yace key har yanzu baki tseda tseyeye cikin samarinkin ba? Dan fa ki sani cewa tare da Muhsana za'a wankeku Kicin2 tayi da fuska tace nifa Papy banaki futo da shi bane kaway sune fah daga na sako zancen tafiya da baby khaleel sai su dauke kafar su niko bana tunanin zan iya auren wanda ya nuna baya sonsa. Haidar ya karbe zancen da fadin da anyi min izini da na nemi aurenta Dariya irin tasu ta manya papy yayi yace fad'uwa tazo dede da zama ke kuma Yesmine kin amince? Kwala ta ciko mata ido ta gizgiza kay alamun a'a tace bazan iya auren yaya Haider ba dan gani nake kamar naci amanar Salma ne. Safara ta matso kusa da ita ta fara yimata magana a hankali tace haba Yesmine kina tunanin wani saurayi ne ze yarda ya auri budurwa kuma taje mishi da d'a...?kuma ke kince dole se da khaleel zaki tafi bana tsammanin akwai wanda ze yarda da hakan... Kuma ai bacin amana bane tunda yaronta kike so ya sami kyakyawar tarbiyya....kinga yanzu idan baki yarda da auren nan ba papy zeyi miki auren da wani kuma ba lalle bane shi ya yarda kije mishi da yaro.... Kuma KOba jima Haider seya auro wata kuma ma dole yaro yanemi ubanshi....kinga kuwa yana iya dawo wa wajen ubanshi kuma a rayuwar mu ta yanzu ba kowa ne ze iya rike yaron da bana shi ba...nan ta dunga yi mata nasiha har ta yarda ... Nan kowa yayi ta musu fatan alheri tare da samun *Zuri'ar* ta gari.... Manane da Rid kam basu san wainar da ake toyawa ba suna can suna soyyewa abunsu.....😁 Da asuba kam Rid ya fito daga room din Manane se sauri yake kada su gamu da Mom ai kuwa su kayi kicibis a kofar da Mom tazo tayar da Manane.. ... Sosa kai yayi yace g.morning Mom ..... Amsawa kawai tayi ta juwa tana jinjina ranshi kunya da rashin hakuri irin ta diyan yau...... Anna gobe bikin Sam tun yamma Rid yaje d'okota yana mata raki shifa yunwa yakeji itako ta bata rai dan bata so dawowa yanzu ba koda suka shigo gidan Mom direct kitchen suka wuce ta bubude kulolin taga babu komi dole ta fara dafa mishi abun mai sauki Ganin irin cin maganin datayi yasa shi rungumeta ta baya ya d'aura kanshi a kafad'arta da kuma zagaye kugunta da hannunshi yace haba my nocsol(no one can separative our love) MD(my darling) dan mijinki yasaki aiki shine kike b'ata rai haka ? Bata ce komi ba se turo baki data yi ta cigaba da aikin ta ganin haka yasa ya janyo ta ya hada ta da bangon kitchen din suna kalon juna cikin ido yace ayi mun afuwa idan nayi lafi umm kaway tace ta fara kici niyar kwace kanta amma ta kasa dan hannunshi biyu yasa ya tareta Tace yaya kabarni kada abuncin ya kone share ta yayi yacigaba da shafata yace kiss me se in tafi Kiss tayi mishi a kumatu tace yayi ko? Girgiza mata kai yayi ya nuna lips dinshi yace a nan zakiyi min To rufe idanunka kamar wanda takeji tsoro da sauri tayi mishi yace a'a ba irin wanan nake nufi ba irin na wancen ranar nake so Haba yaya a kitchen din Mom fa muke Ai fa se kinyi zan tafi bayanda ta iya saida tayi mishi suna cikin yi sukaji karar futar mutun juyawar da sukeyi sukaga wulgin Mom Kukan shagwa'ba tasa mishi tace gashinan yanzu kasani naji kunyar Mom ni wly ba zan iya kallonta ba yanzu.. Shi abun ma dariya