Skip to content

Chapter 13

Chapter 13

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

son siye, da gaske dana tambayeki kikace beaucoup des choses ,,to ni de naga yimiki idan kika saké kika min kuka to ball zanyi Dake..,,hakade yayi ta mita har suka ISO gidan itade ci kanka bata ce dashi ba .. .abinda ya kara tunzura shi Kenan yace wai bada ke nake magana ba..? to ni yaya Mikake so ince ne? ..shikenan yayi miki kyau ya fice dakinshi Tun daga haka Manane ke yin girkin gidanta tun yana mitar tana cika maggi ko gishiri har ya daina mata dan Ko can tabarmar kunyace yake ,.. Mom ma tasamo mata yar aiki wanke2 da share2 se goge2 kayan palon dan ba anan zata Ringa kwana ba...zata zode da safe kuma ta tafi bayan an zuba mata abincin rana .. Se kuma a wata za a ringa biyanta Muje zuwa. Fans Fasma&Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 _Story_ & _written_ _by_ 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 ```Dedicated``` to _Samira_ 50__55 Yau takama dimanche(sunday)Wanda Yayi Dédé da sati guda da aka koma école,,amman har yanzu ita Manane bayayi rentré ba ,,bayan ta gama ayyukan ta na safe seta zauna tana kallo kafin lokaci d'aura abincin rana Yayi .k'onk'onsa kofar akayi taje ta Budé 😳ta zaro ido waje wazata gani ,tace Sambabyna ta rungumeta tana murna tare da tsalle,suka dawo palon zuka sauna takawo mata kayan motsa baki,nan fa hira ta b'arke tsakanin su dan sun jima basu had'uba se de suyi waya dan ita sambaby ta tafita vacation (vacance),,cikin hirar sambaby tace yanaga har yanzu baki fara zuwa school ba KO angon ne ya hana ki zuwa? ..,a'a wlh ni kainan bansan ya akayi ba.har yanzu Mom bata min maganar ba...tab tofa har an fara cours(lecture) ta dafe kirji da gaske kike bari nakirayi Mom naji to. .ringin na biyu Mom ta dauka bayan ta gaishe ta ,seta sanar mata abinda sam ta fad'a mata setace ki kwantar da hankalin insha Allahou gobe kema zaki fara zuwa dan har yayan ki ya cika form din .eyy KO seta daka tsallé tace yawa Mom dina je t'aime (i love you)..moi aussi,,(me too..)dauther wai Samira ita sage femme(wifery) KO infirmière zatayi(nurse). ,a'a itama sage femme zatayi OK Allah ya sa kushiga da sa'a ,ameen Mom , zan shigo in anjima dan zamu je shopping tare da su Muhsana,, OK dauther bye... Haka sukaci gaba da hirar su tanayi tana lek'a girkin data d'aura se bayan 14h(biyu na rana) Sambaby ta tafi bayan Manane ta cika mata wata yar karamar jaka da kayan kwaliya.. ..futar ta ba jimawa ta fice gida Mom dan zuwa shopping d'in.... Koda yadawo wajejen 15h30 daga aiki be iskota ba agidan ,yayi tsaki yace to ina ta tafi yarinyar nan ,ya shiga ya watso ruwa tare da dauro alwalwa sannan yaci abinci bayan yagama sai ya tafi masallaci daga nan kuma gidan Mom ya nufa dan yanada yakinin can ta nufa ,yana cikin gaida da Mom sega Manane da su muhsna sun turo kofa sun shigo da kaya niki2 ya tsaya yana kalllonsu daga bisani yace daga ina kike? tace daga shooping muke yace da izinin wa kika fito? ta zumburo baki cike da shagwaba tace da izininka mana . ..ni?yauche kika tambaye ni? bakai ne ranan ba da na tambaye ka zuwa gidan umma kace natafi kuma kada nakara damunka ba tunda ba k'ulle niba kayi.. da mamaki Yake kallonta da har zeyi magana se yayi shiru 🤦‍♂Mom tace yanzu gaban nan idan zaki fita to ki ringa tambayarshi. kinji? d'accord ta d'auki kayan ta tafita tana fadin natafi Mom bayan