Skip to content

Chapter 22

Chapter 22

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

ta bane ta cigaba da fadin badan tana tsoron Umma ba da gidan papi zata ringa zuwa dinner. kawai itada bama mijin a dakinta yake ba anma ace bazata jeba har se Halima tacike sati sannan su fara zuwa duka su 3 kamar itace amariya ,tai shiru tana sararon Sam din daga baya kuma ta kwashe da dariya tana bubuga kafa a bisan gadon sanan ta katse Kiran... Juyowar da zatayi taga mutum a tsaye ta tashi ta iso gabanshi tace sannun da dawowa yaya .. Be ansa mataba .. Tace yaya ko kana bukatar wani abune? Da kyar ya iya dedeta nutsuwar shi yace mi yasa baki dafa diner ba....haka da safe ma baki break ba ki ka tafi school. .. Ta langwab'e kai ta turo dan karami bakinta cike da shagwab'a wacce ta zame mata jiki tace haba yaya ka dinga yimin adalci mana yin girki satin nan Al'adace aman kawai wani da shan wuyar girki wani da more miji .ni in har na yi girkin to Sede na mu biyu zan dafa ..kai ma kuma because kana yayana.... Gaba daya kusoshin kanshi sun kunce kawai d'an karamin bakin ta dayasha lips (man baki)ya ke kallo .danshi bayama fahimatar abunda take fadi ga wani sihirtancen kamshi dake tashi daga jikinta ..ga kuma kanshi mint da bakinta keyi ..besan sanda ya hade bakin shi da nata ya fara tsotsa kamar ya samu lolipopπŸ™ŠπŸ™ˆ....Manane ko zare idanutake...da karfi ta ture shi tana fadin miye haka?tayi hanyar toilet .. yayi saurin riko hannunta yace. I... . Kuyi hakuri da wannan.. Kubiyo mu danjin yanda zata kaya. Love you all fans irin dayawan nanπŸ˜β€πŸ™ For coment +22799951593 ...mune naku har kullum .. Fasma &AΓ―cha.. [27/1 21:04] ❀Fasma&AΓ―cha❀: πŸ’“πŸ’žπŸ‘ͺπŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ’•πŸ’ž Story&written by πŸ‡³πŸ‡ͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ πŸ‡³πŸ‡ͺ _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 95--100 ```___Manzon (SAW)ya ce :''Duk wanda Allah yake nufinsa da alheri sai ya _fahimtar_ da shi illimin_ Addini'' (Bukhari_ da Muslim suka rawaito shi)_ ``` Yayi saurin riko hannuta yace i na zaki ? Ta fara kame2 ni kacika min hannu ta cinno mishi baki tace ba zuwa zanyi na daura abincin ba .. Ya k'ara janyota ta fada kirjinshi ya k'ara matseta har nunfashin su yana had'uwa yace ba ke kika ce wani da girki wani da more miji ba bari kema ki fara morar shi dan ki ji dadin mana diner me dadi tunda idanuwanki sun fara bud'ewa.. zaro ido tayi kamar wanda tayi wa sarki karya tace nide ka cikani dan kawai na fad'i gaskiya seka fassara ni da wani idanuwana sun fara budewa..to ni can dama a bud'e suke dan ba makauniya bace ni ..aman tsoro ne far ranta dan yayan nata mamakin shi take ga kuma saban shiga ce a harkar dan ita thΓ©orie ne ta iya ba pratical ba .. Cike da sha'awa yake kallonta tana zuba mishi yarinta dan tayi bala'i burgeshi a ranshi yace ashe ina da sauran aiki gabana har yanzu bata ida girma ba(humm mude muka ce mace bata kadan😜koba hakaba fans?) Kiciniyar kwace hannuta take kota samu ta sauka a gadan.. Shi ya medo shi daga tunanin daya lula .. Tace dan Allah ya ....bebari ta k'arasa maganar da zata fad'a ba ya sake had'e bakinsu wani stole kiss ne yake mata wanda ya sata bashiri ta fara maida mishi martani dan ya danne hannuwan nata gashi kuma ya saka mata nauyisa.. Duk daya yana cikin wani yanayi amma yarinyar taba shi mamaki dan shi kanshi