Chapter 16
Chapter 16
office dinshi ba muso ya mika mata, ita ko ce murmushi take dan yau Rid zai shiga hanunta, a hanya ta zuba masa maganin, tana zuwa office d'in ta tarar Baya ciki se ta ajiye masa akan bureau ta fito. Shikuma daga zuwansa bai ma ka akaba kawai seya dauki tea din yasha ya fice dan kiran da aka masa daga clinik ne. Tin a haya ya fara jin jikinshi ba dad'i (sha yanzu biya yanzu kenan)sosai yake jin kanshi na mishi ciwo Dakyar ya karasa clinik, yace wa Haidar zai koma gidz danbaya jin dadi. Yana isa gida bai tsaya ko ina ba se dakinshi ya kwanta, nan fa irin tunanin jiya ya dawo maya anma nayau harda fuska Halima da kuma kalamanta yayi ta juyi har ya samu bacci Washe gari daya fito ko break bai tsaya yiba, abin ya ba Manane mamaki anma seta share tace oho (Anti Fasma kinga sharin mata ko, Manane ina layfinta ???anan ni har Tana bani tausayi 😔 ). Y'a shiga gidan Umma dan gaidata fuskan nan tasa babu walwala, bayan ya gaisheta ta amsa se kuma tace son lafiya kuwa ? Yace mata ba komi "shi kam yana jin kunyar ya gayawa Umma abinda ke damunsa saboda ko ba komi ita ta aifi Manane kuma ga irin kula da take dashi ",,, tadey kara tambayyarshi mi ke daminshi inba haka ba kar ya kara mata magana. Yayi ji sanan yace Umma ba komi bane illa ina san in kara aure ne 😔,,,,,,kamar daga sama taji maganar amman se ta dake tace masha Allah, saboda wan ne kake wani damun kanka ai abun murnane saboda shi namji mijin mace hudune, Allah ya sanya alheri ya nuna mana ranar.....yace amin jiki a sanyaye ya fita saboda betaba tsanmanin Umma zatakarb'i abin cikin sauri ba sa. Itama umma karfin haline kawai tayi. Direct école ya fuce saboda yau seda marece yakeda patient, yana zuwa ya lalibo numba Halima yace tazo yana san ganinta,a office dinshi aranta taji dadi sosai dan tasan abun nata ya fara aiki. Tana shiga yace ta zauna bayan ta gaisheshi, ke minene cikkenken sunanki ? Kuma inane gidan ku ? Cike da yanza Ta amsa masa tambayoyin sa da fara'a, yace ta tashi tatafi,,,tana zuwa ta labartama kawarta yanda sukayi da Rid. Bayan sallah isha 'ï Halima na daki na chat ummata tace mata tayi bako Ko, data fito wa zata gani 😳,,Rid ne yasha wanka dan directly daga office gida yaje ya canza kaya,, bayan sun gaisa ta tafi dauko masa abin sha, a hanya seda ta kara barbada masa magani.(uhm su Halima ba😎....) Sunsha fira tun 19h (7) se wajejen 21h (9) tukon ya tafiyarsa se walwala,yake hakama ita gimbiya kar kuso kuga murna. Manane tayi mamaki yau yayan nata bai shigo da wuri ba saboda bai saba yin hakan ba, kuma ga abincin harya fuce., A palo ya isko ta tayi bacci ya kwasheta tana zaman jiranshi dining table, ya nufa ya d'an taba abincin...ya dawo palon ya tadda ta yace ta tashi, taje ta kwanta ya fice yayi tafiyarsa, itako zuciya tata cike take da tambayoyi anma batace komiba. Bayan sati da faruwa haka, Manane se kara ganin canji take a gidan nata, dama école saboda yayan nata ya futa harakatra banda gaisuwa babu abinda ke hadasu, ko girkin ma tayi ba kulum yakeci bale ma na dare a tare da *ZURI'A* kuma école d'in ma ya fasa kaita a motarta take zuwa ko dreba ya kaita, abun mamaki shine har yansu Manane bata sanarwa kowa abinda