Chapter 27
Chapter 27
mamaki take kallonshi tace toni yaya.ina zan kwanta ne ... Du wannan place din be isheki to zoki hau kaina ki kwantan...waike bakya gani dare yayi ne?yayi kwafa ya juya mata baya... hawa gadon tayi tana dan gunguninta d'an nesa dashi ta kwanta nan da nan kuwa bacci ya kwashe su... Asuba ta gari. Two days din nan da yayi dakin Manane sosai ta tado mishi da tsohuwar sha'awarta dan akwaita da gigin bacci kusan a jikin shi take waye gari... Yauma kamar kullum halima ce ke da girki kuma yau take futa girkinta da yamma .. bawani girki rana tayi musu ba yau batada school din marece nan palo ta zauna ta kunna tv tana kallon wani film Rid kuwa zaune yake a office abun duniya duk yabi ya isheshi gaba daya sha'awarshi ta motsa dan halima bari take suyi ta wasanni se ya yana gab se kawai ta ture shi tace yaje can wurin Manane din tunda shi baya oya controling din kanshi sosai yake cutuwa dan yanzu har mararshi ke kullewa ga girman kai ya hanashi zuwa ga Manane acewarshi har yanzu yarinyace(humm mude kullum muna k'ara jaddada maka cewa mace de bata kad'an..to) Tatara kayanshi yayi ya nufi gida dan yanzu Haider be cika zuwa clinik ba because ciwon na salma kullum kara gaba yake.. Da salama a bakinshi ya shigo palon ko kallonshi batayi ba bare yasa ran amsa sallamar be damu ba ya zauna kusa da ita tare da janyota jikinshi ya fara aika mata hot kiss ta ko'ina batayi qassa a guiwa ba ta biye mishi..sun yi nisa sosai (har ina fadin kukoma cikin daki mana a palo fa kuke amman ina basuma san ina fada ba .. Bashiri muka tatara jupe(sket)dinmu zamu futa amman se tsinkayar muryar ta mukayi tana fadin nifa yau bana ra'ayi yin kuma ma a gajiye nake ga kuma menstruate nake so kaga shiga ta.. Kan mu juwo tuni har tayi shigewarta... Rid bawon Allah wanda magana ma ta gagareshi gashi kuma bashida karfi binta se rakata da ido yayi ..se kuma kawai ya kwanta nan da kyar ma numfashin shi ke fita.... Da salama ta shigo palon...jin ba'a amsa mata yasa tayi hanyar rooms dinta har ta gifta taga kamar mutum kwance bisa kujera juyawar da za tayi taga Rid har zata fice sekuma taga bari ta tadashi tunda ba kyau yin bacci marece ...( Nace Manane kada kije kusa dashi amman AΓ―cha tace ai yarinyace baze mata komi ba...anya kuwa?) Bubugga kujerar da yake kwance take tana kiran sunan shi amman ko motsi beyiba ..hannunta takai wuyanshi taji zafi nan da nan ta rude tana fadin yaya miya sameka ka tashi bari na kawo maka magani kasha... Jin ta tab'a shi ya bude ido kallon ta kawai yake bawata kwalliya tayi ba amma tamishi kyau..d'an karamin bakinta yake kallo yana lashe leb'en shi na kasa ..hannun ya rike tare da fizgota ta fado kirjinshi ... Ita ko se fadi take yaya jikin ka zafi fa ka bari na dauko ma magani..amman ina shi kam baya ma jin mitake fada wani kuzari da karfi ne ya zo mishi lokaci guda cak ya dagata ya nufin master room da ita ...dede zasu shiga halima ta fito daga dakinta ..wani ashar da tayi ne ya sa Rid juyowa ya kalle ta tace kan ubancan satar kwana za ayimi kiri2 to wly baku isa ba.. Wani banzan kallo ya mata yace koma miye ke kika ja ...da kike zancan satar kwana ki duba agogo lokacin girkin ya fita ... Caraf tace wly da sauran yan mintina Kan mufara ma e mintinan sun cika kinga kuwa a girkinta muke ... Ya daure fuska yace shasha kawai wacce batan mitake ba...ya ja dogon tsaki ya shige tare da bugo