Skip to content

Chapter 21

Chapter 21

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,185 words 0 views Progress saved
Download Book

me ? to gani nayi be dace ba dama2 gidan Mom ... a'a tsaya Umma ba'a surika na dauke taba ...kamar mahaifiya take a wurina dan ita ta raineni..dan haka kisan irin kalaman da ze dunga fitowa daga bakinki . Shiru tayi tana kallonshi dama Bokanta yace mata abune me wuya rabashi da *Zuri'ashi* koda za'ayi nasara to se an dau lokaci saboda irin shakuwa da son junan su da sukeyi.....tunawa da wanan yasa ta saki numpashi tana k'ak'alo dariya cike da kissa tace am sorry my love nima bahaka nake nufi ba aman de yanzu mutafi se muyi a restauran na school tunda gashi mun yi latti.. Besake cewa komi ba suka fice.... Ku muje fans. Love you all fansβ€πŸ™ Fasma&AΓ―cha [27/1 21:04] ❀Fasma&AΓ―cha❀: πŸ’“πŸ‘ͺπŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ’•πŸ’ž Story&written by πŸ‡³πŸ‡ͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ πŸ‡³πŸ‡ͺ *Samira bamu da bakin gode miki sede mice mki Allah ya saka miki da alheri Allah ya bar zumunci..we love you sosai irin dayawan nan😍❀* _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 90__95 **<>_ Haka suka gama lecture na safe aka basu break.. Aman duk da haka Manane bata koma gida har sambaby na tambayarta miye dalilin rashin komawarta gida tayi lunch ..saboda tun lokaci da Rid ya mata fadan komawa gida a break to dan haka kullum se ta koma .. Tace ke nifa nagaji fa dayi musu girki gashi kuma ba girki na bane kawai wani da shan wahalar girki wani kuma da more miji bazai yiwuba .. Sambaby ta kwashe da dariya tace sai kinyi uwar gidan Rid ,,har kika san wani.more miji.... Itama dariya tayi tace wannan haka yake fad'i da karfi ki qara da ihu ..ai ni wly kin taimaken da kika sakani groups din whatsapp dan ina k'aruwa da qara fahimtar abubuwa kan zamantakewar auren... Haba akwai ma groups na matan aure na anty ''Mira Dan Fodio'' da kuma na ''Ummu Aysha'' zance su sakaki ciki dan suna turo abubuwa musan man ma sirririka da iya kissa wanda yadace mace ta ringa yiwa mijinta .. Suka kwashe da dariya suka tafa shikenan asani ina so... manta da wannan zancen baki gayamin ba ya kuka kare da doc A.Razak? Humm Ashe fa kinyi gaskia dan jiya 2nan ya fallasa min soyyayar shi ...kuma yace shi ya fiso ayi auren nan kukusa.. Haba dan Allah da gaske?daga ganin sarkin fawa se miya tayi zaqi?duka ma yaushe aka fara soyyayar har za 'afara zancen aure?kuma shine baki gayan ba?se yanzu? Ya zanyi nagaya miki kina cikin choc din kishiyar da aka miki ..kuma fa jiyane nima yA gayan.. Haka ne amman duk da haka seki gayan..to Allah de ya nuna mana ranar kuma ya zaba mafi alheiri ..ameen..amman fa kin taki sa'a.. Bari kede kawas.. Suka sake kwashewa da dariya tare da tafawa dede nan Halima da kawarta sunzo ficewa cak suka tsaya ta juyo ta kalle su tace ke ubanwa kuke wa dariya . su sai asannan ma suka gansu Manane tayi tseye tace da ubanda ya tsargu muke .. Ke nizakiyi wa rashin kunya? Yo ke wacece da baza ayi miki ba inba ma rainin hankali ba kawai daga kinji dariya sai kice dake ake,dama matsalar sake wa yaro fuska nan da nan yake raina ka .. Waye yaron anan kuma?bakida kunya ko?a girme de kisan nayi kanwa dake ta wajen 3.. a haihuwar kaji kuwa na haifeki... Ke mana ko kinga wani bayan ke annan Halima ..alhadulillah sekuma mu ba kajin bane bane ko ..