ke faruwa. (mutumniya an fara girma kenan 😇),,,,Haider na zaune shida Rid a office suna tattanawa akan aiki,bayan sun gama ne Haider yace dan uwana wai yanaga kwana biyu ka canza ? Rid yayi murmishi yace wly wata baby ce ke faman fasa mini kai,,,, what ! Dit moi que ce n'est pas vrai ? (kaka cemin dagaske kake ?) Haba kaga alamar wasa a magananan ne ? Lalle dan uwana daga yin aure seka fara magana kara aure, kaji dadin ka mon frère (brother) Dade ka bari har se Manane ta haufu mana, yaja tsaki yace ance maka tanada ciki ne ? Har yanzu yarinyace kuma ba irin dri nacé ba. Yace anzu in kana so ka nuna mini kai dan uwanane na jini to ka goya mini baya a kan haraka nan, ina so ka shaida a *ZURI'A* cewa ina so nakara aure. Haidar ya bushe da dariya 😂😂😂😂 yade ce masa D'accord,to ni yaushe za 'a kaini naga amariya ne 😋'''yace seka shirya. Haider na zuwa gida ya tarar da Salma bata gida, yakira bata dauka, seya kira Safara ko taje can ? Tace aa,,,,seya je gidan Momy, yana isa ya iske Kalifa a hanun momy yana shan madara,bayan ya gaisheta yace da ita ina Salma,tace masa yaje tana daki bata jin dad'in jikintane,,,,,, koda ya shiga ya isketa a kwance ya mata ya jiki ta amsa masa da sauki,,,, Haider da tsokana ce cemata yayi kodey kalifa ya kusa samun kanene ? Batade ce tashi komiba dan ita kade tasan mitakeji (Allah baki lafiya Salma). Shin ya Haider da dan uwansa zasu tinkari *ZURI'A* da zancan auren nan ? Anya zasu amince kuwa ? Kubiyo mu dan jin yanda zata kasance. Muna neman afuarku na rashin yi tiping kwana biyu🙏 Aïcha &Fasma [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *Love you all Fans❤❤* _Dedicated_ _to _Ramatou_ 70__75 Ita de salma batace komi dan ita kad'e tasan abunda.take ji nan yayi mata gwajeje ,ya d'auki jininta dan zeyi test a lab(laboratoire)d'in clinik yamata 'bizou sur sa tête'( kiss on her head )sannan ya fice ,,haka de yau ta wuni gidan Mom ,...... Ita ko Manane duk abin duniya ya ishe ta dan inta yi girkin ma ba kullum yake ciba duk randa tayi beci ba wani abu yake zuwa ya tsaya mata a wuya kamar tayi kuka a ranta tace dama haka mata keji idan sun dafama mazan su yi wa mazan su girki sannan suk'i ci ? bayan sun fito break yau se taki koma.wa gida sambaby tace hala yau bazaki koma gida ba? aa shima yau baze koma ba shiya sa kika ganni nan ,haba kema kinsan daya ya na gida bame zaunar dani nan. Hhhh masu mijine ... ee naji de suka.isa cafet suka.saye abinci suka koma classe (su Manane an girma har an iya rike sirrin miji 😁) Se 5 na marece ya dawo da resultat(sakamakon )test kin duk jikin shi yayi sanyi koda ya zo bayan ya gaida Mom yake sanar da ita Salma na ciwon hawon jini ,, ,Mom ta dafe kirji😳 hawon jini fa kace ? Ee wly Mom ta sami ciwon ne tun lokaci da tanada cikin Khalifa to bayan ta haihu nayi mata traitement ta rabu dashi dan dama cikin ne ke haddasa hawon jini,... to ko wani cikin gareta ne,? aa wly duk nayi gwajeje amman bata da ciki kawai cuta ce ,,amman zan sake traité tanta se kuma zata dena cin maggi da gishiri kwata2.. Allahou Akbar to Allah de ya bata lfy ,,ameen sannan ya bik'a mata maganan nuwa ya fita ,cikin ikon
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41