Chapter 3
Chapter 3
koma mota shi ma Haider sallamar Yayi mata yace zasu yi waya kuma zaï sanar da su Dady zancen auren su..koda ya isko shi cikin motar saï tsaki yake Haider daï baice komi ba dan yasan halin dan uwan na shi..suka kama hanya.can doc Haider yace frère (brother) ina so kama su dady zancen aure na .. ya gaid'a kanshi baiyi magana ba ..suna isowa ya aje shi a kofar gidan shi ma Haider ya juya yshige gidan su dayake gidan duk a jere suke Cikin y'an kwanakin nan akayi inauguré(bikin Budé sabon wuri) asubitin da kakan su ya Gina musu .gaskiya an narka kudi an zuba kayyayakin aiki an kuma zuba kwararun infirmières (nurse) da doctarori na fanni daban daban.......... Kubiyo mu Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated to Ramatou 05-06 Sati biyu bayan fara aikinsu a clinic din Doc Rid ya yiwa dady magana akan zuwa nema ma dan uwanshi auren ummu-salma (kanwa ga safara matar ya Adam iya ga malan Inoussa da Mariama bawani masu arziki ba ne sosai suna da dai nasu arzikin dede gworgwado). Ka'idar *ZURI'AR* gidan Elh Fayçal ce duk dare can ake haduwa aci abinci,wato diner bayan sum gama ci ana zaune ana hira Dady ya sako zancen neman auren Haidar, Elh Faycal yayi dariya irin tasu ta manya ya tambaya ko yar gidan wacece ?Dady yace ai yar gidan Malan inoussa ce.. A'a kace abun na gida ne Ah Alhamdulillah ashe gidan jiya zamu koma Allah ya sanya alkairi..suka amsa da ameen cikin satinan ma se ashirya a tafi tambayar. Ya Adam yayi gyaran murya yace to kaikwa Ridwane sai yaushe zamu tafi tambayar naka auran? (cike da tsokana yayi tambayar) shi kuwa gogan baice komi ba, yade yi dariya ya sadda kanshi 😇,aka rufe taron da addu'a kowa ya nufi gidanshi. Washe gari ranar Haidar ya biyowa Rid dukda cikin unguwar clinik d'in tasu take amma a mota suke zuwa tare. Koda ya shigo falon suduka suna dinning suna break Manane sai fushi take don ance ta zauna yau tayi break, kuma ya Rid ya hanata shan chocolat, da cream glacé dole dole yau sai tayi cikkenken break . Ya k'araso ya gaida su umma. yana zama, yesmine da Manane suka gaichechi, Abba yace toni kunga tafiyata saboda ina da wani case a tribunal ya tashi ya futa suna mishi fatan samun nasara umma ma bayanshi tabi. Haidar ya kalli Rid yace nima fa kamar nan da yen watani za adinga jera mun break d'ina kamar haka. Ya yi tsokiii.. yace kabari har kayi auren tukon ka fara ma mutane gori.da iyayi Su manane sukayi tabi👏 sukace kai amma fa 'jeu' (wasan) nan akwai dadi, kuci gaba 😂.ya Rid ya juyo ya buga musu harara tare dacewa kutashi ku fuce ko sai kunyi latti ? Suka tashi suna zumb'ura baki har zasu futa Rid ya daka musu tsawa tare da fadin kudawo, ku yanzu wannan ne tenu (uniforme) d'inku..? a haka kuke son futa ? Manane da bakin ta baya shiru tace ya Rid shine fa uniforme din, eh nasan shine, dinkin ne beyiba, Manane ta kalli jikinta rigace da wando ta dinkawa tenu, ita ko yesmine jupe (sket) 3/4 ne, ya daka musu wata tsawar na suje su fudda, Manane har da d'an hawaye suka hau sama suka sauya, suna futowa ya medasu dauko hidjab. Da Suka fito KO kallon Idan suke batayi ba ta fita. shima girgiza kai yayi yakoma d'aki yad'oko Jakar zuwa aikinshi suka fice daga gidan.. A hanya yake cema Haider