Chapter 2
Chapter 2
k'afa a kasa tana fadin nide gaskiya a'a.. sukace Mom mi akama ya Manane ne ? Mom tace ina ruwanku 'ça c' est entre moi et ma fille' (wannan tsakanin ni da daughter nane). Yesmine tace wly mom ke kike kara bata yarinyar nan. Mom ta lallab'e tare da mata rad'a akunne sanan tatashi suka fice. 1 mois plus tard (bayan wata guda) a Hight School 'America. Yaune akeyi bikin yaye doctrori specialist a hight school of America, bikin da ya tara mayan mutane kasar. Anan har naga su Dad,Abba,Dady,.. kusa dasu kuma wasu samari ne wanda shekarunsu baza su huce 25-26 ba, tsananin kamanin da suka min dasu Dad ne ya sani matsawa kusa dasu. D'aya daga cikin su wanda yafi kama Dad da kuma Abba dande yafisu kyau.farine kyakyawa duk da a zaune yake amman yanayin shi yanuna ya nada tsayi, yana da saje a fuskarshi, bakinshi pink dan karami, yana da dogon hanci, Lokacin da na kalli idanun shi haba wa yana da magana kamar na mage( sexy eyes). Na kusa da chi ma masha Allah suna kama dande shi wannan chocolat colore ne kuma hi bashida saje, kuma yafu tsananin kama da Dady. Ban k'ara tsinkewa ba saida naga an kira su cikin wanda za'aba ma attestation (shaida karatu). Ban ida mamaki ba seda naji a na kiran *Ridwane Abdul Wahid Fayçal* naga matashin nan fari ya tashi ya karb'a ba, shima dayan ya tashi lokacin da aka kira *Haïdar Ismael.* (shin dama su d Y'ayan su Abba ne ? 🤔🤔🤔) Ridwane shi ya karanci fanni mata wato gyneco, shikuma Haidar fanni zuciya wato cardiologue. Bayan an tashi daga taron.. ,su Abba ke tambayan su in har zasu bisu yau su tafi gida kokuma da abunda za suyi ? Haidar yace a'a sede ko jibi saboda munada walima da muka shirya gobé taré da abokanan mu. D'accord (ok) Allah ya kaimu ...sukace Ameen suka rakosu har aéroport (hilin jirgi ) tukon suka koma masaukin su.cike da jin dadi.. Niger Tashin ta kenan daga baccin tashiga tayi wanka ta shirya ta futo zuwa cuisine (kitchen) dan neman abun karyawa. Sai taga ma aikatan gidan suna ta 'vas et viens' (zuwa da zowa) da kakab'e2 da,share2 ta shiga cuisine ta ga Umma sai girke2 take ta dora wanan ta sauke wancen, ta k'arasa shiga tace bonjour (g. morning) Umma wai yanaga sai gyare2 ake yi agidan kaman wanda shugaban kasa zaizo yaune ? Saï Umma tace wani daban ! toni ai sai ince miki ma wanda zaizo yafi shugaban saboda fils (son) d'ina yana kan hanya zuwa wato Doc Rid. Se kuwa ta bata rai ta turo baki irin na shagab'abbun yaranan tace yanzu Umma ya Rid zaizo shine ko a fada mini ? Umma tace to i hakuri na manta ne,kuma eh nayi tsanmani kin sani amma inkina so kinuna min farincikinki jeki ki gyra michi part dinchi, clé (key) yana cikin armoire (drower ) dina. To umma ta futa da d'an tsalan ta na murna tana fadin yanzu kuwa umma💃. Hum kamar tayi wani abun kirki, sai kace ba ita bace mai shegiyar kiyiwa😏 . Bayan ta gama gyaran dakin ta wanke tolet ta dawo cuisine ta isko umma da Yesmine da kuma baba (mai aiki) suna ta girki, ta samu wuri ta zauna tana kallon su. (Aïcha tace mun mutum niyar fa akwai kokari kallo idan anayin girki duc da alamu ba torawa take ba.) Muje zuwa Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated to Ramatou 03-04 Abbaban palon gidan Elh Fayçal akayi tarben