Skip to content

Chapter 7

Chapter 7

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

kawai ya fita fuska a murtuke ...koda yayi salama a palon ita kadai ce tana kallo dan haka ya fara masifa yana tunkarota ,eh da gudu ta tachi shiko taku daya na biyu ya damk'ota ya kai mata mari ya zare ceinture (belt)ya d'aga sega Mom ta fito tace kul karka saké ka dake ta ,,Mom bakisan mitayi bafa ,, koma de mitayi ai saï kama ta nasiha ba wai duka ba ,wai ma miye tayi ne? Mom samari take kulawa fa duk nawa take? ,to kai inba abinka ba saboda wannan abin zaka dukkan min d'iya!?haba Mom KO 16ans batayi ba ,, hum baza ka gane ba senan gaba ...shikenan amman ita da waya har abada ya ficewarshi.. .ita ko saï kuka take Mom na lalashi ta ,. Saï vers 17h ta koma gida ,... Yau su Manane sukayi final exam anyi ta photuna tare da daukan numéro d'in junan su ita de Manane sede ta rubuta a agenda(note book) ,inda suka dawo gida zaman jiran résultats.... Yayi dede da cikewar shekarun Manane 16 da wata biyu ,bayan résultat ya futo tasamu admission a école de santé(school of nursing) ta samu kyautitika saboda da tayi kokari ,inda Ya Rid yaba ta tashi kyautar a sa grande surprise(to her big surprise)koda ta bud'e *iPhone* 5 ne,fad'i muku irin murnar data yi b'ata lokaci ne daya ke tayi wata biyar babu waya dan haka se tsalle take ,(hum kamar ba ita ce ke fushi da shiba🙄😏).. Après 2 jours dayin haka,bayan sun ida cin abicin dare suna zauna ana hira ,Elh Yayi gyaran murya yace to kamar yanda kuka sani ne ,a al'adar *Zuri'ar* nan yarinya daga tayi 16ans ake mata aure koda ko tana karatune sede tak'are shi gidan mijinta ,inta fiddo wanda take so to, inkuma bata fiddo ba tofa cikin *Zuri'ar* mu za'a zab'a mata ,kowa yayi shiru ,yace Maimuna !!!seda gabanta ya fad'i ,tode kinji abinda nace dan haka ina umartarki da ki fiddo miji zan baki nan da 1mois dan kiyi tunani da kuma zabar a cikin samarinki ,(kam Manane da bata kula samari zanga yanda zatayi ta fiddo miji nan da 1mois🤔😀), Rid ko se sak'e2 a cikin ranshi yake se yanzu ya gane manufar Mom lokacin datake cewa senan gaba ze gane ashe ....eh be gama ba tunanin yaji Elh yace to Ridwane na dawo kanka kay dinma bawani temps (time)me tsawo nabaka ba na baka 1mois aussi ka fiddo mata ,daman na zuba ma ido naga iya gudun ruwanka dan haka idan baka fiddo ba nasan matakin dazan dauka a kanka ,kai baza ka dauki exemple d'in d'an uwanka ba gashi matarchi har ta haihu ,ga gida cen angina tun lokacin da Haider zeyi aure, bako wa ciki dan haka kaima umarni ne nake baka , Rid cikin ranshi yace yanzu shi aganin shi zan iya samo mata nan da 1mois ne?(to inba abinka ba docteur shi ina yasan bakada budurwa ma kaida ka tsaya hangen nesa 😁😛)haka de aka tashi kowa ya tafi gida,,,Manane da Rid cikin su babu Wanda yayi bacci sunata tunanin abinda papy ya fad'a . Washe garin ranar tun safe ta tafi gidan Mom koda ta shiga Mom na jera abinci a dining ta isa ta gaidata ,ta kalle ta tace mi ya same ki dauther naga idon ki yayi luhu2,kamar jira take se kawai ta fashe da kuka ,Mom ta rungumeta tana lallashi ,da kyar ta samu tayi shiru tace yanzu papy aure yake so yamin,nifa bana kula samari parce que ina so inzama sage-femme ,amman gashi ana so amin aure