fitar ta se yatashi ze fita shima fuska ba walwala Mom ta tsedashi tace dan Allah kada ka mata fadan da zatayi kuka ka dinga hakuri da ita kuma ka din gamata maganar da kwakwaluwa zata dinga gane wa tunda kaga har yanzu yarinya ce ,d'accord Mom ya fice (hum kuna kara shagwab'a tade ) Da dare bayan dîner yake sanarda zuriar gobe lundi idan Allah yakaimu Manane zata fara zuwa school... kowa yayi murna dajin wannan batu.. Elh Fayçal Yayi gyaran murya yace Allah ya sanya alheiri amman wani hanzari ba gudu ba ke zaka dinga kaita ko kuwa? Mom tayi saurin cab'e zancan da fadin shi ze ringa kaita har na tsawon'' une semaine'' (sati 1)kafin hannun ta ya ida fad'awa a tuki duk da dama ta iya ,Yayi Jim sannan yace to shikenan hakan ma yayi Allah kaimu goben ..iitako ba haka taso ba amman ba yanda ta iya Dole tayi shiru...... Tun a daren ta kirayi Sambaby ta sanar mata itama zatazo école gobe ,anan har ta fad'amata abunda za suyi goben ,tare da fad'in kuma wly Ki fito da wuri dan malamin 'anatomie obstétrical''ne kuma idan ya shiga ba me shiga...tace to Allah kaimu .. Amin sannan sukayi salama.. Washe gari tun safe Manane ta tashi tai aikace2 ta kamar kulum ta shirya ta fito tana jiranshi be fito ba se 7h30 bayan ta gaishe suka zauna sukayi break sanan suka fice tun bakin get( porte)d'in school yace ke fita se mun had'u wurin directeur ( principal) ta turo baki tace yo sanin wurin nayi ni.. kada Allah yasa ki sani d'in ya ficewar shi, memakon ta bishi dan shirme se ta tsaya anan can kuma seta kirayi sambaby ta ce mata ta zo ta rakata gurin principal ,a hanyar tace idan na gwada miki wurin zan koma classe (aji)dan kar ya hanani shiga ,Kenan baza ki jirani ba.?.shikenan na gode, ,haba kawas ba haka bane ,,ke bakuwace baze hanaki shiga ba tunda principal ze baki takardar shedar sabuwar daliba nikuwa fa? ahh to yanzu na fahimce ki..koda ta shiga ta iske shi a tsaye suna magana da principal d'in ya juya ya kalleta yace gatanan sannan ya juya ya fita.. aka mata yan tambayoyi sanan aka gaya mata classe din ta.koda ta fito ta tambaye wasu d'alibai ina ne anphi? suka Nuna mata ,da taje se taga har an shiga se tafara taper👏👏...yace entre (shigo) d'ago idonda zatayi waza ta gani inba Doc Rid ba😳.ta iso tare da fad'in Bonjour monsieur (g.morning sir) .yace bonjour ,tu ne sais pas que si je rentre aucun étudiant ne rentrera après , (bakisan idan na shiga ba babu dalibin daze kara shigowa ba) tace 'non je ne sais pas je suis une nouvelle étudiante'(i don't no i am a new student ) seya yace. D... Am sorry fans kuyi hakuri da wannan🙏🙏🙏 Love you All😍😘 Fasma &Aïcha [27/1 21:04] ❤Fasma&Aïcha❤: 💓💞👪👨‍👩‍👧‍👦👨‍👧‍👦 *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) 👨‍👩‍👧👨‍👩‍👧‍👧👩‍👧‍👦💕💞 Story&written by 🇳🇪 ~Aïcha~ and ~Fasma~ 🇳🇪 *Suwaiba da ke da Red munga sak'on ku mun gode Allah ya bar zumunci🙏🙏😘* ```Dedicated to Ramatou``` 55--60 Sai yace va t'asseoir(jeki ki zauna) dorénavant ne viens plus en retard (daga yau kada ki kara zuwa a laty) tace d'accord dayake cikin amphin akwai wuri diyawa dan haka can baya kusa da sam ta zauna shiko ya cigaba da cours din chi ta juya ta harare ta tace daman yaya Rid ke muku cours bansaniba kuma koki gaya min ta watsa mata wani banzan kallo tace kada ki raina nani mana keda mijinki amman kice baki san har yana kowarwa ba,? in nasani zan tambayeki ne

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41