Skip to content

Chapter 15

Chapter 15

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,209 words 0 views Progress saved
Download Book

se anjima ,,yana fad'ar haka ta shige d'aki can segata ta fito da 'coupe ongle'(abin yanke farce)dakuma reza ta zo ta zauna kusa dashi tace yaya kawo na yanke ma farcen kan mana naga sun fara tufowa (tofa kode Manane kishi kikeyine?),be kawo komi a ranshi ba ya gyara zama yana fad'i kamar kin san ko naso nacire su jiya kawai ban samu dama bane ita ko ta sauko ta fara yanke me a ranta kuwa fad'i take base kin k'ara ganin farcen ba bare har su birge ki(to ni Manane har farcen ma kishin kike ne halan,..?),,seda tagama yanke me tunkon suka ci abinci ,,,,a gaggauce suka shirya dan sun kusa yin latti dayake yana da cours shima dan haka tare suka tafi ....koda suka gamu da sambaby take sanar da ita ai na yanke me farcen shi yanzu bare har wata ta gani ta yaba ,,ita de sambaby kallonta kawai take dan ta harbo jirgin kawartata kawai rigimar ta ce baza ta bari ta gane cewa ta na son mijinta ....... Bayan kwana biyu dayin haka yau ma se ta sake saka kayan Pakistan dan zuwa ecole ta zata ya fita dan haka ko d'ar bata jiba ta fito zata fice , ,daga bayan ta taji ance ke..!gabanta yabada damm ..ya iso kusa da ita yace wai ke miyasa bakya jin magana ne ?ranan nan bacewa nayi kada ki kara saka irin wannan kayan da zumar zuwa école ba? Ta turo baki ,ya kama bakin ya murd'e ya ce to maza koma kici re su kuma walahi kika sake kikayi retard (latti)bazan barki kishiga mun aji ba ,,ta kalli 'montre'(agogo)taga bakwai harda minti arba'in da biyar(7h45)..tace dan Allah yaya kabar ni nata fi yau kad'e inba haka ba latti zanyi , ,sede kuwa kiyi latti.. inko hakane to bazani ecole.din ba yau ,,,h hh walahi inde baki jeba to 'devoir'(test)zan muku , ,haba yaya ''vous etes si dure avec moi(you are so hard with me),,oho de dan kina b'ata ma kanki lokaci ,,babu yanda ta iya amman seta faki idondhi ta d'auke clé (key)d'in motarshi ta shige d'aki ,, hakayayi ta nema har sanda ta fito sanna ta mika mishi tana dariyar mugunta , ,ya buga mata harara ya amshi key kin ya fita itama da sauri ta bi bayan tashige tata motar tabata huta dan seda ta rigaye shi zuwa.....,, Bayan sun tashi da rana koda ta koma gida a palo ta iske shi ,,har zata d'aura tuwo yace aa tazo de su lek'a gidan Umma ,,bata kawo komi a ranta ba suka jera ,, koda suka shigo gidan umma na palo suka zauna bayan sun gaida ta Rid yayi gyaran murya yace Umma dama akwai abunda nake so nafad'a miki gata de a gabata zan fad'a ba komi bane akan kayan da ta ke saka wane nayi mata magana taki ji ni umma idan hali harda safa da nikaf zata ringa sakawa inza ta fita.. tunda ya fara maganar umma ke hararar Manane har ya gama eee kuwa seta fara mata fa'da har seda kuma ya dawo yana bata ta hakuri tukon ta d'aura da nasiha daga baya.. amman har cikin ranta taji dadin nuna kulawar dayayi akan Manane... Umma na shiga cuisine (kitchen)Manane taja hijab d'knta ta fita sauri2 da sauri shima ya biyota koda ta fito gidan Mom ta shige haka shima ya shige gidan tana ganin Mom ta fashe da kuka(umm Manane sarkin b'aci kenan)ta kamo ta rungume tana bubuga bayanta kad'an2 ta kalleshi