Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

shiko gogan ko magana bayayi, Haider yayi dariya ya ce a daure ayi aure a daina zaman gauranci koka samu me dafama irin wanan spécial d'in , gaskiya kam ka fadi fadar ya Adam , hum kukam baku ganewa nifa har yanzu banga yarinyar data yimin ba, to wai kai wacce irin kake so ne? Nafi son chocolat colore, yen duma 2 mai dri da ilimi da addini, da tsapta, tsakatskiya, mai kyau da magana (ido), da dogon hanci, mai aji da iya girki, ladabi da biyaya,wacce bazata fice 20 old ba saboda tasan ciwan kanta, suduka suka tintsire da dariya, ya Adam yace ya isa haka. Eh ko matan houril ayni sai haka. Ita ko Salma hanci ta a done, tama kasa cin tuwo. Hakade har aka k'are suka dawo palo akaci gaba da hira se bayan isha 'ï tukon suka futo zuwa gidan Elh dan cin dîner,daya ke duk gidan a jere suke dan haka a kafa suke takawa, Haider da Rid sune suke tafiya abaya se wani kuskus suke, Eh sena dan matso dan naji misuke cewa "Rid ne yayi dariya yace ashe kollonka ya fada raga , hum wai ke yanzu har ka gane ne ? Haba yo ko wanda be karanta fannin ba zai gane bare kuma ni danake gyneco, to de Allah ya raba lafiya. Amin, amin "(to ashe Salma cikine da ita, barka Allah ya sauke lfy) . A kwana a tashi ba wuya, yau Manane ake walima sauke alkur 'ani mai girma lokacin dayayi dede ta watan 7 na cikin Salma, anyi gayya na Islamiyya daban2 da malaman addini da kuma gomna... Inda suka samu kyautatika (qu'uranai da litatafai na addini) don su uku mata suka sauke a islamiyar Manane, sam -baby da kuma wata yar ajisu mai suna Mariam, se kuma wasu maza biyu. Bayan banban malamin islamiya yayi godiya ga wanda suka amsa taron gayyatar ne aka fara bada shahada sannan aka bukaci da suyi karatu, bayan suyine aka fara bada takarda yabo ga daliban makarantar aka kira Manane ta anshi ta tsapta da nutsuwa da kuma d'aliba régulière (kulun tana zuwa ba fashi), samira ta anshi itama ta régulière , wata Hapsatu ta anchi ta tsapta itama. Bayan ta zauna kusa da su umma ne take tambayar ina ya Rid ? yanzu nan aka kirashi urgently a Clinic, kuma shine baze jira har a tashi ba se kawai ya tafi,? hum sekiyi tayi kuma inba abinki ba ceto rayauwar wata fa yatafi har da kike bata rai, bata kara cewa komiba tayi shiru ( to wai da ba fushi kike dashiba, ina ruwanki idan yazo, ko baizo ba ? Hum manane rigima 😏😇). Sai kusan magarib aka tashi, koda sukayi sallah can gidan Elh suka tafi nan ma de ta samu kautitika daga *ZURI'AR* ta shima Rid ya bata tashi kyautar har da tsokanar ta akan shedar nutsuwa da makaranta ta bata ita ko sai cinno baki take tana kukan shagwaba. (Hum manane ko banza shagwaba bare an tsokaneta.) ** *** Yau da gobé saï Allah cikin Salma ya shiga wata tara (9) daya ke Doc Rid shike suivre (kula) da yanayin cikin kamar su magani, test, abinci dade sauransu. Yauma Kamar kulum salma ta biyo wa Mushsana da Yesmine don rakata yin marche (tafiya saboda rid yace ta ringa takawa a kafa) koda ta shigo gidan suduka basana sai Manane dan haka sai tace to tazo ta rakata, dagana har su biya Clinic don yau za amata eco, koda suka shiga Clinic diin Haider da Rid duk a bureau daya suke suna tataunawa bisa harakokin daya shafi aikin su. Bayan