Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

ba ko? ,a'a ai tafara cutar nan tata kuma kinsan ta saita yi 2 à3jours(kwana )bata tafi école ba da kuma islamiyya .to Allah ya kara mata lafiya bari nashiga naga jikin nata... Bayan tafiyar su da awa biyu Doc Rid ya dawo gida dan ganin ya jikin nata ,,dan yau bashi da aiki dayawa a bureau(office), ya shigo palon ya ga Umma na kallo bayan ya gaishe ta yake tambayar ya jikin Manane , wata Manane din? ai da futar ku da kamar awa ta shirya ta tafi gidan Mom dinta ,aikin banza ,kuma kika barta ta tafi ,hum Inde Manane ce inta ce zata gidan Mom dinta to ba makawa saï ta tafi. ya fusata😠 ya fita bari intarda ita cen d'in(😀kashin ki ya bushe Manane) .tunkan ya shiga yake jin kuka da ihun da take tsalawa tana fad'in wly Mom bazan k'ara ba ,shi ji yakema wani abu ne tayi saï yaji tana fad'in Mom bazan kara shan kayan zaki ba daga yau na daina ,yayi tsaki ya iso ya gaida Mom ,ita ko ta shiga d'aki ta fito da allura wanda zata yi wa Manane ,koda yaga allurar saï ya tashi yana fad'i saï anjima Mom..OK son ..tana ko mata allurar bacci ya kwashe ta,, haka de seda suka yi 3jours(days)tukon ta warware ta fara zuwa école da islamiyya.bâyan dogon gargad'in da tasha a wurin Doc Rid a kan kayan Zaki... Dan Allah Umma kibar mu muyi patyn nan dan harfa mun bugo kati,,aa saï de ki bari ranar anniversaire (birtday)d'in kin ko kuma saukar ki kiyi gayyar amman a wanna auren paty yayi yawa suna cikin haka saï ga Doc Rid ya shigo yace Umma miye suke miki magiya haka?, waifa so suke suyi paty a auren Haidar. . Paty?banda wanda aka tsara har wani nasu zasuyi?to ba patyn da zakuyi idan zaakuje wanda aka tsara to ,kai bama me zuwa patyn tun da bâ wurin yara bane ku zauna ayi kamu daku da sauran shagulgulan biki.. Suka tashi Manane saï zumbura baki take tana gunguni tana fadin walahi saï mun tafi tunda an hana mu yin namu patyn(kwarai kuwa Manane dan baza adake ba kuma a hana ka kuka) Lokaci nata tafiya ,Allah ya kawo mu yau de akayi kamu da sa lallen amarya Salma ,Masha Allah ta kara kyau da fari da kamshin da jikinta ke fitarwa ,dan yayar ta Ya Safara ta d'oko wata mata mai gyaran jiki ,ya Adam yataka rawar gani dan shi ya dauki nauyin sauran shagulgulan da akayi kamar su kamu da dai sauran su...Dad shi yaba da kudin kaya laife....Docteur Rid shima yayi nashi k'ok'arin dan shi ya d'auki nauyin paty daku ma uniforme (anko)na *ZURI'AR* ta su........ Continu... 🙏Love you all fans😘😘 Fasma & Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated by Ramatou 09-10 Rana bata karya sede uwar diya taji Kunya.. yaude aka daura auren Haidar Ismael da Umma-Salma Malan Inoussa akan sadaki jika dari biyu (200.000 mile fcfa). Anyi taro, su Haider dai baki har kunne, Rid ma dai ya saki fuska, ranar auren ranar aka tsara yin paty da dare bayan isha'ï vers (wajejen) 20h00 dayake babu African time duk sun hallara kan manyan (wato umma, Mom...Momy...) dan yan mata da samari kawayen amariya ma sun yi na su ankon, idan Doc Rid ya gaiyato dukka abokanan su na aiki da kuma wanda su kayi karatu a America. Waike manane baza kiyi kishirya ba sai taro ya watse ? Haba Sam-baby kema kinsan sonake na kai