kofar tukon ya murda key ... Dam gaban Manane ya bada kogin tunani ta fada a ranta tace miyake nufi da kan mufara?waro ido tayi tace kada de ya..kasa kara sawa tayi wani mugun tsoro ne ya shige ta.. Sauroro ta tsaya tana kallon kofa zuciyanan tata se baki take qarawa....mayafi jaka da key ta dauka fuuu tayi waje tace dani kuke zancen ... Manane kuwa duk tabi ta tsure ..bisa gado ya daura ta ze tab'ata tace a'a yaya halima gaskiya ta fada har yanzu cikin girkinta ne cike da tsoro take maganar... Shiiiit yace ya janyo ta ya shiga romance dinta seda ta bari ya yi nisa ta sulale da gudu tayi hayan kofa .. .... Da ky. Sorry fans kuyi hakuri da wannan.. On vous aime beaucoup Fasma &AΓ―cha [28/07:27] πππͺπ¨βπ©βπ§βπ¦π¨βπ§βπ¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) π¨βπ©βπ§π¨βπ©βπ§βπ§π©βπ§βπ¦ππ Story&written by π³πͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ π³πͺ _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 115__120 ```Manzon Allah(SAW)ya ce:''ku kiyayi zalunci,lallai shi zalunci duhu ne a ranar al-kiyama.ku kiyayi kwauro,lallai shi kwauro shi ne ya halakar da wad'anda suka gabace ku'' (Muslim ne ya rawaito shi)``` Manane..kawai..ya iya furtawa numfashin shi ya fara barazanar d'aukewa dole ya koma ya kwanta... Tace nide tsoro nake ji kuma ai ke kace har yanzu yarinyace ..to yanzu ni mizan iya maka ka bari har na qara girma karmar yanda kake fad'a kullum..... Da kyar ya iya furta plea....se sis maganarshi na sarkewa Ganin irin halin da d'an uwanta ke ciki da gudu ta dawo(d'an uwa rabin jiki baya ga wannan mu mata akwai da tausayi ) .... Da sassarfa ya fara sarrafata . .tana kuka take meda mishi martanin shi .... Salon ya fara sauya wa daya fara aika mata manya2 sakon nin shi Sosai gab'ob'in ta ke karba sakon da boss ke aika musu tuni ta fara mimikewa... Bashiri AΓ―cha ta kuma jan hannun na zamu fita nace Manane kin ban tausayi ke ko sallar nafilar sunna da addu'oi be bari kunyi ba bare aje ga zancen kazar amarci......har zamu bude d'akin mukaji Rid ya ja wani dogon tsaki tare da naushin gadonnn..da sauri muka dawo dan ganin abunda ke faruwa... Mirginawa yayi can gefen gadon rike da marar shi yace mesa kin san kina menstruate amman kika bari nayi nisa haka? ..... Tana hawaye tace kayi hakuri yayana nima na manta ne.... Matsowa kusa dashi tayi ta kulle idanunta tace amman idan zaka bari akwai hanyoyi diyawa da zanyi dan na rage maka abunda kakeji cike da jin kunya da tsoro tayi maganar dan bakinta har rawa yake ta kuma kulle idanunta ruf ..... Da mamaki yake kallonta a ranshi yace yarinyar nan mitake nufi da zata rage mun abunda nake ji ?wannan yana nufin tasan irin wanna abubuwan komi take nufi?to wai ma taya zata rage mun ne tana wannan yar yarinyar?(hum yarinya fa kai kenan bakin ka baze fasa fad'in yarinya) Be gama tunanin ba yaji ta fad'a kanshi ita jin yayi shiru kenan ya ba ta damar.ta yi.. Wani salo ta shiga yi mishi wanda ya sashi fara zaucewa ...kunya ta fidda duk da zuciyar kamar ta faso kirjinta ...hannuta daya tasa cikin sumar kanshi tana ya mutsata ga ta had'e lips dinsu tade daure ta tura dayan hannuta cikin patalon d'inshi Eeh da gudu muka fito da ga dakin se haki muke kamar wanda mukayi gudun panpalake.....naso na tsaya na dauko muku salon Manane amman AΓ―cha tace ai mata ne kunsan hanyoyin (umm samira
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41