Chapter 34
Chapter 34
ta dake ta gaishesu tayi ficewarta d'aki.... Da kallo ya bita har ta shige a ranshi ya ce wai haka yarinyar nan ta girma .... Mom Kamar tasan abunda yake ayyanawa se jiyayi tace.....to kasani dey y'a ta bazata koma gidanka ba ...koda ma Zata koma to sede ka raba musu gida dan ni yanzu Matarka tsoro take bani kada wataran a wayi gari ta illata min y'a. Ehe.. Baice komi ba se sadda kai kassa da yayi.... .sunanan zaune ta fito direct dining ta nufa .. Ganin haka shima ya nufi dining din... Seda gabanta ya fad'i ...bata kalleshi ba ta sake gaisheshi... Be amsa gaisuwar ba se ido daya kafeta dasu.... Itakam gabanda se kugude yake mata ga kanshi turarenshi me kasheta..duk se ta kasa yin komi abincin ma se jujuyashi take da spoon...d'aga idon da zatayi sukayi ido 4 se wani mayen kallo yake mata wanda mu kanmu mun kasa fassarashi... Kauda kanta tayi ta cinno baki tana gunguni...y Tabarmar kunya yashiga nannad'ewa ..ya bige da yimata fada don mi zata fito ba hijab alhali ta sani sare maza suna shigowa gidan..kunde ganeπ A ranta tace turkashi jin dadina ya k'are kenan takuranren nan yanzu ze fara tukura min....bata yi maganaba se abincinta data shigaci ... Seda ya gaji dan kanshi ya kyale.. Se lokacin ta kalleshi tace kayi hakuri bazan sake ba... Wani mayen sanyin dadine ya. mamaye shi se kawai ya fad'a kogin tunani a ranshi yace iillale ta girma ta k'ara wayo ..ga boobs da hips dinta sun kara fitowa se yar ramar da tayi ...yayi kwafa yace komi ya ramar da ita oho,..... (Hum kace haka mana) Yana nan zaune bema san da tagama ta bar mishi wurin seda Haider ya dafa sanan firgit ya dawo daga duniyar tunanin yakai duban shi ga kujerar da ta zauna ganin bata nan ya sanyashi sakin wata ajiyar zuciya..... Haider yaja shi zuwa clinic ....a hanyar yake tambayarshi mi Mom ke nufi da tsoran Halima take yanzu? Kamar baze fad'i mishi ba se kuma yaga dacewar sanar dashi d'in...nan ya kwashe ya sanar masa komi kan sihirin da Halima tayi mishi etc..... Bece komi ba amma zuciyar nan se tafasa take .... ***** *** Γ bangaren Aljani dan kundaloπΉ kuwa bayan ya fito direct Wurin boka ya tafi...nan ya zayyana mishi duk yanda Γ kayi sanan yace se ya d'au fansa kan Halima tunda tayi sanadin da aka kashe mishi yara mafi soyuwa gareshi........ba yanda boka beyi dashi kan ya hakura ba amman yakiya..dole ya kyaleshi Ita kuwa Halima se gabanni magarib tashigo gidan.. Babu kowa Γ palon bata damu ba ta fice dakinta... Wajejen tara (09)na dare tana zaune taji an banko kofar palon kamar wanda za a b'allata zumb'ur ta mike taga waye wanan mai ganganci ya shigo mata gida haka .. Ganin Rid ne kuma yana dunfarota kamar damisan daya fito farauta cikin jeji.. seta fara ja da baya saida takai har karshan bango ta tsaya koda ya iso bayi wata2 ba ya kife ta da marin da sai da taga taurari yace wanan na rabani da *Zuri'a* ta ne Yakara wanka mata na biyu wanan kuma na rabani da Sis d'ina ne ya kara mata wasu marin biyu kwarara sukuma wanna nasani auren ki ne bada son raina ba....baya ya d'an ja ya mata kallon up and down yace ni walahi bansa yanda akayi har na aureki ba because you are not my type..ya ja tsuka....kuma na rasa jarabar da ta hanani sakin ki...mayya kawai..ya d'aga hannu da niyyar kara mata ee da gudu ta shige d'akinta... Beyi yunkunri binta ba...yayi ficewarshi rooms ....kusan kwana yayi beyi bacci ba yana tuna abubuwan da suka faru ..ga kuma tunanin Manane.. Yana mamakin