wly yaranan sun sauya kwata 2,yanzu ace kamar Manane bata da shiga seta riga da wando ?ko kuma english Wear ?, hum yo duka mà yaran nawa suke kabar su zasu daina idan sun kara girma ai komi lokaci ne.... Yau Takama ranar jumma'a,bayan Sallah juma 'à manyan gidan Elh Fayçal (dad, abba,dady ) suka je gidan malan Inoussa dan nemawa yaransu Haidar auren yarsa umma-salma. Dayake abun na gida ne anan take akabada sadaki tare dasa rana nan da 1mois (month), har Abba yake cewa shi ya dauki nauyin kayan daki na amariya, malan yayi godiya, suka dan taba hira sukayi sallama suka nufo gidan su.cike da farin ciki (Aïcha tace mun amma fa *ZURI'AR* nan akwai su da karamci, , Abba gaskiya yayi kokari ya kuma kyauta daya dauke mishi wanan nauyin duda ba dan baze iya bane). Yaufa Haidar murna yake sai washe baki yake kamar gonar auduga, koda ya iske Doc Rid a bureau (office ) din shi yana yar rawa bakin nan yaki rufuwa, ya d'ago ya kalle shi da fara 'a yace wannan murna fa ? Haba bari de dan uwa, yanzu nan salma ke fadan su Abba sunje neman auren kuma har an sa rana nan da wata daya amma fa na tayaka murna dan uwa Allah ya sanya alkeiri kai amma fa naso ace tare zamu angoce, hum kafa sani sare a tsari na yanzu babu aure, sai nan gaba duk da ma har yanzu banga wacce tai min ba. Hum kaide ka sani 😏..kana nan saï na fara tara baby .😄😄ba'ama yi auren ba amman har ka fara zancen bébé (baby)tab Allah ya shirye ka duk kabi ka susu ce dan kawai yau aka samaka rana to zanga ya ranar auren zakayi..... hum baka ganewa kaifa mu bar de wannan maganar...idan ka gama muta fi gidan KO zaka rakani gidan su salmar yanzu ne? 😳haba dan uwa regarde(kalli)fa magrib ya kusa saï 'dai ka bari bayan isha'i...d'accord to Allah kaimu yanzu tashi muta fi gidan dan kar sallah magrib din ta isko mu anan... Hum muje zuwa yan uwa🙏❤ Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨👩👧👦👨👧👦 Zuri'ar mu (Notre Famille) 👨👩👧👨👩👧👧👩👧👦💕💞 Story&written by 🇳🇪Aïcha and Fasma🇳🇪 Dedicated by Ramatou 07_08 Karfe ukkun dare firgit ya tashi saka makon ihun da gwanjin kuka da yake ji a bangaren su Umma da gudu ya fito ya nufi bangaren KO da ya shiga saï ya tarar da su a tsetsaye a gaban gadan da Manane take,ita KO saï ihun ta take yamatso yace Umma miya same ta lafiya take kukan? se tace k'anwar taka ce ba lfy ....to miya same ta? tace eh duk karshen wata haka yake zo mata ... da yake gynéco ne nanda nan ya gane ida maganar ta nufa . .saï yace yo tasha magani ne ?ai na bata tun d'azu amma shiru be lafa ba... To wani irin magani ne ..? ibuprofen ne .. Yayi Jim saï yace ba'atab'a kaita lilkita ba ne ...a'a ba'a tab'a ba kulum Mom ke bata magani KO tama ta allura ,saï yafi fata ,,Jim kadan saï gashi da magani yace tashi kisha da kyar ta zauna ta amsa ta jefa bakinta tasha ruwa ko minti biyu batayi ba bacci ya kwashe ta ya sauke ajiyar zuciya yace Umma wai har yanzu bata rage shan kayan zaki ba ,hum saï ma abinda ya karu saboda yanzu sam bata cin abu matukar ba me zak'i bane ba...hum to Allah ya kyauta saï da safe..... Washe gari da safe yesmine ta futo da shirin zuwa école dinsu , ta gamu da sambaby a falo, bayan sun gaisa tace yau mutum niyar bata shirya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41