Chapter 11
Chapter 11
kowa yayabaa kyautar daya yi mata,se fatan Alkhairi ake musu. Haka suka cinye sati guda kullum da bak'in dasuke zuwa gidan dan haka Manane a yen kwanakin duk manyan kaya take sakawa ,,tun bayan satin kuwa ta rage sasu ta koma sa english wears d'inta dan daman a takure take ,Doc Rid kuwa kusan kulum cikin yima fad'a yake amman in ya shiga ta wannan kunne se ya fita ta d'ayan ,harde ya gaji ya dena kulata..dukda dama ba wani Abu ke shiga tsakanin su inba gaisuwa ba.. Hake de suke ta zaman doya da manja a gidan daga gaisuwa ba abunda ke hada su seko insu hadu a dinning, dan har yanzu daga gidan Mom ake kamusu abinci yau sati 3 kenan. Yau ma kamar kulum daya fito donyi break, be ganta ba, har ya gama beji ko motsinta ba, har ze futa seyaga ya dace ya leka ta ko lafiya ? Tunda ba haka ta saba yiba, dan kusan kullum kamshin turaren wuta ke tadashi ,amman yau palon ma be samu shara ba bare ayi zancen turaren wuta....shigarshi d'akin keda wuya ya ganta a kwance a kasa hannuta rike a ciki se murkususu take ga kuma hawayen dake zarya a fuskarta, da sauri ya iso yace Manane miya sameki ? Dakyar take iya yin magana tace periode ne, yace ina maganin ki yake ne ? Da kyar tace na barshi gidan Mom, yayi tsaki ya daurata bisa gado ya fita, ya shiga dakinchi, koda ya duba cikin trouser din maganan nuwanshi babu maganin nata don haka ya hada allura ya dauki tea me kauri a cup ya shigo dakin nata, kukan nata har ya fara futowa yace tashi kamar bata jishiba dan batada karfi juyawa dan haka da kanshi ya jingina ta ya bata tea d'in sannan ya juyata ya mata allura. Nan danan bacci yayi awan gaba da ita, ya rufa mata bargo ya fice. Koda ya fita gidan Umma ya shiga, bayan ya gaishe ta yace ina Yesmine ne ? Tana daki, to daman dan taje ta taya Manane zama ne dan bata jin dadi... Wayoo ,yanzu ya jikin nata?da sauki alhadulillah..Ok Allah yabata lafiya. Amin ya fita. Yana fad'in na tafi Umma dan inada cours(lecture) yanzu ya fita sauri2(Cours kuma🤔?to kara tu ya koma? komi? Koda ya dawo daga aiki ya iskota a palon ya tambaye ta ya jiki ,,cike da jin kumya tace naji sauki,to Allah ya kara baki lfy,tace ameen.. Ciwon be saké tashi ba se bayan sun dawo saga gidan Elh Fayçal daga cin abincin dare..dawo warsu da kamar Awa ya saké tashi tun kan yayi tsanani ya ha'da allura danyi mata,amman se ta fara mishi kuka da magiyar kan ya bata magani a memakon allura,, Hakade Seda sukayi 3jours yana jinyarta tukon ta warware(gaskiya kina bani tausayi Manane)... Muje zuwa... Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *Wannan* *page* *d'in nakune Momyn Nasrine,dakuma mes petites sœurs Dije,Balkissa,sekuma kai k'anena M.Sani😁* 40___45 Yau ta kama Mardi (talata)tun safe ta tashi tayi aikace2 ta aka aiko musu da petit déjeuner (break fast)daga gidan Mom tana cikin jerawa abisa dinnig d'in ya fito da shirin shi na fita aiki ,ya zauna tace bonjour bien réveillé j'espère? (ina kwana da fatan ka tashi lfy?), ,bayabo ba fallasa ya amsa da 'je me suis bien réveillé,,, et toi?