Chapter 24
Chapter 24
ya fita kicibis sukayi da Halima da alama daga palo take kallon tuhuma take mishi batace dashi komiba ta shige dakinta .. Shima alwala yayi ya fice masallaci... Bedawo gidan ba se wajejen bakwai dayake sunday ne yau.seda bibiya gidajen mahaifan nashi ya musu barka da safiya ... A cuisine ya ji kamar ana tab'a tukwane dan haka direct yanufi cuisine din Manane yaga se kiciniyar yi musu break fast take.. nan bakin kofar shiga cuisine din ya tsaya yana kallonta sosai ta mishi kyau dan har tayi wanka ta saka wani dogon wando har kasa na jins da riga top blue gaban rigar an rubuta Sweetbaby a ranshi yace me rigarma ta Amsa sunan Sweet babyn.. Ya jima nan tsaye yana mamakin yaushe yarinyar nan kara girma haka dan duk wata cika ta budurwa ta bayana jikinta bama kamar boobs dinta kamar an fura ballon idon shi na sauka kan hips dinta ee besan lokacin da ya untse ido yana lashe leb'enshi tare da sakin wata nauyayar ajiyar zuciya yana fadin Ya Salam to ko daman ban lura bane .. Juyowar da zatayi taga mutum tsaya ..rage tsawo kadan tayi tace bonjour yaya bien rΓ©veillΓ© j'espΓ¨re... ? Da fara'a kwance a fuskarshi ya amsa ya karaso cikin kitchen din kusa da ita yasa hannunshi ya dago fuskarta..zuciyarta tafara bugawa da sauri yace yaushe kika fara renani ne kodan kinga kwana biyun nan ina sake miki Waro ido waje tayi tace ni nai'sa na rena dan autan umma? To miyasa jiya danace kizo kika ki zowa ? Kicin2 da rai tayi tare da cinno dan karamin bakinta bata ce komi ba ta juya tacigaba da aikinta..shima fitar yayi ya barta ta karasa aikinta.. Haka ranar ta wuni tana yin girkinta.... Yauma abinci me rai da numfashi lol tayi har kala biyu tare da juice na rice(meso tamin magana ta privat).. Bayan isha'i duka fice gidan papy ..sunsha tsokanar junan su .kamar kullum.. .se tara da rabi aka watse...kowa ya nufi gidanshi Kowa dakinshi ya fice...itade Manane a gaggauce tayi wanka tasha fa mai da turare tsa rigar bcci tabi lafiyar gado don bata son Rid ya zo ya ganta a falke..duda taso kunna data amma se hakura tayi Shima bayan yayi komi kamar yanda ya saban al'adarshi ya kwanta jiran yaga ko za tazo yau..har sha biyu shiru sosai ranshi ya b'ace a hasale ya fice zuwa.dakin nata .. Bacci take abunta ..gadon ya hau ya kwata shima yana kallonta .don baya son yatashe daga baccin.. Cikin gigin bacci ta daura mishi kafa dayake gajeran wando ne jikinshi haba e haduwar fatar jikinsu ya sa Rid fara zaucewa ya fara shashafa ta Itako da dan karan son jiki se kara shigewa jikinshi take... Jin abun na gaba yasa firgit ta bude ido...ta daura shi kan na Rid wani marayan kuka .ta saka. Shikuwa kukan nata kamar kara mishi kuzari yaki se kawai ya hade bakinsu wuri daya sun jima haka da dabara ta samu ta kwace bakinta .ta sake fashewa da sabon kuka tana fadin ni ka cikani bacci nakeji... Jin kukan nata yake har cikin ranshi dole ya cikatan..can karshen gadon ta koma ta takure tana kallonshi yana kallonta har barawon bacci ya saceta... Ganin tayi bacci ya Mirgina ya rungume abarshi...dan yanzu besan don mesa yakeson jinta a jikinshi Yaukam da asuba ya riga yeta tashi yayi fice warshi... Turus yayi gani Halima tsaye bakin kofar dakinshi da alama tsayiwar jiranshi take.... Ta tafa hannu tace to yau de dubunka ta cika.asirinka ya tonu...jinake cewa kayi duk me girki.ita zatana zuwa dakinka ? E se akayi ya kuma? To naga ka fito daga dakin Manane kuma da.alama ciki ka