sannan a hanani ci gaba da karatuna , se da tabari tayi shiru tukon ta fara mata nasiha daga bayan ta d'ora dacewa kiyi hakuri Manane duka muma haka a ka mana haka principe d'in *Zuri'ar* *mu* yake ,amman nayi miki alkawarin duk Wanda ze aure ki zan rokeshi daya barki kici gaba da karatun ki ,incha Allah ton rêve se réalisera, se asan nan ta d'an saki ,suka zauna a dining sukayi kari ,muhsana da muhsin se tsokanar ta suke , ta kirayi sambaby ta sanar da ita ,ta tausaya mata musamma ma da tasan amie d'in(friend) tata bata kula samari , shima daga nashi b'angaren haka ta kasance seda umma tayi ta lalashi tukon ya saki.. Haider da ya Adam ma duk sun mishi nasiha.... ** *** Kwanaki sunata shud'ewa yau har wata guda da sati guda dayin wannan maganar ,,.Elh Fayçal ya ce to Manane ya maganar mu tun da naga watan ya shud'e amman baki ce komi ba ita de kanta a kasa tayi shiru a ranta tace to ni mizan ce Nida bani da saurayin...(hum KO ina A.Razak ?Manane kina da A.Razak ,yayi de nauyin baki fad'a miki ne dan besan al'adar *Zuri'ar* ba!),yin shirun ta ya tabbatar mishi da bata fiddo ba ,ya juya ya kalli Rid yace to kai docteur a ina muka kwana ne ,ya fara kame2 yace dade an kara min lokaci ,.. to Alhadulillah fad'uwa tazo Dédé da zama dama cen akwai wani alkawari Wanda su iyayen ku sun san dashi ,nima na dad'e ina kudurta wani Abu a raina.tunda de har na baku zab'i da lokaci amma baku fitar ba to ku saurare ni da kyau Maimuna!Ridwan! Ina shaida muku Dana yanke hukunci zamu had'a ku aure ku biyu , se jin ihun Manane suka yi ta mike zunb'ur tana fad'in ,da yayan nawa za'a had'a ni aure ina aka tab'ayin haka?Abba ya daka mata tsawa ke baki da hankali ne?tsit kake ji tayi ,shima gogan saï zufa yake a ranshi yace kode papy ya fara shurub cewa ne?duk da de yasan akwai aure tsaka nin su amman fa shi Manane bata cikin tsarin matan daya ke so!,, Mom tace ina da magana ,ina laifin akara musu time aman wly Rid zaluntar dauther na zeyi ,hum Umma tace nima gaskiya an kwari son ina Manane bata dace dashii ba kwata2 tasu baza tazo d'aya ba .,Élh yace ku daka ta duka ,na Riga Dana yanke hukuci dan haka kuje ku fara shirye2 dan nan da 2semaines za 'a d'aura auren ,su Dady suka ce Allah ya nuna mana ameen. A ranar babu wanda rumtsa ita Manane tana tunanin babu aure tsakanin ta da Rid tayi ta kuka daga baya ta d'oro alwala tayi sallah Istahara don neman zabin Allah, shi ma ana shi b'angaren haka ta kasan ce yayi sallah istahara , tsakanin Ua da Mom kuwa kowa gani yake an kwari yaranta .... Shin wai waye Elh Fayçal ?dama *Zuri'ar* tashi ne? ~Fasma~ & ~Aïcha~ 🙏🙏 [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 _Dedicated_ _to_ _Ramatou_ 25_30 *Asalin su* Elh Fayçal Mamandu da matarshi Hajia Balkissa dukka su y'an asalin garin ''tchiro ne''auren gida aka musu yanada gonan naki dayawa dan shikad'e ne wurin mahaifanshi dan haka bayan rasuwar su seya gadesu,.. Allah ya azurta su da y'aya ukku biyu maza da autar su mace na farko shine Mamandu wato *Abba* se kuma A.Wahid( *Dad* ) tukon Aïchatou ( *Momy* ) daga nan haihuwa ta tsaya musu .... Hadjia Balkissa nada k'anwa me sunan Nafissa ,Allah Yayi wa iyayen su rasuwa bayan 2ans

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41