(lfy low na tashi, ke fa?) tace moi aussi(me too)ta zuba mishi kayan Karin sannan ta koma ta zauna bayan ta d'an kurb'i tea se ta janyo kwalin 'cream glacé (ice cream)ta fara sha ,ya aje cuillère (spoon) d'in hannunshi ya kalleta yace ke yanzu baza kiwiwa kanki fad'a ba ,tun safe zaki karya da kayan zak'i ,jinake jiya2nan kika kwana kina ma mutane kuka bayan nacha gaya miki ki rage shan zak'i saboda shima yana ka'ra miki ciwon yayin période d'inki,,Yayi ta fad'anshi , itako se zunb'ura baki take tana kara shan kayanta da alama fad'an be shigeta ba , ,ya girgiza kai yace to wly kinji na rantse in kika k'ara yimin kuka da sunan wai cikin ki yana miki ciyo ball zanyi dake,, kawai duk su Mom sunbi sun sangartaki yaci gaba da bambami shi har ya gama yin karin ya tashi ya fice, har ya kai bakin voiture (motar)d'inshi tazo da gudu tana fad'in yaya baka jiba...ya tsaya tun kan ta k'araso ya zuba mata ido riga da sket ne na atampa babu hijab ajinkita sede da foulard (gyalen)kayane ta d'aura ,ta iso tace dama zance Makane yau su Anty Safara nan zasu wuni , to idan nan zasu wuni kuma bisa kaina zasu zaune ne ? ,aa dama babu sauran kayan miyane , ki bude armoire (drower)akwai kudi sekiyi liste na kayan da babu sannan kiba su yesmine su amso miki tunda a cikin unguwar nan ma ana sedawa ,dan ban yarda ki fitaba,kuma gabannan ko tsakar gidan nan zaki fito to kin ringa sako hijab dan bazan samiki ido kina yin abinda kika ga dama ba,,ya kuma cewa tsaya ma da wai kin iya girki nema? ta turo baki batace komi ba ta koma cikin palo ,shima tada motar yayi yana ta mita har ya bar gidan,,,koda ta shigo direct dining ta nufa ta tattare kayan takai cuisine ta wanke su,sannan tashiga d'akin shi danta gyara mishi dan kulum seya fita take gyarawa da wankin toilet tasa turaren wuta.... Kafin 10h(goma na safe) tuni Anty Safara da yan biyun ta sun zo gidan ,itama Salma da d'anta se kuma yesmine da Muhsana,dayake suna hutu(vacation),sunata hira ,cike da nishadi daga gani kasan sunan jin dad'in kasancewa tare, ,wajejan 11h (sha daya)Anty Safara tace to Mme Rid(mrs Rid) tun d'azu kin bada an amso kayan miya se a tachi a d'aura mana abincin ranar ko? to wai dama ni kuke jira na tashi na d'aura ne? na aza Anty ke zakiyi, gaba d'ayan suka kwashe mata da da dariya,,Salma tace haba yar autar Mom muzo gidanki sannan kuma mu kike jira mu d'aura miki abinci ,haba to tun wuri tashi ki dafa gasu Muhsana su kama miki..ta Mike tana fad'in zakuci jagwalgwalo kuwa,,,ta shige cuisine d'in ,suko se dariya suke.mata... Seda tayi abicin wajen kala 3 ,tadafa shinkafa fara se tayi mata miyar kwakwa Wanda taji nama sosai,ta kuma dafa kuskus da miyar kaji se kuma d'anwake tadafa oeufs (eggs)ta b'are ta d'aura abisa ,tayi kunun aya tasa a frigo(frige),tukon tafara jera abinci a dining se zufa take tana mitar daga yau Inde suka saké zowa tofa sede su dafa da kansu ,suko se kunshe dariya suke , su yesmine kuwa bayan sun gyara cuisine d'in suka d'auki abincin da ta hudda na gidan Mom, Umma,Momy da kuma na Elh Fayçal ,dan tun kan Ta d'aura Safara tace al'adar garin nance randa amariya ta fara girki tofa se takai gidan surinkan ta dan haka ki dafa me yawa akai ,shiyasa ma ta dafa har kala ukku ,bayan futar su yesmine itama tashiga tayi wanka kafin ta kunna turaren wuta a duka d'akuna ,nan danan gidan ya kaure da kamshi har su safara na mata tsiyar ashe de tasan yanda ake kula da gida kawai tsabar b'aci ne kike k'inyi a gidan su Umma,,,,,haka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41