Chapter 41
Chapter 41
da 10month ta sake daukan wani ciki wanda taso zubarwa seda Umma tai mata jan ido sannan ta hakura ..su samira kuwa sun samu abun tsokanar ta... Itada tace se nan 5years se gata ko shekara bata rufa ba tayi wani ciki...dayake harakace ta masu abun Doc Rid shike kula da komi hatta médecine da kalar abinci daya dace twins suce kuma suna shan nonon su ba tare dawani problème ba kosunyi rashin lfiya ba... Bayan wata tara ta sullub'o danta namji sak ubbanshi ranar suna yaci sunan MARWAN...anci ansha anyi kashe2 amman fa na kud'i... Bayan shekara biyu *Zuri'ar* ta kara hab'aka inda Safara ta haifo d'iyarta mace wacce taci sunnan KHAIRAT ...wata uku Sambaby da Muhsana suma suka samu nasu rabon ida d'iyar Sambaby taci sunan RAMLAT ..d'd'iyar Muhsana kuma taci sunan RUKAYYA..,,yesmine ce de shiru se da aka shekara biyu tukon itama ta haihu inda ta samu itama d'iya macen aka samata sunan Marigaya SALMA suna kiranta da little Salma...... Sosai rayuwa tayi musu dadi soyyaya ...kauna dankon zumunci ke wanzuwa a Zuri'ar ga Naira ta kara kwantawa.........inda su Doc Rid suke aiki a cikin Banban Hospital na garin ga clinic din su wanda yanzu sukara bude wurare daban2... A gurguje Pls.. Bayan 15years Abubuwa dayawa sun faru ciki kuwa harda auren Muhsin da Khadija (cousine din Haider ta bangaren Dady) yanzu haka suna yaronsu namji NAWAFF... Da kuma Rasuwar Tsofo me ran karfe ELH FAYÇAL inda ya bar musu wasiyyar rike zumunci tsakanisu kada su bari wani abun ya shiga tsakanin su da kuma rike Al'adu na gidan ...hkan kuwa suka rike dan kuwa yanzu family dinner ya dawo gidan Abba dayake shine Babba..suma duk tsufa ya fara kamasu Yauma kamar ko yaushe bayan sun gama ana zazzaune ana ta hira ..Abba ya dubi Adnane ,Khaleel,. Khairat yace to Alhadulillah kamar deyanda kuka sanine Principe d'in *Zuri'armu* be canzaba danka tunda kun gama karatu har ma kun fara aiki ke kuma kin cike 16old so ina umartarku da ku fiddo abokan zamanku dans le cas contraire za'ayi muku zab'i ciki *Zuri'armu*.. Yar dariya sukayi Adane ya dan sosa kai yace Abba ni na fitar da Amina ( d'iyar Sambaby)... Dady ya fadada murmushin shi yace madallah Allah yasanya alkhari...kai kuma fa Khaleel waka ke sone ?fad'ar Dad... Ya d'an duka kai yace ni kuma Abba Khairat ...ahhv to alhadulillah se afara shagulgulan biki nan da wata biyu masu zuwa insha Allah... A.Rahim ya zunguri dan uwanshi a nufin ya fad'i wata magana ..shikuma yayi kamar be samma yana yi ba...Umma data kula da haka tace twins idan da magana a bakin ku kuyi mana.. Duk'ar da kai sukayi .seda Momy tasake tambayar tukon sukace dama wai camukayi mi ze hana a had'a da namu bikin...Manane ta d'auki kabbara ta salamce tace kuda baku ma gama karatu ba amman har kun fara maganar aure ku jiye mun yara da tsaurin ido... Dad yace aa'a barsu dukama shekaru nawane suka rage su gama.....ya kallesu yace har kun fitar da matan da zaku aura ne.....? Eh sukace a tare... Abba yace MashaAllah a'ina sukene? Cike da far'a A.Rahamane yace ni Ramlat ce shikuma Rukayyace..nan fa kowa yanuna farin cikin shi a fili... Marwane ma yace Abbah ni kuma Little Salma nake so a auren.. ......wani harara da Manane tayi mishine yasa shin shiru ....Rid ya dan duk'o dede kunnenta yace relax mana Mynane kawai dan ya fad'i sirrin zuciyarshi ne kike tawani hararshi kamar wanda idonki zasu fad'o... Dan matsawa tayi tace e duk wannan rashin ta idon na kane suka koyo...dariya yayi yana famar rumgumeta tayi sauri ta matsa tace baka ganin su Abba na wurin ne.. Bud'ar bakinshi se cewa yayi shifa inta na wuri mance wa yake da kowa baya ganin kowa se ita ....😺um su Rid tsuntsun soyyaya... Gaba d'aya Zuri'ar tayi farin cikin da abunda Marwan ya fadi kowa se farin ciki suke tare da annashuwa... Saboda dankon zumunci daya kara hab'aka cikin *Zuri'amu* ... TAMMAT ALHAMDULILLAH Anan muka kawo karshen littafin mu *Zuri'armu* kuskuran dake ciki Allah ka yafemuna alherin dake ciki Allah ka sada mu dashi.. Masoyyan mu mun gode sosai Allah ya bar zumunci Muna kaunar masoyan mu kunada yawa bara mu'iya lissafo kuba Amma ku sani kuna ranmu... On vous aime tous😘😘❤🤝 Mune naku Fasma &Aïcha
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41