Chapter 19
Chapter 19
ne Ikilima da Kausar suka gansu lokacin zasu je makaranta, aikuwa nan suka saka driver yabisu, anan suka samu address d'in wajen da kowa yake aiki da kuma gidan dan bayan driver ya ajiye kowa gida yakoma inda suka bisa suka gane gidan... To awannan lokacin basuyi 'kasa agwiywaba suka kira iyayensu suka sanar dasu sosai hjy Hindatu tayi murna harda basu kud'ad'e masu yawa. Nan ne kuma hjy Hindatu farin cikin ta yadawo inda takira bokanta tasanar dashi komai. Nan yayi dariyar mugunta yace mata ta kwantar da hankalinta zasu dawo wannan gidan ita da iyalanta, sannan kuma zata juya kowa, amman Abbie ba sosai ba, sannan kuma zata mayar da Fawass rayuwarsa tabaya, komai kuma daya mallaka zasu 'kare ta hanyar shaye²n dazasu sakasa. Murna kamar tazuba ruwa a'kasa tasha nan yabu'kaci kud'i masu yawa, inda babu 6ata lokaci ta tura masa. Anan take cewa yaya za'a Fawass ya auri Ikilima, anan bokanta yaduba yace gaskiya akwai had'ari babba dan idan ya aure ta to tabbass ita zata rasa nata auren. Jin hakane yasa tace a'a abarshi kawai, amman adawo masa da shaye²ⁿ sa. Bokansu TUMKUM yace babu matsala komai zaiyi dai² nanda wata d'aya. Sosai take murna komai data rasa zai dawo mata. Ana haka kuwa sati 3 dayin aiki yafara yi dan kuwa tadawo gidan dasu Fawass suke sannan kuma tana iya juyasu amman ba kamar daba... Abunda yafi dugun zumata shine da har yanzu sihirin bai fara aiki akan Fawass ba dan ya'ki yakoma shan giyar tasa. Hakan yasaka takira Boka TUMKUM tagaya masa yace, tabbass aikinsa bazai fara aikiba saidai idan ansamu anyi masa 'kazafi ko kuma sharri, ko kuma abunda zai 6ata masa rai sosai, to anan ne aiki zai fara... To anan ne suka shirya ma'kircin su inda da Fawass yakama Ikilima da gayenta anan takira mahaifiyar ta tasanar da ita awannan futar datai ita da gayen, nan tasanar da ita komai dazatai, dan su san abunda zasuyi su 6ata masa rai... Anan ne sukai nasara akansa dan kuwa da ransa ya6aci giyar yasha yay ma'kill harya bige Imhal.. WANNAN SHINE LABARIN SU FAWASS ⏩CIGABAN LABARI CONTINUE ⏩ Sosai daddy mans ya rungume Fawass yana 'karajin 'kaunar d'ansa aransa dan jin Fawass yake kamar shine yahaifesa, idan ba kaddara ba data rabasa saba, da kuma shaye²ⁿ dayakeyi. Dan idan da baya shaye² babu yadda za'ai akawo masa kud'i har d'akinsa bai saniba. Wasu hawaye ne suka sakkowa Fawass wanda da'kar yasamu yatsaidasu, dan yana jin kewar Daddy nasa... Da'kar suka iya sakin junan su sannan suka shiga Cikin office dan 'kara tattaunawa akan matsalar tasu... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 3⃣5⃣⏩3⃣6⃣ __________Shiga sukai office d'in dansu 'kara tattaunawa akan matsalar su Imhal. Anan Fawass yake 'kara yiwa daddy mans bayanin komai, sannan yake kwantar masa da hankali akan zasu samu lpy sosai.. Daddy man's koda wasa bai kira Hjy Maimuna ba bare yashaida mata cewar ga inda suke, shi yake komai da kansa duk wata zirga² shine yakeyi sai kuma Nasma dan itama bata koma gida ba tunda Fawass yad'aukota tana gurin Imhal ita take kula da ita. Inda shikuma yake kula da Nafisat ko gida baya komawa daga Hospital sai office, haka suka d'auki tsawon kwana 3 bai je gida ba. Inda kuma sosai Imhal ta warware sannan kuma ta'kara kyau saboda babu wahala sosai, ita kam Nafisat yau tsawon kwana uku kenan tana cikin wannan halin bata dawo dai² ba, sosai ake bata kulawa. Inda Tahir yake sanar da Fawass indai bata farkabafa lalle saidai afutar da ita waje. ************** Awajen mama Asabe kuwa kullum Khalil damunta yakeyi da tambayoyi ina Aunty'n sa guda biyu suke, ya akai basuzo ba har yanzu anyi kwana dayawa... Saidai ta kwantar masa da hankali ta lalla6asa yatafi makaranta kawai dan bata da amsar basa, dan yadda taga anfuta da Nafisat gani take idan ba tsananin raboba tana da sauran rayuwa agaba ba da'kar ne tarayu.. Saida aka cika kwana 5 sannan daddy man's yaje gida bai bari yahad'u da kowaba sai dai nacin mama Asabe saida suka had'u, Anan ne take tambayarsa yajikin Nafisat yace da sauki. Anan takama kuka tana ce masa wlh batasan ina Imhal takeba, Allah babu saka hannunta acikin komai. Yaso yagaya mata inda take amman sai ya'ki dan yasan idan yagaya mata kowa yaji dan haka yace mata "karki damu za'a ganta da izinin Allah kinji...! To tace tana share hawaye tashiga ciki shikuma yad'aukowa Nafisat kaya da Imhal da kuma wasu abun amfanin sannan yadawo Hospital. ***************** Ata wajen hjy Maimuna kuwa gaba d'aya tashiga cikin tashin hankali dan komai yakwabe mata, tarasa wani irin tunani zatai ma gashi antafi sati. Itakam Mama Asabe kullum cikin zubda hawaye take tana addu'ar Allah yasa Imhal tafad'a hannun nagari. Sosai take jin babu dad'i dan gani takeyi kamar harda sakacinta akan 6atan Imhal. Haka takama hanya taje har BUK makarantar su sani tasanar dashi, shima yaji babu dad'i sosai inda yay mata al'kawarin zaije duk inda yadace danya nemota. Ahaka suka rabu tadawo gida cikin jimami da mutuwar jiki, komai tana yin sane dan babu yadda zatai ne amman dabazatai wasu abubuwanba da dama. Hjy Maimuna kuwa wayar bokansu takira inda tashaida masa halin da take cikin. Wata dariya yasaki mai amooo mara dad'i yace mata" yanzuma badan kin yisaurin kiraba dakin fad'a wata matsalar amman yanzu komai zaiyi dai², kituro 'kud'in aiki kawai, dan yanzu ana shirin kar6owa Fawass maganin wannan sihirin najikinsa, abunda zan miki shine.. "Zan saka musu mantuwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40