Chapter 37
Chapter 37
ta shiga tace ma sam bari na karb'o sako wurin ya Rid... Sam tayi dariya tace ke de ba wani anso sako jeki kawai se da safe.......... Humm kina faji na gayawa Mom nan zan kwana... To jeki se kin dawo tana mata dariyar shakiyanci... Tsuke baki tayi tace kede kika sani......ta fuce abbunta .. Yana zaune a motar ta shigo se zumb'ura baki take ....... Ya kalleta yana kunshe dariyarshi🤭 yace waya tab'o min little angel ina..... Cike da shagwab'a tace ba Sambaby bace ...wai wani seda safe bayan na gaya mata sako kawai zaka ban.... Kashe kinga kuwa na manta suprise din a gida ...koza mu tafi can gidan na baki se na dawo dake...... Bata musa ba tace to muta fii..... Se janta yake da fira har suka iso gidan .........har d'akin ta biyo shi tana tambayyar wai a ina ya aje ne....dan ita fa marmarin shan cream glacé takeji ... Jin haka yace akwai ice crème da chocolate da bread a frige Harda da d'an tsalenta tace yauwa yayana ..... Zaunawa kusa dashi tayi ta fara shan ice cream din.. Kallon ta yayi yace ba tayine? Turo baki tayi tace kai yaya roba dayane ne fa ...gaskiya baze ishemu ba.... Humm rowa zakiyi min. ..tunda hakane bani abina..... Matsowa tayi tace ..tab bari de na saman kadan kada ka sa min ta zuma kasa ni na kware Tace ha na baka da kaina dan kada ka shanye min.. Yana dariya ya bude ta samishi... Haka cike da nishadi har suka shanye duka.... Yace yauwa dama akwai Zance dana ke son muyi amma kafin nan je kiyo alwala kizo... To kawai tace tashiga tolet ..bata jima ba ta fito ... Ganin yana shimfida darduma yasa ...tace Tace laa yaya nifa nayi sallah isha'i Nasani nafila ce zamuyi ... Dam gabanta ya fad'i .. Ta zaro idannu baki na karkarwa tace na..fi..la kuma...dan ta tuna a duk novels din da takaranta da zarar miji da mata sukayi nafila ta farko tare tofa ranar zasu angonce( Mukuwa muka ce duk wayon amarya de se ansha manta ...kinsan da hakan kika dinga d'irkar magani mata....humm😏) Seda ya gumtse🤭 dariyar data zo mishi ganin zaro idon da tayi ya wayance dacewa daman cikin maganin da ake mun ne akace nayi nafila da matata ..dan saboda karin tsari.. Sakin fuskar tatayi tace to to... Raka'a biyu ya jasu...nan ya ringa kwararo musu addu'a.zamun zaman lafiya. *Zuri'ar* dayyiba.....daga karshe ya d'aura hannunshi bisa kanta yayi mata addu'a.....se kuma yayi mata tambayyoyi .. Cike da nutsuwa take ansa question din... Beyi wani mamaki ba dan yana da tambbacin ta sansu daman..... Yayi tsaye yace bari nayi sauri na watsa ruwa se na meda ke......dan dare ya fara yi.... Shigarshi keda wuya ya kwalla mata kira kan ta kawo mishi towel wai ya manta.... Mika mishi tayi yayi kamar ze ansa amma me .. Se kawai ya fizgo hannun ta fad'o tolet d'in ...rungumeta tsammm yayi a jikinshi ...... Sun jima a haka se kuma ta fara kokari kwace kanta...... Cimak ya d'auke ta ya sakata cikin jacuzzi..ya fara kokarin cire mata kayan jikinta ... Ita kuwa se kiciniyar kwacewa take tace wai miye hakane yaya....se kuma ta fashe mishi da kuka.... Shareta yayi ya musu wanka ... Ita kam idonta rufe suke se sheshekar kuka take..... Bisa gado ya dire ta ......ganin taki yin shiru yasa shi had'e bakinsu ya fara aika mata da wasu sakonni wanda suka fara zautar da ita dan tun tana jure wa har batasan sanda ta juye ta koma bisa kanshi ta fara meda Mishi