(😏😏umm Manane son girma) ta daga hannu da niyyar marin Manane caraf tarike hannu ta zabga mata mari ta nuna ta da yatsa tace karki qara kuskura kiyi gigin tabani dan ruwa ba sa'an kwando bane taja tsaki mtssss nanfa fada ya kacame dan Halima tace sai ta rama suna cikin haka sega Rid da wani Malami sunzo hucewa suka tsaya kallo daya ya musu ita Manane tasha jinin jikinta ta dau bag dinta sukayi hucewar su da Sam itako Halima taci gaba da banbamin ta ..ta shiga motar ta aguje ta bar school din dan dama sha biyu suke tashi yau kuma basa ta yamma....muma muka mara mata baya gani ta dauki wata hanya yasa muka komo cikin school din... Suna tafiya Sambaby tace kin fa birgeni yau da baki bari ta mareki ba.. To tayaya zan bari ta mareni haka kawai..salon ta raina ni amma fa ina tsoron haduwar mu da yaya Rid dan daga irin kallon dayake min nasan najawa kaina... kada kidamu ba abunda zai faru...bare in kin had'a da kissa... Basu tashi ba sai wajejen biyar na yamma koda ta koma gida ta iske Halima a palo tana kallo da sauri ta tashi ta nihi kanta. Manane ta daka wata tsawa tace kada ki kuskura ki iso nan dan wly jikinki zai gaya miki cak ta tsaya dan bata manta marin data sha dazu ba amman bakin ta be mutu ba seta fara zage2 suna cikin haka sega Rid yazo wata gigitaciyar tsawa ce ya daka Wanda tasa dukansu yin shiru yace miye hakane? kuna san mrda min gida kamar gidan dambe ne ko miye ?ke Halima kirike girman ki ke kuma Manane....da sauri ta matso kusa da shi ta rike hannu shi dukansu wani shoc sukaji tunda ga tsakar kansu har zuwa baban yatsar k'afar su da kyar ta dedeta nusuwar ta cike da shagwa'ba tace haba Babyna nice fa baba ko ka manta nice uwar gida. shikam gogan sandarewa yayi a wurin sai gyada kai yake kamar wani k'adangare dan ya kasa furta kalma ko daya(yade RidπŸ€”kode Manane ta tafi dashi😜) Halima da mamaki take kallonsu dan shi Rid ya ma manta da wata Halima..takaici kamar ya kasheta kiris ya rage ta fashe itako Manane da gayya tai hakan ta kara langwabe kai tace amma i promise you hakan bazata sake faruwa tsakanin mu ta saki hannun shi se alokaci hankalin shi yadawo jikin shi(yo da ina yatafiπŸ€”) Yace da de yafi muku dan wly idan kuka sake zan dauki kwakwaran mataki akanku.. yayi ficewar shi dan an fara kiran sallah magrib a masallaci Manane ma shigewar ta tayi Halima ko ta tsaya tana tunanin wani irin mataki yakamata ta dauka taja tsaki yafi a qilga aranta tace dani kuke zance dan cikin satinan zan koma wurin boka gobe da nisa.. dariya tayi jin ta samu solution... Bai dawo gidan ba seda akayi sallah isha'i.. Halima na palo tana kallo da sauri ta isa ta tarbe shi tare da rungumeshi tana mishi sannu da zuwa sannan ta koma ta zauna taci gaba da kallonta.. shiko direct dining ya nufa wayam ya gani a ranshi yace bade bata dafa ba abincin se kawai ya fice dakin Manane ,a kwance ya isko ta ,mutuwar tsaye yayi sakamokon irin shigar dake jikin Manane din dan wani shegen Wando ne ko rabin cinya bai rufe ba (ra.deki) sai wata riga mai kama da bresiya,red.. ita ko batama san da shigowar shiba dan tayi nisa cikin firar da suke ita da Sambaby dan zacen bazata kara yi musu girkiba inde har ba girkin

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41