Skip to content

Chapter 14

Chapter 14

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

,? hum dakamar wuya kuna gida daya daki daya amman kice baki saniba, haba sai kace baki san halin yaya Rid ba suna cikin haka se sukaji an jefo musu craie(chalk) yace venez au tableau (come to the blackboard) suka taso sam fad'i take mun shiga ukku yau dan wuya zai bamu, ta zumburo baki toh mi mukayi mishi, Tab ai mijin wannan naki akwai shi da tsanani baya so yana cours ana d'umi (to inba abunku ba waye zeso a dinga d'umi yana cours😏),koda suka iso craie kin ya bek'a musu yace:je vais vous poser une question à chacune d'entre vous si vous trouvez vous allez regagner vos place et dans le cas contraire c'est la porte et vous n'allez plus revenir à mon cours pendant 2jours (zan ma ko waccen ku tambaya idan kun samo seku koma ku zauna Inko ba haka ba baza ku kara shigo min lecture ba har na tsawon kwana biyu),ok yafara ma sambaby ta bada amsa dede bien(good) sannan yama Manane duk da yaune ta fara zawwa amman elle a trouvé(ta samo) ,ba shiba hatta daliban abin yaba su mamaki itako a jikin ta dan an tab'a yi musu shigen cours d'in, yace vous avez de la chance(kunci sa'a)allez y vous assoir(kuje ku zauna ) sukace merci monsieur (thank you sir),suka koma har zasu zauna yace separez vous(ku rabu) sam se tadawo tsaka2 ta zauna itako ta zauna a bayan...... Dayake awa biyu ne kawai ze musu dan haka iya gamawa yatafi clinik .. su ko basu dawo gida ba duk da sunyi pause d'in 3heure(3hours) intervalle 12h-15h(wutu awa uku tsakanin sha biyu da karfe ukku) har sam tana tambayarta idan kin wuni nan wa zeba mijinki abincin rana oho mishi yaci gidan Umma ko Mom duk da nasan Mom ta turo mishi tunda tasan bana gidan ,haba Manane. ... Aa tsaya ta katseta da fad'in kinga yau acike nake da shi, . Ta tun tsire da dariya tace.kadade kice min dan ya tura mu tableau kike fishi dashi, aww kin sani ma ashe kike tambayya tafadi cike da masifa, to meda wukaken tayi tsaki se 17heure(karfe biyar na marece)suka tashi takirayi Mom dan ta turo mata direba tace aa'a bari ma ga mijinki nan zezo d'aukarki ok sai ya iso...... Koda ya iso itakade ya isko fuskar nan a murtuke tazagayo ta shiga ta zauna ,,yama motar key yayi ribose cike da masifa yace miya hanaki dawo wa gida da rana,,?wa kike tsanmanin ze miki girkin rana ne da kika ki dawowa? tayi mishi shiru abin daya kara tunzurashi kenan ya dinga fad'a har suka iso gidan..,(😁Rid manya tunda aka d'and'anan girkin ta to fa babu lfy inbe ciba 🙄abinda be kai ya kawo ba ma fad'a yake,,..,) tofa tundaga haka kullum seya zo d'aukarta da rana KO kuma ya turo mata driver sannan kuma ta koma da marece Hakanan dhiyayi ta kaita école kuma ya medo ta har satin ya cika tukon ta fara zuwa a motar ta ..yau ma kamar kullum data gama gyara2ta tayi musu break tashiga wanka koda ta shirya ta fito.shi har ya kusan gama yin break d'in..ta zauna tare da gyasheshi ,ya amsa tare da d'ago kai ya kalle ta tea kawai ta kurb'a ta tashi zata tafi yace ke bade da wannan shigar zaki school ba?ta kalli kanta Riga ce har guiwa da wando na Pakistan tayi roll d'in kanta da mayafin kayan ..tace miye aibun kayan nan ? yace inke bakiga aibunshi to ni na gani dan haka kije ki cire su ,,ta turo baki