dadin abun yakeji wanda bai jishi ba a lokacin daye keyinshi da Halima har basu san lokacin da suka fada bisa gado ba.. Tafiya tayi nisa besan lokacin da ya fara shafa ta har yana koqarin cire mata yar rigar dake jikin ta caraf ta rike hannun shi da iya karfin ta ta ture shi gefe dan lokaci bashi da wani kuzari duk jikin shi ya saki.. dagudu ta shige toilet ta jingina da kofar tana maida numfashi dan ita kanta bata san mitake ji ajikinta ba..ta jima.nan taga b'ata wa kanta lokacine take dan dare karayi yake..seta murd'a kofar toilet din ta lek'o Shiko Mirginawa yayi reran yana maida nunfashi dan bejin ma zai iya tashi saboda sha'awar da ta taso mishi (hum kad'an ma ka gani) Yana nan kwance tafito sauri2 taja bakar rigarta ta fice daga d'akin A hargitse tafito dan duk gashin kanta sun tatashi sai tayi turus da Halima dake kallon TV a palo direct kitchen tayi ficewar ta. itako Halima kallon up and down ta mata da mamaki qarara a fuskarta sekuma taja tsaki mstsss.. Bayan yan mintina ya sauko palon shima kallo daya Halima tayi mishi taga duk a hargitse shima yake idanun shi duk sun canza kala zuwa red ya zauna kusa da ita da sauri ta tashi taja da baya ya ruko hannunta yana fadin mi akayi ne sweetheart naga kin tashi? Ina zaki ne? ta kwace hannunta Tana fadin yanzu amana ta zaku ci ? Duka yau 3 days da yin auren mu aman abun har da satar kwana banda cin zarafi da kukamin d'azu? zaro ido yayi 😳 Ban fahimci satar kwana ba aka miki?tsaya ma wata amana mukaci taki? To inba amana ta kuce ciba mika shiga yi dakin ta har na tsawon minti talatin a ciki? Ke bana son shirmen banza kawai dan nashiga dakin babyna se kice ana wani cin amanar ki .. Yanda kike matata kina da hakkokii akaina itama haka take matata so be careful (😳 to kunji wata sabuwa a yan mintina nan har Manane ta samu wannan mukamin na babynaπŸ€”πŸ€”hum ) Sai tayi shiru dan gaskia ya fad'a amma a ranta ko fadi take lalle bokanta yayi gaskiya lokacin dayake cemata abata maganin malakar miji dan ita a lokacin nan auren Rid ne kawai ke gabanta sai yanzu take kara yin nadamar kin amsa da tayi dan da allama yarinyar nan yar bariki ce ..gashi itako tana so ta fara aiwata mumunnan qudirinta akan Rid.. Ita kadai take girgiza kai tana fadin tab lalle da sake..dole ma na koma '' le plus tot possible'' Suna cikin haka Manane ta fito ta jajera abincin a dining tace bismillah ku Ba ko kunya Halima ta tashi ta nufi dining din dan yunwa ke ciciyarta bayan sun zazauna ta zuba musu suka fara ci Ita kam idonta na kallon kasa dan kunyar hada ido take dashi Shi ko gogan sai satar kallonta yake.yana kisima abubuwa da dama akanta..sososai jallof din tayi mishi dadi. Bayan su k'are ta kwashe kayan abinci ta kai cuisine(kitchen)ta fice dakinta ta barsu nan falo suna kallo. Kwanciya tayi amma kwata2 takasa yin bacci saboda inta tunno moment dinsu na dazu se taji wani irin nishadi na ratsata bata san lokacin da take sakin murmushi akai2 ba.. Tajima tana tunawa kafin barawon bacci ya sace ta cike da mafarkai iri2 hakan nema ta kasance a b'angaren Rid dan a gaskiya Manane ta shayar dashi mamaki dan irin yanayin da ya tsinci kan shi a lokacin da take meda mishi martanin kissing dinshi bai taba tsintar kanshi ciki ba Har ya matsu girkin ta ya zagayo dan yana so yakara lasar zumar da ta shayar dashi a yau yana kuma son sake

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41