Chapter 9
Chapter 9
BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 1⃣5⃣⏩1⃣6⃣ ___________Wlh ina gaya miki akan Imhal zan iya rabuwa dake wlh, mara amfani kawai.... Tasowa tai dasauri tace dan Allah kayi hkr Alhaji, wlh nina aiketa jiya tasiyomun fruit's a "yan lemo, amman shiru har yanzu bata dawoba... Nima wlh ina cikin damuwa da tashin hankali narashinta.... Dan bansan ina tashigaba... Tashi kije nasakeki saki d'aya idan kin gano mun inda take saiki dawo...... Wani dummmm daji azuciyarta tace "Dan Allah Alhaji karmuyi haka dakai, haba alhaji muna da "ya "ya tsakanin mu akwai Nafisa,khalil, Aisha gakuma "yar da kake ri'ko Kausar karufamun asiri kamar yadda Allah yarufa maka kada kamun haka... Da ai 'karya kikaso kiyi mata ki mata ''kazafin dakika sabayi, Allah yamatsi bakinki kin fad'i gaskiya kije idan kin dawo da ita kwadawo tare... In sha Allah za'aga Imhall.. Katai maka mun Alhaji Ko kallonta baiba saidai yajuya yayi part d'in sa.. Kiran Nafisa yafarayi.. Maman daddy kina inane.... 'Dakinta yashiga yatura yahangota akwance tana 'kudundune da blanket tanata rawar sanyi.... Cikin sauri yashiga yajanye blanket d'in Maman daddy ya akai ne... Daddy ina Aunty Imhal take nayi mafarki anbigeta da mota.... Jikinta yaji zafiii Kuka ta'kara sakawa tana cewa daddy kanemomin Aunty na... Yarinyace wadda bata wuce shekara 9 ba amman tana san 'yar uwarta... Kuka ta'kara saka masa, idanuntane suka fara kakkafewa, take tasuma, d'aukarta yay yafuto da ita dan zuwa hospital....... ✴✴✴✴ ___Hjy Hindatu kuwa suna shiga part d'in su itada Ikilima suka saka dariya, Hjy tace dan ubanki meyasa kika kawomishi 'kato har part d'in sa... Mom gani nai kud'in Hotel d'in ya isa nai wani fanin dashi.. Alert ne yashigo wayar ta na 1 million dubawa tai taga gayen natane yaturo mata. Text tagani yashigo wayar bayan na alert d'in.. 'Daukatai taduba. Baby gakud'in nan gobe ina zamu had'u.. Wani ihuuu tasaki tana tashi ta taka rawa, kallon mom Hindatu tai tace " Mom yaturomun kud'in, yace Gobe ina zamu had'u... Itama Ihun tasaka tana rungume ta tace kice kuhad'u a gidan sha'katawata ga key d'in gidan... Yanzu dana bari Doctor yafad'a Abbie abunda yafaru damun shiga uku.. Me doctor yace. Cewa yay "wannan ba shine nafarkoba, kuma kinsha zubda ciki, a Hospital d'in su, shima yazubar miki sau 3, kuma yanzu haka shine yad'auraki akan wasu magunguna daza kinasha na hana haihuwa, sannan kuma yace yad'auki test din komai da komai za'a gane wanene yake 6ata miki rayuwa, sannan zai had'a mu dawani babban Lauya... Kuma wannan maganar da kika fad'a karyace... Kinsan mom ina ganinsa gabana yafad'i dakewa kawai nai dan ina tunanin bazai tonamun asiriba dan shima muna shan minti dashi, yacemun in zama dadironsa shi kad'ai ne nace a'a shine fa yaso tonamun asiri... Allah yasonima dake kukai zancen bada wani ba.... Ai inajin yafad'i hakan nai saurin dakatar dashi nace wannan yazama sirri tsakanin mu, nayi masa transfer wasu kud'i sannan nataho... Shine nace wa Abbie cewa yay anesantaku, inba hakaba zai 'kara lalata miki rayuwa... Yan zuma naga kwana biyu bayasan giyar sosai zan kira TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA dan asan nayiii... Wayar ta tad'auko bugu biyu aka d'auka, Mai babban d'aki, shaid'an d'an shaid'an jikan shaid'an... Hhhhhh........ hhhhh...... hhhhh...... hhhhh..... Mekike bu'kata..... Aikin nan dai nakeso a'karamun wanda yafi nabaya zafi.... Karki damu nidai inji dumus.... Zan turo maka dazarar naga aiki yatafi dai².... Yau zanyi shi gobe za'a wayi gari dashi.... Ina gaya miki. Wannan saiyafi wan can dan babban shiri zanyi... Angama da rana zakaji alert Kaidai kawai kayi aiki... Kashe wayar tai tana shegen duniya taka ta'kare...... Wayar tace tafara neman tai mako dubawa tai taga hjy Maimuna ce take kiranta.. Cikin murmurshin jin dad'i tad'auki kiran tana fad'in.... ✴✴✴✴ ___Awajen su Fawass kuwa Tahir yana gama aikinsa yadawo cikin part d'in su dan yasamu Dr Faruq yanata dubasu dan haka aikin babu yawa shiyasa baifi 1h ba suka kammala yadawo part d'in .. Lokacin kuwa anfara kiran sallah dan haka suka wuce zuwa masallaci tare, koda suka dawo danyin lunch 🍽 ma suntarar da Fawass yana shirya abuncin dariya sukayi, Faruq yace dad'ina dakai wlh baka wasa da cikin ka.. "HmmmBazaku ganeba ai... Tahir yace "Kasan ma Menene yakeban takaici, dashi yayta rawar jiki idan yaga abunci, amman ko 1 🍽 plate bazai iya cinyewaba.. "Ina ruwanka, aidai inaci kooo... "Hmm, jan kujera sukai suka zauna, kallonsu yay yace "kuma wlh kowa yay serving kansa, nima daga yau nabar zubawa kowa wlh... "Dariya suka saka sukace kamar zai iya,kai madai kagani... "Hakadai suna wasa da dariya suka kammala cin abuncin, suka Kama wata hirar kuma... Tahir ne ya kallesa yace kaje wajen su Nasma kuwa... "Ummm, naje.. Lokacin danajema, Imhal tana kwance tana bacci, itama Nasma tayi baccin.. Ganin hakan ne yasaka na koma danna barsu suhuta suma.. "Okay" Wayar sace tai ringing dubawa yay yaga daddy mans ne dan haka yad'auka tare dayin sallama... Amsawa yay yace kana gidane ko hospital.. ✍🏻✍🏻✍🏻 *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 1⃣7⃣⏩1⃣8⃣ _________"Daddy ina Hospital... "To ganinan zuwa da Nafisat bata da lpy. "Okay dad saikun zo. Kallonsa sukai sukace wayefa, wlh dad mans ne, Nafisat ce babu lpy bansan meyake damun taba... Okay tashimuje to, akira cleaners sugyara wajen nan, Ok Tahir yace. Futa sukai kowa yayi office d'insa dan fara aiki. 10m da gama wayarsu, daddy mans ya'karaso, cikin gaggawa aka fara bawa Nafisat tai makon gaggawa. Saida suka shafe sama da 57m sannan aka samu nasarar ceto rayuwarta.. Bayan sun kammala aka kaita d'akin hutu kusa dana Imhal. Nan Fawass yake tambayar daddy man Menene abunda yafaru harta shiga wannan halin... Cewa yay wlh nima ban saniba kafun nafuta aiki dai, dasafe take cemun batajin dad'i koda natambayeta sai tace hakan takejin jikinta babu dad'i. To koda muka kammala waya dakai d'azu har zan kirasu saikuma naga gwara naje gidan kawai to bayan natambayi mahaifiyarta ina Imhal tace batanan mun gama magana saina wuce d'akin Imhal ina kiran Nafisat dan nasan tanacan.. To koda nashiga d'akin dan ince mata tazo tashirya mutafi saina sameta awannan halin , saina tambayeta menene tacemun zazza6i ne saikuma sanyi datakeji. Nace mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40