Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

cikin d'akin nasa suna sauraron baitocinsa masu saka nutsuwa da kwanciyar hankali musamman ga masoyan da suka fara tsinkar furen soyayyaaaa.... Saida yakammala sannan yazauna akan wata stool yana maida numfashi ahankali... Bud'e Dara daran idanunsa yay masu d'aukar hankalin duk wata mace musamman cikakkiyar budurwa mai ji da kanta... Saukesu yay akan su.. Cikin tsananin mamaki da kuma al'ajabin shin amafarkine ko kuma gaske yaga jama'a acikin d'akin sa... Kallonsu yake d'aya bayan d'aya saida ya saukesu akan Imhal data shagala da kallonsa, sunayin 4 eye's da ita ya kashe mata ido d'aya gami da d'aga mata gira guda d'aya... Wata kunya taji sosai dan haka tajuya dasauri tafuta, tana tunani kala² akan yayanta dakuma dalilin dayasa yasauya mata acikin "yan mintinan nan... Kodai giyar dayasha ne tasakashi wannan yanayin, "to Allahu a'alamu... Zama tai abakin kujera tana tunanin wannan yanayin nasa dakuma sautin muryarsa datakejinta sosai har cikin jikinta jitake kamar da ita yake, sosai takejin kalamansa na dukan zuciyarta.. Tahir ne ya'karaso gurinsa yace kai wlh ka iya wa'ka dama haka, Amman kullum akace maka kayi sai kace baka iyaba. Ni wlh danaga bakayi fa sam banyi tunanin ka iya hakaba.... Wannan aikaine Sarewar. Yawwa akwai magana naga kana wani Abu... "Dage masa gira fawasss yayi yace "kaga Ina meeeeee.... Faruq ne yace "wannan wa'kar tsakar dare gaskiya akwai matsala, Anya bata 'karfen bace ta kunnoka ba... Da Nasma da Nafisat da wannan doctor d'in akusan tare sukai magana sukace, "dan Allah kaci gaba kajiiii..... "Dan tsare gida yay yace maza kuwuce kuje ku kwanta ad'ayan part d'in.... Futa sukai inda nurse kuma takoma bakin aikinta, tana mamakin yadda akai Dr fawasss ya iya wa'ka har haka... Faruq ne yace "Mutumun anya bazaka sake reramun ba kuwa..... Tahir ne yasaka dariya yace Ashe bani kad'ai nake wannan tunaninba, kawai ka 'kara mai maita mana kaji bro.... 'Dan duka yakai musu yace 'ta6 wlh wannan zuwaga masoyiyata ne ingaya muku, kwalelen ku... Faruq ne yace please mana kaji.... " wlh Bai tukan sunyimun... "Hhhhhh Allah ko mutuminaaa.... Da gaskefa nake.. Hhhh aikam na sahibata ne ingaya muku.... Dan Allah fa kamai maita... Mazaaaa akoma bakin aiki, kunsan ni bani da lpy bacci zanyi wlh... Hayewa kan bed yayi yana Jan blanket ya lullu6e jikinsa har kansa, yajuya musu baya yace "yawwa saida safeeee.... Aaaaaaaaaaaaaa lallema ka isa wlh... Da baka manta da ciwonba soyayya ta tasheka... Lalle wlh tashi zakai ingaya maka. Dukan sa Tahir yay yace kama futo yasin Mu mun tafi. Futa sukai suka barsa. Suna futa yajanyo wayarsa yafara kallon pics d'in Imhal yana murmushi,duk tana wannan rashin lpyr yayi ta mata su. Acikin ransa yace "wayyo Allah kamallakamun wannan baby love d'in. Rungume wayar yayi ahaka yayi bacci abunsa... Awajen Imhal kuwa...... Free page yakusa 'karewa.... Kihanzarta dan biya kema ayi dake #300 kachal babu tsada... A S1 ne zakuji yadda zata kaya. Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2,dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema. Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal. wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke.. Da SANADI...!!!! wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1 AMMAN BAZAI SAMU S2 IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA...✍🏻 *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏* *3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻* *AND* *😭SANADII...!!!😭* *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 4⃣9⃣⏩5⃣0⃣ _______Ahaka yayi bacci da wayar arungume a'kirjinsa. Awajen Imhal kuwa sam takasa runtsawa banda juyi babu abunda takeyi dan sam takasa gane kan yayan nata wannan abubuwan dayake mata saikace wata budur Warsa, wannan kallon aina saurayine da budurwa... Hakadai tasake sabuwar addu'ar bacci sannan ta koma d'ayan d'akin ta kwanta abunta... Saida aka kira sallah sannan tafarka shima danta saba tashine adai-dai lokacin. Ahankali tayi bathroom d'auke da sallama abakinta. Agogon ciki ta kalla taga lokaci zai bata dama hartayi wanka tayi alwala lokaci baiyiba. Dan haka wanka tai tagyara jikinta sosai sannan tafuto ta shirya cikin wata Ash color din riga doguwa mai adon stone tun daga sama har 'kasa, rigar ta kanti ce, sosai tayi mata kyau... Kota ina 'kamshine yake tashi ajikinta, ahankali tafara takowa izuwa palourn nan tarar da su Nafisat zasu tada sallar nafila, bunsu tai sukai sallah, "RAKA'ATANIL FAJIR" sannan sukabi sallar asuba atare. Saida sukai karatu sosai sannan suka koma baccin safe... Basu tashi ba sai wajen 10am lokacin har angama shirya musu break fast d'in su , fawasss ne yasaka aka kira kowa akan azo bayi break fast sbd yanasan sufita da wuri... Saida kowa ya hallara amman banda Imhal, serving d'in su aka fara, kallon Nasma yay yace tana ina... Tana cikin bed room tace ita ba yanzu zatai break fast d'in ba.. "What have she eat before., "Nothing.., Kallon kukun yay yace masa serve another one again.. "Zubawa yay ya shirya komai akan babban try sannan yamatsa gefe.. Tashi fawasss yay yad'auki try d'in yayi bed room d'in datake kwance... Mamaki ne yakashe Tahir da Faruq da suke zaune sunsan ko menene yafaru Fawasss bazai ta6a kaimusu abunciba bare wata mace amman kuma yau shine da kansa yake d'aukar try zai kaiwa wata abunci, ta6 da akwai daru anan... Ahankali yamurd'a handle d'in door d'in yashiga bakinsa d'auke da

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40