Chapter 1
Chapter 1
[27/1 21:00] ❤Fasma&Aïcha❤: BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM Godiya ga ubangiji Allah daya bamu ikon fara rubuta wannan littafin akan Haddin kan da soyyaya da kuma zumucin dake cinki yan uwa ....yanda muka fara rubuta wa lafiya Allah y'a bamu ikon karasawa..... Allahoumma salli ala sayyidina Mouhamadou wa Sallim. 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dédié à Ramatou , 01 Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba saï kin makara zuwa école (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture saï( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba.. D'accord (OK)Umma bari na tashi .hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma saï ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum saï ya tafi école école.. Tana turo baki(na kalli Aïcha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni saï lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma Allah ya hôre mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya).. Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma.. Umma tace k'arasa ciki kiga KO ta tachi danni na gaji da tadata ..saï asanan ta mike da gudu ta fad'a toilette(tolet) ..bayan 15mn(minti)ta futo daga toilette ta tarar da Samira na jiran ta..tayi dariya dan ta sant ayi laifi ,tace sambaby ashe har kinzo. hum kekam Manane bakya ji amman zan rama,gashi nan kin sa mun kusa yin retard (latti) duba fa ki gani ''il est 8h40''(its is 8h40)fa..ke yau fa malam Habib ne. baze hana mu shiga ba.,eh duk da hakade yi kiyi ki shirya mutafi..okk..après Après (bayan)10mn suka fito suka isko Umma a palo tana kallon TV zasu futa ta ce baza kuyi petit déjeuner (Karin safe)ba..a'a munyi retard(latti)kumani daman break ba shamin kai Yayi ba barema in ina da chocolat da cream glacé (ice cream)bani da matsala.to dai a rage shan zakin nan dan kada karshen wata kizo kiyi tama na kukan nan naki(période).. Suka mata salama suka fuce..abakin wani porte(get)na collège naga chauffeur (direba) d'insu ya tsaya suka futo..gaskiya collège din ya had'u a bakin get din muka tsaya amman fa da ga gani ma na y'ay'a masu hannu da shuni ne. Suna shiga..(nima na ja hannu Aïcha mu kabi direba muka koma gidan) Bayan 1 heure (Awa daya)da futar su ,Umma .na zaune nan falon tana kalon wani seri a Zee-magic wayan tane Yayi sonné (k'ara)ta dauka tare dayin salama tace bonjour (ina kwana)Hadjia Fátima comment vas tu?(y'a kike ?) banji mi ake cewa daga waccan bangaren amman naga ta k'ra fad'ada fara'ar ta tace safara'un ce ta haifi yen biyu kai félicitations (congratulations) barka Allah ya raya a wani hospital suke ne .?tayi shiru ..can kuma saï ta ce da fatan de kin gaya wa Hadjia Aïchatou?OK ganinan zuwa yanzu nima. Zuwan ta hospital Kenan suka had'u da hadj Aïchatou a baki' dakin da safara ke ciki..suka tura kofar suka shiga ...safara da yi'a Adam (d'à ga Hdj Fátima) saï mahaifiyar da yayar safaran...jinjinran kuwa suna hannu Muhsin da Muhsana (k'anne ga Adam). Suka zauna bayan gaishe2 suka yi mata barka .Umma kuwa saï tsokanar ya Adam take kan ya fita ya barta ta fuuta shi kuwa saï dariya Yake yana ta susunne kai.. Shigowar ta falon kenna ta fara kiran Umma2 gani na dawo..wata tsofuwa (baba mai aiki)ce ta fito daga cuisine(kit hen)tana fad'in sannu da zuwa Manane .. tace yawwa Baba ta zauna tana fadin ''ou est Umma?''(ina Umma?)ne seta ce ai Umma ta tafi hospital antyn ku safara ce ta haifi jumeaux (tagwaye)..wani ihun murna da tayi saï da ni kaina na tsorata tace Alhadulillah barkan mun har da taka yar karamar rawa tayi,daidai nan Yesmin(k'anwar Manane) ta shigo da alama de daga school itama take dan irin kalar kayan dake Jikin Manane ne itama a jikin ta ...ta shigo palon tare da yin salama tace ya Manane wanna murnar ?haba bari de anty safara ce haifi jumeaux nikam harna ga mun had'a wani dan aramin paty .gaskiya kam yaya yan biyu fa.👨👩👧👦.tun alokaci ta kirayi kawarta sambaby ta sheda mata zancen patyn(hum su Manane manya😁) Saï bayan sallar magrib aka sallame su daga likitar direct ya Adam gidansu ya fice da matarshi safara duk dade cikin unguwa guda suke..safara tace wai ka sanar da mutan America kuwa?ya Adam yace a'a tun d'azu ina ta kira amman baya shiga amman bari na gwada yanzu....ringin daya biyu a ka dauka yace salama aleikoum frère (brother)y'a kuke?banji mi ake cewa daga dayan bagaren amman yace to daï mun samu k'aruwa a *Zuri'ar mu* safara ta haifi yan biyu mace da namji....saï Yayi shiru yana saurare can yace kai haba. Nan da 1mois(wata guda)zaku gama gabadaya kena?a to alhadulillah, Masha Allah ..Ayi karatu da kyau de dan ku futo da résultat me kyau (saka mako) mai dukda nasan bakwa wasa. OK za suji insha Allah.ka gaida dan uwaka in ya dawi ..sukayi salama..ya katse wayar Ranar suna yen biyu sunci sunan kakanin Adam wato Elh Fayçal da Hadjia Balkissa za a ringa Kiran su Adnane da Afnane.gaskiya anyi b'arin kudi kodan sune jikokin jikokin na fari a ZURI'AR oho de. Dan su Manane harda yar kwarya2 Paty su ka yi ..yen América ma sun turo ma jumeaux valise💼 uku na kaya..... Sede muce Allah ya raya.. Muje zuwa Aïcha & Fasma [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 02 Washe garin suna ya kama Dimanche (lahdi) babu school, Manane da Yesmine Sun dawo daga islamiyya take ce ma Umma suna san zuwa shopping ,Umma tace nikam bazan baku kudi kuje ku sai k'ananan kaya nan ba dan haka ku bari zuwa soir (marece) se mu tafi tare, kam .. Umma aie ke manyan kaya zakisa mu dauka mukam bari mu tafi Mom taba mu. Da gudu suka fice dan kada ma ta tsedasu. Suna shigowa suka yi karo da Muhsana à bakin kofa, tace ai da gidan naku ne ma zanzo Mom tace mu shirya yanzu sai chauffeur ( driver) ya kaimu shopping din (makaranta su daya su duka haka islamiyya ma ),Yesmine tace kai amman fa na jinjina👍 miki,daman muma shi muka zo tambaya .. To bari mu shirya saï mu dawo ki gaisheda Mom kice in mun shirya zamu shigo. Suna komawa kowacce ta nufi dakinta don shiryawa. Bayan 30 minutes (minti) suka futo suka nufi gidan su Muhsana. Suna shiga suka ga Mom na kallo gakuma petit assiette (plat) dake cike da fruit tanaci, sukayi sallama tare da gaishe ta amsa da fara'arta. Sai kawai naga Manane ta kwanta ta d'ora kanta abisa cinyar Mom sai shagwaba take ita ko sai biye mata take, Yesmine kuwa tahau sama dan kiran Muhsana. Suna sau kowa suka tarar abin mamaki, Manane na kukan shagwaba, tana dan bubuga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41