su konkasa ne suka shiga, sun gaishesu sanan aka mata eco din sanna suka fito, suma su Rid suka rakosu. Doc A Razak ko tun daga nesa yake washe baki sakamakon ganin Manane da yayi, ita ma sai murmushi take, bayan ya iso ne yayi salama sanna ya matsa kusa da Manane ya tsaya, shiko Rid yana kallon su fuskar tam a murtuke😠 yana mata magana kasa 2,ita ko se dariya take abunta,dayaga abun bame karewa bane yace su fuce gida rana tana karayi. Salma taja hannunta suka fice, shiko Rid ya juwo ya kalli A. Razak yace miye tsakanin ka da Manane ? Fuskar nan babu walwala Yayi dariya babu komai har yanzu ina rainan ta ne don har yanzu ban gaya mata ba amma gaskiya bazan boye mukuba ina son kaunarku kuma da aure, dan nasan yanzu ba bani ita zakuyi ba shiya sa na bari har nan gaba tukon in sanar mata , aiko Rid se ya hasala ya fara masifa inda ya shiga batanan yake fitowa ba, har da fadin kune masu hure ma yaran mutane kunne kuna hana su karatu sai fada yake, ba A. Razak ba hatta Haider tsayawa yayi yana kallonchi tare da karantar shi (hum nima de nace anya Doc Rid ? 🤔 to kai ba abin alfahari bane a wurinka ace soeur d'in ka tasamu mai Sonta.?..) Har ya sauka daga aiki fuskar na tam (su Rid manya). Dayake Rid une semaine (1 week) ya bata, dan haka kulum gidan Mom take wuni, yau ta kama juma 'à tun da safe take jin marar ta ta rike da kuma bayanta, dayake tana da dauriya se bata nuna ma Haider ba har suka fito suka shiga gidan Mom, ai ko bayan fitar shi da kamar awa biyu bayanta yarike tare da wani irin ciwon mara. ,ba shiri ta fara nishi, Mom ta fito daga kitchen taganta a wanan halin, da yake sage-femme ce (widefery) tasan takan haihuwar tana dubawa taga haihuwa ce dan har takai 5 doigts (yatsa biyar) dan haka ta kira driver suka tafi Clinic din, suna zuwa sage-femme da infirmière (nurse and wifery) suka ansheta aka sata a dakin haihuwa, Haider ya so ya shiga cikin dakin Rid da Mom suka tsedashi, da kamar awa guda Allah ya sauketa lfy, nurse suka fito da jaririn d'à namiji sak ubanchi, bayan su gairata sanna aka kaita dakin hutu, nan danan dukka *ZURI'AR* Elh Faycal sun hallara. Bayan la'asar aka sake su suka dawo gida. ..... Muje zuwa Aïcha & Fasma. [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *It* *is* *our* *first* *novel* *so* *idan* *munyi* *ba* *Dédé* *ba* *a* *tunatar* *damu* ..love you all😘❤ _Dedicated_ _to_ _ _Ramatou__ 20_25 Haka akayi ta hidimomi har ranar suna idan yaro yaci sunan A.Wahid ,zasu ringa kiranshi khalifa parce que sunan Dad yaci anyi abinci kala2 biki ya tashi lafiya . Washe gari sunan ta kama samedi (subdu)babu école bayan tadawo daga islamiya Ko abinci rana bata ciba ta fice gidan Mom d'in ta ,Umma na fad'in Manane anshi phone d'inki ki tafi dashi amman ina ita har taka kay get kawai se ua ta aje mata shi bisa table à manger(dining) ,da kamar awa Doc Rid da yesmine a saman table à manger suna cin abinci ,wayar Manane tayi k'ara dayake kusa da Rid take da har ya dauka ze bek'awa yesmine amman mizegani?😳an rubuta *DEAR* *ABDUL* da kuma photon shi a saman écran(screen)d'in wayar 😡what !?nosense! !yaya minene? ke ina Manane take ?tatafi gidan Mom tun d'azu sai

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41