Chapter 37
Chapter 37
nafarko kuma na 'karshe, Inasan kasaka gidana alissafin babu... Wani dummm yaji acikin kansa, sannan yaji kamar zai fad'i kasa saboda magan ganun daddy man's sunyi masa girma acikin kansa..... "Juyawa daddy man's yayi kan Imhal take tsaye takasa koda motsi saidai jinta datake ita ba'a samaba kuma ba'a 'kasaba..... "Yawwa ke kuma sako hijab d'in ki maza yanzu yaron dazaki aura zai shigo ku gaisa... Yana fad'ar haka yajuya yafuta yana cewa "nabaki 2m idan nadawo naganki anan saina sa6a miki...! " Jikinta babu kwari taje tad'auko hijab tasaka banda hawaye babu abunda yake sintiri akan fuskarta, zama tai akan kujera tana had'a kanta da gwaiwa banda sharar hawaye babu abunda takeyi.... Sallama sukaji anyi, ko a mafarki bazata manta wannan muryar ba dan taganeta, ji d'aya zataiwa muryar mutum taganesa ko ina tagansa zata ganesa.. Daddy manne yafara shigowa yace yawwa kubasu waje, "Fahat maza kashigo ku gaisa saika tafi... 'Karasa shigowa yay aikuwa zumbur Fawasss yatashi tsaye yana nunasa da yatsa yace "kaine....... Kaine..... Meya kawoka nan..... Imhal ma atsorace ta tashi dan gazgata abunda kunnuwanta sukaji, kallonsa tai daga sama har 'kasa tace "Kaine dama....... Naira #300 ne kachal babu tsada. Kibiya dawuri dan free page yakusa 'karewaπ€ *_πΎ"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ’Aβ’U* *πΉOMH teemerhπΉ* *βπ»MARUBUCIYARβπ»* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *πΎ"DAN SHAYE SHAYEπΎNE* *AND* *ππ»AM 16 YEARS OLD ππ»* *AND* *πSANADII...!!!π* ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*π₯³ π₯³π₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME π²*_ _*0913 353 9185*_ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARππ»ππ»ππ»*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*βπ»Al'kalami yafi Takobiπ‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπ₯°ππ»ππ»ππ»π₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*π°π»ββ *INA UWAR GIDA* π§π» *INA "YAN MATA*ππ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* πΉπΉ ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* π₯°π *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*π€π€ *Mrs Hallsad ce*π€©π€© *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NEπΎ dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh π₯°ππ₯°: _*π²Typingπ²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ _*Free page yakusa 'karewa...*_ _*#300 ne kachal babu tsada.*_ *Episode* 6β£7β£β©6β£8β£ _________"Kaine dama.....? " "Had'e rai yayi dan yaga irin kallon da Fawasss yake binsa dashi, yace "Gimbiya ta kinga nabiyoki ko, wlh bazan iya rayuwa ba idan babu ke... Daddy man's ne yakalli Fawasss yace zaka had'a kayanka kabarmun gida kaida tarkacen wannan 'kanwar taka ko kuwa saina futar dakai da Kaina... Cikin 'karfin hali yatattara nutsuwarsa yace" Daddy kasurareni, wlh wannan basan Imhal yakeba, nine mai santa... Kai dalla malam rufamun baki dan iska kawai mara d'a'a, kai da kakeson lalatawa yarinya rayuwarta, kasani ranar juma'a tagobe za'a d'aura musu aure, kai kuma naka saura kwana 3 dan ranar Sunday za'ai maka aure muhuta da lalata mana yara dakakeyi.... Kuka Fawasss yasaka yana kama 'kafar daddy man's amman yabuge masa hannunsa yace "karka 'kara ri'keni dan iskan d'an shaye shaye kawai, bazamu iya da hakinkaba dan wataran