kwana.. Dongon tsuka yaja yace haramun ne kuma?ko..... nan tsaye ya barta yayi shigewarshi.. Takaici ne ya kusan kasheta a ranta tace yau dinan base gobe ba zani wurin boka gobe da nisa ...duda akwai guntun sanshi amakale a zuciyarta amman fansarta tafi rinjayarta.. Tun asuba Manane da ta tashi bata koma ba tayi gyare2 tayi musu break dan yau akwai school koci batayi ba tayi ficewarta suma wajejen 7h30 suka fito sukayi nasu break din suka fice ita Halima ta kama hanyar school shikuwa Haider ya biyawa suka fice clinik Koda rana ma bata dawo ba dan tasan Rid baze dawo gida yau ba don sunada meeting a clinik Bayan sun fito pause suka fice cafet danyin lunch suna nan zaune Manane tace Sambaby jiya muna cikin zance kika ji na kashe data na baki fadamin me mahaifan A.razak suka zoyi jiya ba Haba kawata bari kede tambayar auren suka zo amman fa har beko da sa rana akayi don sun san juna dan dadyna da na shi dadyn abokai ne lokacin da sukai secondary dan haka abun na gida ne base sun tsaya bincike ba Tayi shewa tace kai amman fa na tayaki murna Allah yasa ayi da mu kuma yasanya alheiri da fatan de basusa lokaci nesa ba Hum bari kede way one month fah akasa ni gaskia lokacinyamin wuri sosai. Takaimata dundu tace ke ban san raini hankali baki ga nawa two week kadai akayi ba kawai shirye2 zamu fara da kuma yanda shagulgulan zasu kasance .. sukayi dariya tareda yin tafi dede nan Halima tazo tayi musu tsaye tace keee miya hanaki koma kiyi lunch ko kallo bata ishesu suka cigaba da hirar su itako kare harzuka tayi tana fadin wai Manane bada ke nake ba.. au ashema kin san sunana kike kirana da keee inba ma dan rainin hankali kuma dakike zancen koma wa yin lunch wanda nakeyi dan shikin bayanan keko baki kai wurin dazan d'auki kafa nakoma gidan dan na yimiki girki ki ci katuwa dake tunda kin iya sai ki dafa ki ci banza kawai π.... ..muje zuwa. Fasma &AΓ―cha [27/1 21:04] β€Fasma&AΓ―chaβ€: πππͺπ¨βπ©βπ§βπ¦π¨βπ§βπ¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) π¨βπ©βπ§π¨βπ©βπ§βπ§π©βπ§βπ¦ππ Story&written by π³πͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ π³πͺ *Sakon gaisuwa zuwa ga yan group* *din ''Only Femele''mun gode da kaunarku Allah ya bar* *zumunci.... *bamu* *manta dake ba anty Sadiya admin's Only Females Allah* *ya bar kauna* β€.. *Love you all fans irin dayawan nan da wanda muka sani da wanda ma bamu sani ba* * πβ€β€ *and thanks for ur supportπ* _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 105__110 ```Manzon Allah (SAW)ya ce``` :'' ```ciyarwar mutum ga iyalinsa sadaka ce '' Bukhari ne ya rawaito shi``` Lalala ..Waye banzan? Meyasa ke kin cika rashin kunya ne? Tsuka taja tajuya mata k'eya tana fadin se an kula kasuwa ma ake mata sabtu dan ni banida times din ki Dariya tayi tace yarinya dani kike zancen se kin yabawa aya zakinta tayi fice warta ..tana huci Nan suka zauna har lokacin koma warsu classe yayi suka koma dan yau se biyar suke tashi Halima ko ita da kawarta direct hanyar gidan boka suka nufa ahanya tana fadin lalle yaro besan wuta ba seya taka har ni zata bud'e baki tace ma banza?lalle dole na gyara mata zama.. Kawarta tace ni wly bakimin ba da baki kwashe ta da mari ba kina tsaye kina kallon yarinya k'arama ta dinga gaya miki bak'ak'en maganganu..tabb Yoo da nice daba sena lallasata nanba .. Hum kinsan banson daukan wukunci da hannuna dan gudun abunda zeje ya dawo .kuma fa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41