su Doc Rid bayan gaiche,2 ne Elh Fayçal ke sanar da jikokin na shi (Rid da Haider)ya gina musu clinique (asibiti)anan cikin unguwar tasu.. Sun yin murna sukayi godiya sannan akayi addu'a taro ya tashi kowa ya nufi gidanshi shi da ya'y'an shi daya ke duk a nan cikin unguwa guda suke kuma gidan duk jikin juna suke dan haka a kafa suka tako...Dady da Momy suka ja d'ansu Haider suka shige gida ,shima Dad da Mom suka shige nasu Adam ma ya shige nashi.,,saï umma da Abba suka ja Ridwan suka shige nasu gidan Bayan shigar su umma ta umarci Rid da ya shiga Yayi wanka saï ya futo yaci abbinci ..ya amsa da to. .après(bayan)30mn ya futo direct table à mangé (Dining table) ya nufa ya zauna yana jiran a zo azuba mishi Abba da umma suna palo su na kallon TV .sega Manane da yesmine suna saukowa suka gaida su Abba tukon suka isa dining d'in donyi ma baban yaya sannu da zuwa shi KO tun daga nesa ya kura musu ido har suka k'ara so suka gaishe shi tare dayi me sannu da zuwa Manane ta fara zuba mishi abbinci shide se kallon su yake ya amsa daa yawwa ..yace ku yanzu wannan Wace irin shiga ce ? yesmine ta kalli kansu Riga ce da wando na engish wear a Jikin su..ya juya ya kalli palo yace umma yanzu wannan yaran haka suke irin wannan shigar kuma kuke barin su? .hum ni kam har na gaji dayin fad'a nayi2 sunki dainawa dan Mom din ku ke basu kudin shopping din idan nayi magana saï tace ai yarana zasu daina idan sun kara girma .. baice komi ba ya fara cin abbinci shi... (Hum daga zowa har ka fara takurawa wa yara🙄😏) Su Manane suka dame shi daya basu tsara bar da ya kawo musu,to ku bari saï zuwa gobe idan na bude kayan .. ya tashi ya fice ya bar su nan saman table din don su b'ata mishi rai. Washe garin ranar kuwa basu Manane ba hatta masu aikin gidan sun samu tasu tsarabar inda Manane ,yesmine da Mouhsana suka sami valise(akwati) bibiyu(Doc Rid ya basu dedaya Haider ma ya basu dedaya) Après (after)3 jours(kwana)da dawo warsu Haider ya matsa ma Rid daya rakashi gidan su ummu-salma,da kyal yasamu ya shawo kanshi amman fuskar nan tumau koda suka isa Haider ya bugama ta waya kan cewa suna tsakar gidan su ta futo da fara'ar ta (yarinya ce wacce baza ta fice 20years ba farace kyakyawa tana da dan tsayi) ta gaishe su cike da girmama wa tace su isa da ga ciki Haider ya bita suka ka ma hanyar shiko sarkin miskilanci saï ya koma cikin voiture(mota) ya zauna .bayan kaman 1 heure (Awa daya)ya fara Kiran wayar Haider shiko saï ya ki dauka ,saï ya turami shi message (sak'o)kan nan da 20mn idan bai futo ba shifa tafiyar sa zeiyi..bayan 20mn din kuwa se kawai ya futo ya iske su ..yana isa ya fara fad'in tofa Salma ina ga tafiya zamu yi parceque(saboda) dare yayi ya Juya ya kalli shi ya buga mishi harara ,d'accord (OK)tace to kuma saï yaushe kena, Haider yace to ai saï ki tambayi docteur dan shine abokin rakiyar ta juya ta kalle shi tana jiran taji mize ce shiko Haider Yayi hakan ne dan idan nan gaba yace ya rako shi kada ya ja midhi rai ..hum to ai ki duba zuwan mu nan da 1mois(one Month) ai bashiri Haidar ya tari numpachin chi yace haba docteur (doctor) ina laifin kace gobe ma..Yayi dariya tare da yi ma Salma sallama ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41