har matanmu zaka haura, kace zakaiwa ciki, idan kasha tagaya maka 'karya.... Daurewa Fawasss yayi yace "komai ma kace daddy amman kataimakamun karka rabani da Imhal dan itace rayuwata kuma bazan iya rayuwaba idan babu ita, wlh rayuwata zata salwanta, daddy wlh niban yiwa Imhal ciki ba, kuma ban lalata rayuwar kowaba, nasan dai inashan giya amman niba mazinaci bane, dan Allah daddy kada karabamu wlh itama tana sona... Hawayene ya'kara sakko masa daga kan fuskarsa yace "Daddy kada kabata wanda bakasan halinsaba bakasan wanene shiba, gwara kabatani kasanni kasan halina... "Daddy wlh inasan Imhal sbd Allah kuma inasan in auri Imhal dan sbd itace muradina, kuma wadda nake burin mayar da ita matata, bawai inasan tabane sbd surar ta ko kuma kyawunta, inasantane sbd Allah yarigada yahalicci santa acikin jikina da jinina bazan iya cire saba har abada..... Daddy man's ne yad'agosa yana wanka masa wasu lafiyayyun maruka guda 3 yace "da kanasanta da baka lalata mata rayuwaba, harka kaita gidan sha'katawarka katozar tata.... Allah yawadaran halinka wlh Fawas nayi dana sanin yadda danai dakai wlh janyosa yay yana tunkud'asa waje, yakoma yakama hannun Nasma wadda tasha kuka ta'koshi yatunkud'ata itama waje. Sannan yace "Daga yau kusani alissafin babu, daga cikin family ku... Nima zan cireku daga cikin nawa... Lokacin da suka futo babu kowa a Compound d'in gidan sai motoci guda 4 duk sauran sun tafi, Abbie ne yafuto shida abokansa yarakasu, sannan ya'karasa inda yaga Fawasss da Nasma suna tsugunne abakin 'kofa Fawasss sai ro'kon daddy man's yakeyi akan yayi yaha'kuri yajanye 'kudurinsa sannan ya yafe masa laifinsa zai gyara zai daina shaye shaye, amman ko sauraronsa bayayi, yakoma cikin gidan. Lokacin da Abbie ya'karaso hannun Nasma yakama yace mata muje ko... Tana kuka tana cewa "Abbie kabawa daddy man's hkr wlh yayah babu abunda yaywa Imhal kuma bai mata ciki ba, kuma bai 6ata mata rayuwaba, kuma wlh yana santa kuma zai kula da ita, wannan bamai santa bane tsakani da Allah ba... Wani mari Abbie yasauke mata wani nabin wani yace mata "maza Kiyimun shiru, tunda shi haka yad'auki rayuwarsa sai yaje yay tayi, kuma kema kisani idan na'kara ganinki dashi ban yafe mikiba, dan idan yayi miki ciki kasheki zanyi wlh..... Dafe kumatunta tai tana kuka, mota yabud'e sit back yajefata sannan yarufe motar yashiga gaba yaja motar yabar gidan, direct sabon gidansa yakaita yace karta sake tagayawa Fawasss wanann gidan dansun dawo gidan dazama... Kallon Abbie tai tace meyasa Abbie hawaye yana cigaba da zubo mata akan fuskarta "saboda meyasa Abbie...? " "Saboda karya lalata miki rayuwa kirasa wanda zai aureki kema..... "Shiyasa narabaku, kuma idan naga yazo gidan nan kisani rayuwarki tazo ''karshe idan naji wani abu yafaru.... Juyawa yay yabar part d'in nata yakoma nashi, yana shiga yatafi bathroom danya watsa, lokacin suma su Hjy Hindatu da Ikilima suka dawo.... >>>>>>>>> Wajen Fawas kuwa duk kalar ro'kon dazaiyi yayi amman kuma Sam daddy man's bai jisaba, dan lokacin daya futo dasu Nafisat ma ya basa ha'kuri amman yayi ''kememe ya'ki ji.... Itama mama Asabe dataga abun ya'ki 'karewa d'aki tashiga tana kuka. Fahat kuwa kallon Imhal yayi wadda tun lokacin da aka futo da Fawasss take kukan, ta had'a kai da gwaiwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40