yabashi yace ee da mijinki ta kamaki bada wani ba yace bari yau zanyi maganin wanan abun ya fice yana dariya koda ta kare abuncin bisa dinning ta ajiya masa tayi shigewarta d'aki shiko bayan ya fito ya tarada Mom a palo bayan ya gaisheta se kuma yayi shiru yana son yin magana amma ya kasa Ganin da magana a bakinshi yasa tace kazo ka sani gaba koda wani abune? Sosa kai yayi yace dama...dama sai kuma yayi shiru tace dama mi ka fada mana Ya kuma sada kai kasa yace yaushe Manane zata koma gidanta Bayabo ba falasa tace eeh dama naga take2n naku na rashin kunyar yaran zamani ya fara yin yawa gwara ku tatara ku koma gidanku. Sosa kay yayi yace to yaushe zata koma kenan? Dariya irin tasu ta manya tayi tace cikin satin nan. Dada fara'ar shi yayi yace you are the best ee gwara ku bani abina . Kallon shi tayi tace amman kay wly bakada ta ido har ni kake cema abaka abinka ka tafi da kayan ka ko?way miya yanzu kwata2 baka da ido ne.. Dariya yayi ya tashi ya na fad'in ayi mini sorry wly bayin kaina bane diyar takice se a slow..ya fice da sauri Itama dariyar tayi ta farinciki ganin yadda Rid yake bala'in son matartashi.yar gaban goshinta ba Washe garin ranar akayi sunan di'yar Sambaby yarinya taci sunan momyn A.Razak 'Amina anci ansha anyi shagulgula su Manane badama dan irin abubuwa data bama yarinyar se dey wanda yagani shima Rid ya bada gudun muwar shi kay biki dey yayi dan kowa ya wuni cikin farin ciki. Wajejen karfe 22h Rid ya tafi d'auko Manane . Tun a motar take mishi rakin ta gaji da yawa shikuma gogan ee bude bakin daze yi yace ai se ya mata massage Murmushi tayi tace mishi da ko ka kyauta min dan wly duk jikina ciwo yake. Koda suka dawo wanka kaway sukayi suka hau gado ya fara yi mata tausar har bacci ya kwashe ta jayota yayi ya rungume abarshi shima har bacin yayi awon gaba da shi. Asubar ta gari Manane . Three days later Manane ta tare ta tafi gidanta Wanda aka sake gyarashi aka zuba mata new furniture kazo kaga tsagwaron ruwan soyyaya a wurin su itada Ridwan way fa harda su kazar amarci (muko mukace daga baya kenan) Sun gurji amarcin su dan kauna suke nuna wa junan su kamar su cinye kansu. Agurguje pls.. After 3 months.. Biki ya kankama yau har sauran one week Manane abu ya jagule mata ga final exam ga shagulgulan biki ga kuma laulayi da ke damunta. Amare kuwa musan man me gayaran jiki ta musamman aka d'auko musu ...dan gyara su Tsakani Yesmine da.khaleel se abunda yaci gaba duk da ba wata shakuwa ta shiga tsakanin ta ba da Haider. Rid ma abun ya game mishi biyu ga tsaren2 pati dayake yi ga kuma rashin lafiyar Manane . Yau ma kamar kulum zaune suke a palo Manane ta sashi gaba se kananan kuka take.. yayi juyin duniya taga ya mishi mita keso ta k'iya can de tace ita kanta da kafafunta sukeyi mata ciwo Zage wa yayi ya dunga mata tausa me dadi har bacci ya fara dibarta firgit ta tashi zaune tace ni dan wake na keso da goriba Haba baby a ina zan samamiki goriba ? Dama dama ma dan waken se nasa Mom tayi miki nan fa ta fashe da kuka ita goriba take sooo... Bayanda ya iya dole ya dau key ya fita.... Da kyar

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41