Skip to content

Chapter 17

Chapter 17

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

halitta datake rayuwa aciki, bayan kullum anan Nasma take kwana, dan hjy Hindatu ta dad'e dacireta amasu kwana acikin gidan saidai ta kwana a parking space dan haka take sulalewa tashiga ta garden ta kwana aciki, ita take gyara gurin kullum.. Zama yay yana shakar dadda d'an ka shin turaren wajen mai dad'in gaske wanda hjy ZUHUR takeyi.. (Gamasu san wannan turare saisu tuntu6i wannan number 08032762588) Tahir shima zama yay inda Abbie yacewa Nasma tazo tasiyo musu abunci a Restaurant d'in bakin titi... Amsawa tai tare da zuwa wajen sa. Fawass ne yace Abbie kabari idan mukayi wanka zamuje can muci, kuma kuje kuyi wanka sai muje muci gaba d'aya. Babu musu suka amsa masa suka tafi.... Hjy Hindatu suka iske acan bakin 'kofar shiga part d'in su.. Kallonta sukai sukaga tacika tayi pammm har wani 'kaburi takeyi dan masifa, kallonsu tai tace "uban me kukajeyi a garden, nace mekukajeyi acan....? Cikin in ina Abbie yace Faaa....wa....ss ne ya...da....wo, yan.....zu.. Wani Fawass d'in....!!!!? Tafad'a cikin kid'ima... Wanda kika sani Nasma tace... Yana ina.....??? "Yana d'akinsa....! Wanne d'akin kuma banda wannan dayake cikin wannan palourn.. Shine amman akwai 'kofarsa ta garden ai.. Garden kuma...? " eyyy.....! Nasma tace tareda ra6awa tagefenta tayi cikin palourn tana jan hannun Abbie.. """Jigun Hjy Hindatu tai tana tuna gargad'in Boka TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA wanda yake cewa karki bari Fawass yadawo bada sanin kiba idan bahakaba akwai matsala, kina bibiyarsa dan sbd kisan ranar dawowarsa.... Wani jiri² taji yanasan d'aukarta da'kar ta iya samu tari'ke kanta, shiga ciki tai tana dafa bango... Wayar ta tad'auko cikin hanzari tana kiran Hjy Maimuna, saida tai ringing harta tsinke ba'ad'aukaba sannan ta'kara kira. Saida tai mata miss call har 7 amman ba'ad'aukaba. Wayar Bokan nasu TUMKUM takira bata tafiya samm. Hakan ya'kara sakata cikin matsanan ciyar damuwa.. Zama tai akan 3 sitter tana dafe kuncinta tafad'a duniyar tunani... Sukewa su Nasma wanka sukai suka shirya inda har suka futo suka tafi bata saniba... Hanyar garden sukayi, sai kuma sukaji ana kiransu tabayansu... Nasma...!, Abbie...! Juyowa sukai inda suka tarar da su Fawass harsun d'auko d'aya daga cikin motocin da Abbie yawanke suna jiransu... 'Karasawa sukai suna murmurshi sosai, shiga sukai baya inda Tahir yakejan motar, sukuma suka shiga baya anata hirar yaushe gamo..... Motar tana fita daga gidan Abbie da Nasma suka ji kamar ana jijjiga musu kwa'kwalwarsu.. Ihuuu sukaji an tsala inda wasu tsuntsaye guda biyu suka fad'o kan motarsu... Har Fawass zai futa sai Tahir yahanasa yayinda Abbie da Nasma duk suka suma, kallon Tahir yay yace "bari naciresu mana. A'a bakaga halin dasu Abbie suke cikiba, yanzu kawai mukama hanyar Asabar dan zuwa wajen Mlm mugaya masa abunda muka gani, kasan yace duk abunda muka gani mugaya masa... Wayar sa yaciro cikin hanzari yakirawosa, bugu biyu tayi, tad'auka yana d'auka suka gaisa sannan yasanar dashi komai. Cewa yay kuzo dasu maza kuma karka ta6a komai. To ya amsa dashi inda sukaja mota sukaje,suna isa suka tarar dashi yana jiransu a'kofar gidan sa, almajirai yasaka suka d'auko Abbie, inda Fawass kuma yad'auko Nasma, cikin gidan suka shiga, yayinda yasaka wani aramma yad'auko wad'an nan tsuntsayen guda biyu... Ajiyesu yay agaban mlm inda yana kallonsu yace, tabbas gwara dabaka d'auka ba dan wannan anyi mugun sihirine ajikinsu wanda zaisa babanku bazai ta6a tunawa dakai ko Nasma ba sannan kuma koda yayi 'ko'karin futa bazai iyaba saidai yazauna agida yay taimata bauta... Nasmace kawai aka bata damar futa, amman shi duk randa yafuta to asirin zai karyene... Wannan suman dasukai ba komai bane face asirin ne yakarye, yanzu daya farka zaiga komai yana dawo masane kamar mafarki yayi.... Wani rubutu yasaka aka d'auko inda yasa aka shafa musu afuska da hannu da tafun 'kafarsu... Sannan yace abude bakinsu ad'ura musu, koyayane.. Amsa akai akafara kamar yadda yace, cikin ikon Allah kuwa suka fara motsawa, inda suka bud'e idanunsu, suna tunanin menene yakawosu nan.. Cikin natsuwa da dattako Mlm IDRIS yafara musu jawabi dalla², aikuwa Abbie yasha mamaki inda anan yayta yiwa Mlm IDRIS godiya... Magunguna yahad'a musu, sannan yace bai kamata sukoma wannan gidan ba harsai sun gama maganinsu domin gidan akwai manyan asirai aciki. Godiya sukai masa tare da amsawa inda shima Fawass da Tahir aka basu nasu maganin... Tafiya sukai bayan sunyiwa Mlm Idris shatara ta arzi'ki, duk da da'kar ya amsa. Kallon Nasma yay yaga tafara zama budurwa amman kuma wahala duk tanasan kasheta hannunta yayi tauri gakuma wani mugun duhu datai... Jin motar ta tsaya yabasu tabbacin sun iso, bud'ewa sukai suka futo a table d'aya suka zauna inda yabawa kowa damar yafad'i abunda yakeso, nan aka kawo musu d'an 'karamun list d'in komai suka za6a, sannan aka tafi dan akawo musu. After 10m angama jera musu komai inda suka fara ci cikin natsuwa, Nasma da Abbie kuwa babu natsuwa atare dasu ci kawai sukai kamar me.. Dan yunwa tagama rarake musu ciki sosai... Abun ma tausayi yabawa Fawass inda shima yad'anci amman ba sosaiba, tashi yay yakoma gefe yafara waya inda yabu'kaci hayar gida na wata 6.... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 3⃣1⃣⏩3⃣2⃣ ________Inda yabu'kaci yasamu gida na wata 6 amman bai samuba saidai na 1year, hakanan ya amsa sannan yace zaizo idan anjima.. Komawa yay suka 'karasa yabiya sannan sukai oder wani suka tafi dashi. Direct gidan daya kama suka tafi, agyare yake tsaf dan haka kowa yakama inda zaina kwana. Futa suka 'karayi inda sukai shopping mai yawa dan sun siyi kayan da zasuna amfani dasu masu yawa sosai. Bayan sunfutone ma

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40