kayan kallo wagen patyn nan dan haka kibarni nayi maquillage (make up) d'ina yanda zan futo, ai hakane fa, nima bari na dan kara foda.... Tun daga nesa Doc Rid ya Hango ta shi bema ganetaba saboda kyau wun da tayi, d'inki riga da sket ne tayi ya kama ta sosai dayake ta nada dri sai kaya suka dame ajikinta, ta yafa dan yalolon mayafi wanda da shi da babu duk daya, dukiya fulani kuwa su fara tasowa yan das da su, ita da sam-baby suka shigo cikin hall din sai murmushi suke kallo ya dawo kansu se flash d'in photo kake gani wu-lwul ,dan tubarikallah sunyi kyau ba kamar Manane bama...bayan sun zauna ne can d'an nesa da bayan su Umma , Wani daga cikin abokin aikin su wato Doc A. Razak ya zo ya zauna kusa dasu bayan sun d'an gaigaisa se kuma yake tambayar sunan su da number su.. Aka sa kida aka gaiyaci ango da amariya su dan taka rawa. Seda suka iso gurin ango da amariya dan yi musu kari tukon Rid ya gane wai ashe Manane da kawarta ne, nan danan ya tamke fuska kamar be tab'a dariya ba, koda sukayi ido hud'u sai tayi kamar bata san shiba, Shiko sai harara yake aika mata. Anyi bari kudi kamar ba 'a talauci a gari, anci ancha, da raye raye sai bayan 23h00 taro ya watse aka raka amariya gidan mijinta Haider, .. cikin yan rakiyar kuwa harda Manane don ita samira gidan su ta huce bayan antachi daga taron, ita ko tace sai ta raka amariya bayan anyi addu'a da nasihohi abokan ango sukace da k'awayen amariya sutashi a medasu, sai a sanan Doc Rid yaga Manane cuwate ta tashi, a ranshi yace har kawo amariya tazo kenan ? Hum zamu kwatse ne 😏 (nace ta ki takare Manane) Suna futowa ya ja hanunta sai cikin motarshi, har zai yi magana sai wasu k'awayen amariya Zara da Hadiza suka bude motar, sai baiyi magana ba, sai daya kay kowacce gidansu dayake dare yayi tukon ya kama hanyar komawa gida. Tunda ya sauke su Zara ya fara fada kamar zai hadiye ta, ta in da ya shiga bata nan yake futa ba, tun tana kyale sa har ta bata rai tana zumbura baki, suna isa gida ta fito daga motar da saurin sa ya zagayo wagen ta ya tambayeta meye tsakanita da Doc A.Razak ?? Tace babu fa komi kawai ya tambaye sunan mu da kuma number ta, muko muka bashi, kika bachi? !!!to mine a ciki ? Baisan sanda ya watsa mata mari har biyu ba saida taga étoiles 🌟 suna yawo, yacigaba da mata fada da massifa (niko nace Aïcha to marin nan nameye ? Dan ta raka amariya ko dan yace kadda taje paty kuma taje🤔 ? Kodai kodai 🤔? Muje dai zuwa... 🙂) Ita ma ta hasala kawai seta shige falo da gudu tana kuka tana fadi gaskiya yaya ya canza, ya daina sona nima daga yau zan futa haraka shi, taci gaba ta kukanta. Washe gari ma da tatashi ta futo don yi kari, koda ta iso ta gaishe da su umma, ko kallon inda Rid yake batayi ba, seda umma tace baki gaida yayan nakiba, tukon ta gaida shi ciki 2,shima ya amsa cikin2,bawani kari bâ tayi dan tea ne kawai tasha ta tashi ta futa tana fad'in Yesmine kiyi ki gama mutafi. Haider dai ya angonce tare da amariya shi Salma, duk da tasha wuya a hannu shi amma fa tasha albarka domin a cikkakiya budurwa ya sameta.dan ta k'ara k'ima da daraja a idonshi .. Koda safiya tayi ya kirayi Rid yace baze zo aiki

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41