tace mikamata ? Yace,,nifa ba abinda na mata kawai dan se ya labarta mata yanda sukayi da Umma yaci gaba da fad'in dan Allah Mom ki mata magana ta dinga saka hijab har can kasa da safa kai in san samu ne har da nikaf ta dinga sawa inza ta fita...Mom tayi dariya irin nasu na manya tace shikenan zan mata magana a ranta kuwa cewa tayi yaro2 ne koda d'an giwa ne... ya tashi ya fice dan har an fara kiran sallah , ,bayan ya fita Mom ta dinga mata nasiha tana gayamata cike da wayo , ,ta d'ago kanta cike da shagwab'a tace Mom walahi shine ma ya dace ace yana sa safa da nikaf ,,bakiga yanda yan mata ke kallonshi ba suna cewa yana birge su wasu ko cewa suke suna sonshima ,,ni walahi Mom da inada iko dashi to da kulle shi zan ringa yi a cikin gidan ba wacce zata sake ganin shi inko ze fita to nikaf zan dinga sa mishi ..,,wai har sambaby na fad'in kode kishin shi nike ..ne. .. To kika cemata mi ? haba Mom kema kinsa ba kishin nake ba kawai de dan ya yayana nane.....mom tace shikenan tashi kiyi sallah ,, haka ta tashi tashiga d'aki Allah yaso ta yau ba ecole d'in marece .. Mom ko cewa tayi yaro man kaza kude kuka sani da gulmarku daga ke har mijin naki. Ku biyo ni dan jin yanda zata kaya....shin Rid ze auri Halima ne? ko kuwa baze aure ta ba? Kuka sance tare damu .. Mune de naku Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 _wanan nakune fans kin ZURI'AMU.haussa novel fans 😍😍😍 65-70 Rid ne kwance saman gadonci ba alamar baci a tare dashi se juyi yake yana tunani rayuwarsa,,,wata zuciya tace me mi zai hana ka kara aure 🤔,,,dayar zuciyar tace mai a'a bai dace ba saboda wanan yarinya kanwar kace kuma amanace a gurinka, kuma ma kai da yarintarka zaka zab' zama da mace biyu ??? A haka har baci ya kwasheshi. Anata bagaren Halima yaune zasu gurin ''boka me sunan gobe da nisa''. suna zuwa kawatra ta labarta mishi abinda ke tafe dasu,,, ya d'an duba ya buga kasa yana wasu surutai, sai yace dasu bukatar su zata biya anma fa da sharad'i. Halima kuwa ji da tayi ance bukatarta na malaka Rid zata biya ranta yayi fari tace da bokan wane irin sharad'ine haka ? Ai ni a shirye ma nike da duk wani abunda zaka fadi. Yace da ita zaki iya kuwa ? Tace Eh da gudu ma Seyace da ita sharadin shine "bazaki yarda ki aifu dashi ba ke kadama ki yarda ki dau ciki..inko har kin dauka to kiyi gaggawar zubar dashi , Ta danyi jim. kadan se tace inde wanan ne na yarda. Yabata wasu kullulolin magani da zata sa masa a abinci sukai godiya ta baci 50mil(dubu ishirin) sukayi tafiyarsu, a hanyane kawartata ke cemata anya Halima zaki iya kuwa, tace ke tafi can banza kawai se kace bake kika dorani a kan hayaba, kuma ko kin manta cewa mu likitocine ? Wanan ba abu me wuya bane ga contaceptions iri iri (tsarin iyali) abun da sauki ma.yanzu so nike ki nema mana yanda za muyi musa masa maganinnan a abinci... Haka sukayi ta hirasu har suka karasa gida. Yau lundi (litinin) Comme d'habitude Rid (kamar yada ya saba) yazo cafétéria dan shan tea, kan a hada abashi se wayar sa tayi ringing ya fita,,yana fadin ka bada a kawo min office d'ina su kuwa su Halima ashe duk akan idonsu akayi se kawai taje tace Rid ya turo a bata zata kai masa

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41