martani da wani irin stole kiss Baka jin komi sai nishin su romancing d'in juna kaway sukeyi duk sun fita hayacin su se zuba love suke Sai ji mukayi yana addu'ar saduwa da iyali ee bashiri da gudun mu na bara muka arce.... Daga bakin kofar muka dunga jin ihun Manane tana dubga wa Mom kira tazo ta ceceta shi kuwa sai sambatun samata albarka yaje.. kuka da raki de yau tayi shi(Fasma tace inaga fa yau arnawa sun sha suka wajen Docta Ridwan🙈) Nan palo muka kwana dan kada mu makara wajen daukowa maso yanmu rahoto... asubar fari a kunnen mu akayi...sum sum muka bude kofar a hankali muk shiga Manane kad'e ce a kwance jin karar ruwa yasa muka tabbatar da yana toilet Idanunta duk sun kumbura ta nanade cikin draf.daga gani ma ta wahala a hannun Rid Koda ya fito ya kalli gabas ya dunga jero nafilfili yana ma Allah godiya daya mallaka mishi Manane a matsayin matarshi sai da yaji an fara shiga masallaci sanan ya mike yana son tada ta amma sai yabarta ganin bata jima da samun baci ba kuma ma yafi san ya taimaka mata da kanshi ganin irin wahalar daya bata dole seya gasata .. Karar rufe kofar dayayi ne yasa ta tashi da addu'ar tashi daga bacci a bakinta da kyar ta yunkura ta shiga toilet tana wani wawwara k'afafu ..mu kanmu seda ta bamu tausayi... Bahon wanka ta cika da ruwan zafi ta shiga ta zauna ciki takai 15min sanan tayi wankan shiga musulinci 😂.. haka tayi sallar asuba kokari irin na Manane sai kaway ta d'oko alqur'ani ta fara karan tawa tana cikin haka ya turo kofar ba karamin mamaki da birgeshi ba tayi dan beyi zaton hakan ba wata wutar sonta yaji tana shigarshi har seda ya tuna lokacin tarewarsu da Halima da ko tashi bata iya yi seda ya taimaka mata duk da budurcinta na da rauni sossai bisa kan na Manane K'ara sowa yayi ganin tana gyangyad'i yasa ya amshi qur'anin ya aje ya d'auke ta ya nufi hanyar tolet da nufin ze gasata.... Cikeda shagwab'a tace yaya nayi fa ...... Yana kallonta cike da mamaki ya wai kina nufin kin shiga cikin ruwan zafi.?? Nok'e fuskar ta tayi a kirjinshi dan wata irin kunyar shi take ji ..tace ee na shiga kuma na jima ciki ... Se kuma yace Allah de yasa baki zuba dettol ciki ba... Girgiza kay tayi tace a'a ..ai nasan shi yana kashe duk wani kwayoyin ne but akwai wasu kwayoyin da ba ason kashe su.... Wata kaunar ta da wani QARRAURAWA SO(littafin Anty Xayyneb)nta yake ji yana bin jini da tsokar jikinshi ... Se ya juya ya medata bisa bed......ya rungumeta yana kara jaddadamata irin sonta dayake da kuma godiyar kawo mishi budurcinta gidanshi a haka har baci ya sure su...... Basu suka farka ba se wajejen goma na safe.. Tare sukayi wanka ya k'ara gasata du da kunya bata barta ta saki jikinta da shi ba..... Dugowar rigan har kasa na english wear kalar maron ta saka ..shima kananan kaya ne ya saka irin color dinta .. Break d'inma tare sukayi shi duda ita oder ne kawai take bada wa shi kuma yana aiwatar wa....... Amma irin rigima ta Manane se kawai ta k'i cin break din....se wani. Shagwab'a take me .tana wani langwab'e mishi .. Shi kuwa duk ya lalace akanta se wani nan nan yake da ita da kyar ya samu ta d'an ci kad'an ...ya d'auke ta cimak ya direta bisa kujera 3set ....... Yayi tsaye yace ina zuwa..... Rikoshi tayi ta karya wuya tayi fuskar tausayi ... Gefen fuskar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41