Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Zuriarmu Book One Complete Hausa Novels 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

ta ya shafa yace 'Ma douce dulcinΓ©e ''give me one minute... Shigarshi ke da wuya ya fito ...ya zauna kusa da ita ya jawota jikinshi ..ita kuwa se wani narke mishi take ... Yace ferme tes yeux(close your eyes) .... ..kicin2 da rai tayi da noke kafad'a.. Haba my lovely fais moi confiance... Rufe idon tayi ..... Kamo hannuta yayi ya damka mata key ....yace bud'e su to.. Zaro ido tayi tama kasa magana ganin key din motane kuma ma kirar PRADO ... Ganin ta kasa magana yace ..Yes MYNANE tu mΓ©rite plus que Γ§a (kinfi haka a wurina ) Se taji yafi ma kowa iya fad'in sunan ta har Bata san lokacin da ta rumgumeshi ...dede kunnenshi ta dunga zuba mishi godiya da addu'oi ....... D'ago fuskar shi tayi da hannunta ...ido ciki ido se kawai ta zura harshen ta cikin nashi ta dinga luliyashi tana mishi wani saloo...wanda ya rikita gogan..,(hum daman da alama de kin jima kina son tsotsar bakin nan ...,🀭😜.) Haka sukayi wunin ranar manne da juna se yamma ta matsa mishi da ita tafiyar ta zatayi gashi tun d'azu Mom ke kiranta a waya ......dole ya taso bandan ranshi yaso ba... A palo suka tarar da Mom ..kallon tuhuma ta bisu da shi ...bayan sun gaisheta ..Manane tace kiyi hakuri bana kusa da wayar ne shiyasa ban d'aga ba... Jinjina kai kawai tayi tace ai na kirayi Sam tace bakinan..se kuma naga kun shigo tare da mijinki... Sosa kai yayi Manane tayi saurin cewa Mom mota fa Ya Rid ya sauya min shine muka je naga motar..... Murna kwance a fuskar ta tace kai madallah an gode Allah sanya alheri yasa a tsofa lafiya... Suka ce Ameen Tashi tayi ta shige kitchen ganin haka yasa Manane tashi itama ta fuce room dinta ..ta je dede shiga ta zabga ma Rid Harara tare da murgud'a baki ...ganin ya tashi tayi sauri da shige ta murza key..... Futa shima yayi a ranshi yace yarinya kamar hawainiya d'azu mugama soyewa ..kuma yanzu ta sauyan fuska harda Harara....... Haka de.. Washe Fans kuyi hakuri da wannan.... Love you allπŸ˜β€πŸ‘©rin da yawan nan.. Fasma&AΓ―cha [25/3 00:53] ⭐ *STAR WRITER'S ASS*πŸ–Š ( _Home of special&extraordinairy writers)_ πŸ’“πŸ’žπŸ‘ͺπŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ *Zuri'ar* *mu* ( *Notre* *Famille* ) πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘§πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦πŸ’•πŸ’ž Story&written by πŸ‡³πŸ‡ͺ ~AΓ―cha~ and ~Fasma~ πŸ‡³πŸ‡ͺ *```Wannan page din nakane admin of admins ​HAYATU BABA ZUBAIRU​ (YAYA HAYAT) *Admin:COOL NOVELS, MAKEUP AND KITCHEN* Duk da bamu samu damar tayaka murna selebrted birtday dinka a lokaci ba *On 22nd March* muna tayaka murna murna '' _un an de plus que cette annΓ©e soit une annΓ©e de bonheur rΓ©ussite longue vie a toi et soit heureux.. Joyeux_ _anniversaire_ We dedicate this page for you Gawurtaccen kuma shaharraen group na yaya Hayat mai watsa littatafai na nishadi da ilimantarwa on 22nd March yake murna sake zagayowan ranar haihuwarshi. Lallai ka amsa sunanka na admin of admin. Muna farinciki da samun hazikin, masanin bukatuwan masu karatu. Babu shakka ka nakalto sirrin zamantekewar mutane musamman yadda kake ilimantarwa da koyarwa da kwalliya da girki na zamani. Allah ya kara hikima da basira.``` πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ _Dedicated_ _to_ _Ramatou_ 155__160 πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š ```An karb'o daga Abu Hurairah RA yace: Manzon Allah (S A W )yace:''MUSULMI DAN UWAN MUSULMI NE,KADA YA HA'INCESHI,KADA YA MASA QARYA,KADA YA TABAR DA SHI,KADA YA WULAQANTASHI,KADA YA ZALUNCESHI,KADA YA TOZARTASHI,KOWANNE MUSULMI A KAN DAN UWANSA HARAMUN NE(YA TABA)MUTUNCINSA,DA DUKIYARSA,DA JININSA,TSORON ALLAH ANAN YAKE,(SAI ANNABIN RAHAMA YAYI NUNI DA QIRJINSA SAU UKU)YA ISHI MUTUM SHARRI YA WULAQANTA DAN UWANSA MUSULMI'' ``` Tun daga lokacin Manane ta shiga wasan b'uya dashi dan ita a ganinta wayo ya mata. Yau har tsawon two days A bangaran Ridwane shima abun na damunshi dan Manane ta toshe duk wata hanya da zata sadasu dan kulum cikin kuryar d'aki take wuni ko gidan Sam ma yaje bata yarda su had'u. A kwana na uku ne ya ritsata cikin dak'inta da dare ,Mom bata nan suna can gidan papy yin dinner ... Kwance take tayi d'aya d'aya dan ta tara gajiya. Wata sha'awarta ce ta taso mishi dan tayi mishi kyau da baccin Yaye drap d'in yayi ya shiga Kamar a mafarki taji ana lalubata,kara shigewa jikinshi tayi dan dadin bacci ita duk jitake mafarkine take Ganin abun yana kara gaba yasa ta firgit ta tashi Ganinshi yasa ta saki kukan shagwaba tare da tureshi , kara janyota yayi yace haba My Soul horan nan yayimin yawa dan bakisan me nake jiba rashin,ganinki kade yana sani shiga wani hali na susuce wa ......ban san laifin da nayi miki ba kike min wannan horon me tsanani ..... Cike da shagwab'a tace yo ba kaiba ne ka fake da surprise ashe dan kayi mun wayo ne....... To ai na baki surprise din ranar ...... Turo baki tayi tace yo motar da ka canza mun ita ce surprise din kenann? A'aaa surprise d'in da na baki tafi mota ... Hum to nide banga wata surprise ba bayan ita.... Rumgumota yayi yana shafa cikinta ya rad'a mata cikin kunnenta yace ina kyautata zaton tana nan ... Kamar ya..? Ajiyar baby namana .....? Baby kuma ?ni bawani babayn ka ajikina ehe... Tunda hakane bari na duba sena bakishi yanzu idan kuma akwaishi sena kara mishi kuzari ... Nan ya duko yayi kissing din cikinta tare da cibinta ya koma yafara zura mata tongue dinshi cikin kunnenta aie ko nan fa ta fara sakin wani irin numfashi shikuma numfashin data keyi yana kara bashi kuzari Cigaba yayi da aika mata wani zazafan sweet kiss a kowane sasan jikinta tuni Manane ta rude ta fara aika mishi da nata sakonni dan fa itama a matse take kuma tana masifar enyoy din abun.......... Nan fa suka fada duniyar masoya. Bayan komi ya kammala nan ya lalace wurin fadi mata irin so da kaunar da yake mata tun kafin ta mallaki hankalin kanta ..tare da Umma sukayi rainonta lokacin ta ma fi yarda dashi kullum suna makalle har lokacin tafiyar shi kasar waje yayi da kyar aka raba mu ranar dan ni har zazzabi kwana biyu nayi acan asan nan banyi tunanin sonki nake ba nafi de dangantashi da shakuwar da mukayi ...ban tabbatar wa kaina sonki nake ba se lokacin da naga kiran A.Razak a wayarki ji nayi ranar kamar na had'i zuciya na mutu... Manane tace to miyasa baka fadi ba baka kuma nuna alamu ko ranar da su ya Adam suke tambaryar ka irin type dinka se naga yawan cinsu bani da qualityn... Seda ya kara manna ta ajikin shi sannan yace nayi tunanin idan kisan ina sonki to zaki nemi ki renani ni kuma na tsani hakan....kuma na fad'ima su Adam hakane saboda kina wurin kuma bana so wanin su ya san kece muradina....shiyasa kika ga ina matsa miki kan saka hidjab saboda ina da kishi sosai...i loveeee you beaucoup ya sumbaci goshinta Haba my king kaima kasan bazan tab'a renaka ba tsakanina dakay se girma mawa ..ina matukar ganin girman ka a ido na ...ka kasance min tauraron tauraro a cikin maza ...je t'aime plus...ta kara shigewa jikin shi(umm su Manane Sarkin son jiki ) haka har bacci me dadi ya daukesu cike da nishad'i A gidan Papy kuwa bayan sun gama diner Papy yayi gyaran murya yace yakamata a fara

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41