saurin girmanta yace gaskiya da sake dole ma ta dawo gareni(hum kadeji da gulmarka amma bakasan Manane din yanzu ta zarce tunanika ba..) alwala ya d'auro ya dinga na fil fili tare nema gafarar Ubangiji..bacci kam se b'arawo ne ya saceshi Hankane ma ya kasance a b'angaren Manane kusan raya daren tayi da addu'a tare da nafiloli da kuma godiyar samun lfyr mijinta. . Halima kuwa Tana shiga ta fad'a gado ta rushe dawani sabon kuka ..tace walahi sekayi dana sanin wannan dukan daka yimin....gobe2 nan zan koma wurin boka inji yanda akayi ka san wannan sirri.... To fans ya kuke gani zata kaya? shin Halima zata sake cin nasara akan Ridwan kuwaπ€?.... Ku buyo mu dan jin suite . Nous vous aimons tousβ€ππirin dayawan nan Fasma&AΓ―cha [20/2 11:28]πππͺπ¨βπ©βπ§βπ¦π¨βπ§βπ¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) π¨βπ©βπ§π¨βπ©βπ§βπ§π©βπ§βπ¦ππ Story&written by π³πͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ π³πͺ *Wannan Page d'in nakune yayana Mujaheed da kuma* *Saudat Farouq Allah ya bar zumunci...ana mugun tareβ€* π * _Dedicated_ _by_ _Ramatou_ 145__150 ```Manzon Allah (SAW) ya ce:''Idan mutum ya yi kiran matarsa zuwa shinfidarsa sai taki zuwa ya kwana yana fushi da ita to mala'iku zasu yi ta tsine mata har safiya'' Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi. ``` Washe garin ranar tun safe tayi shirin zuwa wurin boka ...goma na safe ma a can tayi mata .. Tararar dashi tayi yana tsafen2 shi ..zauna wa tayi ta zayyana mishi duk irin munguntar da take so asake mata a kan Ridwan ta kara da cewa batasan ya akayi maganin mallakar be kamashiba sanan kuma yanzu ya gano ita tayi mishi sihiri.. Wata shegiyar dariya ya kwashe da ita ya ce ai kin karya doka saboda yarinyar nan ta ganki lokacin da kike zuba wa sannan ita ta tona miki asiri ... Wani ashar tayi tace kan ubancan to walahi itama a had'a min da ita a bani maganin da zan haukata shegiyar nan........ D'aure fuska yayi yace wanna karon aikin na da wahala dole ki saki kud'i idan kina son bukatarki ta biya... Rafar yan jika biyu2(dubu2) ta aje mishi. .... Wani maganin ya sake bata ya gaya mata sharrud'a ..da yanda zatayi amfani da shi Tayi godiya ta fice tana dariya... Tana fita ya sheke da wata irin dariya ya ce ina tausaya miki dan nasan Dan kundalo baze barki ba yauuu.......(kuji fa k'eta ....Allah de ya kara kare mu..) Tana shiga motar tayi mata key ...tana hawon titi ta ga kamar wulgin mutum ta miror a cikin motar....bata kawo komi ba tayi gaba abinta ...... Ta kay kamar rabin tafiyar taji kamar ana kiranta. ...juyawar da zayi ta ga wani mutum zaune a mazaunin baya ...wani wawan burki taja ta sake juyawa..se kuma taga wayammm..ta tsorata matuka hannu na karkarwa ta shiga tuki da gudun tsiya Dede kwanar clinic din su Rid ta sake ji wata irin murya kusa da ita ance yi tukin ki a hankali kada kija ma kanki accident .. Juyowar da zatayi taga wata irin hallita wanda ta sakata sakkin sittiyarin motar jikake katsam ta bigi wani icce....nan take ta sume...ashe Dan kundalo ne ya fito mata a siffarsu ta aljani.. Mutane suka zo a guje aka fice da ita nan clinic din saboda ya fi kusa......kasance war nurse din sunsan matar Ridwane ce jiki na bari aka bata first aid....sannan Haidar ya kirayi *Zuri'ar* ya sanar musu sannan ya sanarma Rid.wanda shi lokacin yana yima su Manane lecture......... Ai kuwa sauri2 gudu2 ya fita daga school din abunda yasa cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41