cike da shagwab'a tace latti fa zanyi , To kuwa sede kada kije école d'in yau. Babu yadda ta iya dole taje ta canza kayan sannan ta tafi Allah ya sota bata yi retard diya wa ba ... Bayan sun fito récréation (break) ta kalli sam tace yunwa nakeji mutafi cafet musha ice cream...bayan sun saye se suka zauna anan cikin cafet d'in ,,suna cikin sha Doc Rid yazo ya fice ta kusan su ,,daga nan bayan su suka ji wasu yan mata suna hira, daya daga cikin su tace walahi Doc Rid yana bala'in birgeni , ina sonshi tun lokacin daya fara sako kafarshi cikin school d'in nan ..KO kinsan saboda shi na zab'i zama head class (délégué adjointe) dan na samu opportunity samun number shi da sunan ya dinga bani information dan na sanar da sauran dallibe amman a banza tun ina b'oye mishi har,na gwada mishi mayta ta a fili amman kisan gayen nan miya ce mun ?, wai shi be jima dayin aure ba kuma bashi da ra'ayin Karashi anan kusa ma kuma koda ze kara to ze zab'a ne acikin *Zuri'ar* su ,,abinnan ya b'ata min rai tun daga ranan nake neman hanyar da zan aureshi kota wani hali,,,ke.. Tofa ana wata ga wata... Koya zata kaya ....?ku biyo mu danjin cigaba... love you all Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *Bamu manta dake ba Halima Warzagane Allah ya bar mu tare ya k'ara dank'on zumunci. Ameen🙏* _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 60__65 Ke koda kuwa zanyi sanadiyar raba shi da *Zuri'ar* tashi ne...suka tuntsire da dariya suka tafa dayar tace haba Halima kada ki bani kunya duk iya kissar ki amman kice kin kasa shawo kan shi , ,hum dan baki san halin shi bane , to Inde hakane hanya d'aya ce zaki bi ki sameshi wata hanya kenan fa?matso kiji ..tama rad'a cikin kunne basu Manane dake gabansu ba hâtta mu Bamu ji mitace mata ba,,.. ta d'ago tace anyan Hajjo zan iya kuwa?hum to zauna kallon ruwa kwad'o ya miki k'afa ''c'est ta seule chance '(it is your only luck)dan haka seki zab'a ko shawarar Dana baki ko kuma kina ji kina gani ya kara wani auren , ,tabb to ai ko wannan imma bansan Yayi shi ba da bazan barshi ba bare har ya k'ara wani kuma bani ce matar ba..(kuji wani karfin hali) ke nifa komi nashi birgeni Yake bare ma yatsotsin kafar shi ,,ongles (farcuna )nan farare tas dasu bare in sun fara tofowa ji niki kamar name dasu nawa shiya sa nake zaman gaba2 dan nayi ta kallon su ....hakade suka ci gaba da hirar su ,inda Manane tacika tayi fam kamar zata fashe dan har zata ta tafi wurin yan matan tayi musu bala'i dan zuciyar ta har wani zafi take mata sambaby ta rik'e ta tace lfyr ki kuwa Manane kada de kishin Ya Rid kike ?haba wani kishi kawai de dan yana yayana ne haka ta dinga fad'a seda Sam tayi ta tausar ta har suka koma classe(aji) amman dama bata yi cours d'inba dan bata gane komi ba har aka tashi , koda yazo daukan ta da rana ,dayake motarta tasamu matsala tayi paci tun a mota take hararen shi duk da ya lura da hakan aman seya danganta shi da fad'an su na safe dan yasata tasauya kaya ,, koda suka iso gidan fita kawai tayi tayi shigewar ta shiko tab'e baki yayi ya bi bayan ta koda ta ida abinci dayake jallof(sirundu)ne tayi yaji bushenshen kifi ,ta jera bisa dining ,yana palo taje ta fad'ama mishi ta gama amman yace

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41