Skip to content

Chapter 29

Chapter 29

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

suna kallonsa babu ko wasa akan face d'insu, atake awajen suma nasa security d'in suka zagaye su, tambayarsa akeyi meya had'asu yasha mur yayi musu banza kamar ba dashi sukeba saima aikin danna wayarsa dayake kanyi.... Cikin zafin nama wani daga cikin security d'in ya warce wayarsa, zai dokata da 'kasa jiyay anyi arresting d'insa da Gun akansa, ahankali yari'ke wayar yana kallon inda aka saitasa da Gun din, wani babban mutum yagani maji 'karfi yana tsaye akansa, mi'kawa fawasss wayarsa yay yana cewa...... *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲Typing📲*_ _*"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*_ *🌹By🌹* *🌹Omh teemerh🌹* 🍾🍾🍾🍾🍾🍾 *Episode* 5️⃣3️⃣⏩5️⃣4️⃣ sorry sir...! " Amsa yay yamatsa gefe yana hararar security d'in kallon guy d'in sukai sukace meya had'aka dashi... Kasa magana yay dan irin mugun kallon dayaga fawasss yana aika masa.. Wanine yakamasa yace tashi kaje ka wanke bakinka... Kowa wajensa yakoma dan sunga babu alamar wasa atare dashi kuma sunga alamar bazai fad'i abunda yafaruba koda zasu kashesa... Security d'insa ne suka zagaye sa, banda harara babu abunda yake banka musu, amman basu saniba dan black goggles face ne a face d'in sa... Kayansa aka fara counting ana gamawa yaciro ATM yami'ka musu suka ciri kud'insu, had'a masa kayan aka farayi security d'insa da kuma sauran ma'aikatansu suna kwasar kayan suna sakawa a mota.... Koda aka kammala dai-dai time d'in kuma guy d'in yadawo wajen, can gefe yatsaya dan bayasan ya'kara koda had'a hanyane da fawasss dan yabar masa babban tabo wanda bazai manta dashi ba.. Matsawa yay dai-dai inda yake yace masa "this is last warning " sanan yagyara zaman goggles face d'insa yafuto... Mamakine yakama mutanen da suke wajen sosai akan meyasa hakan tafaru, dansu basuga abunda yay masa ba... Shikuwa Fawasss tun daga Lokacin da guy d'in yazo wajen yaga yanayiwa Imhal magana ransa yafara tafar fasa, ganin tabar wajen yasakasa jin sanyi aransa, amman dayaga ya'kara binta sai yaji kamar anzuba masa wuta dan haka ko abunda zai d'auko bai d'aukoba yazo, anan yaji yana fad'in zai aureta..., aikuwa ya 'kaddamar masa... Abunda yasaka ma yatsaya d'aukar kayan dan na Imhal d'inne amman danasane wlh bazai d'aukaba anfasa sopping din kenan... Wasune suka kalli guy d'in nan sukace meya had'aka dashi kodai kasan sane.. Girgiza kai yayi yana jimamin abunda yafaru, basket d'insa dayaga anhad'a masa kaya aciki yad'auka yami'ka payment yayi akai masa parking d'insu a babbar leda ya amsa amman sam yakasa futa... Duk yawan tambayar sa da akeyi yakasa amsa ko guda d'aya dan wannan fad'an yafi karfinsa... Toma yace musu me..? Saboda yace yanasan matarsa yadakesa ko kuma me....,? Amman abarsa ahakan kowa baisan abunda yafaruba... Yana tsaye dan yaga gaba d'aya ko ina security d'insa ne suna tsai tsaye ko motsawa basuyiba.... >>> Shikuwa Fawasss yana futa bayan sun gama loda masa kayansa a both yabud'e motar yashiga, ganinta yay awajen zamansa tanata kuka... "Ohhhh My God " shine abunda yafurta, kenan tun d'azu kuka takeyi... Saka hannunsa yay yad'aukota cikin zafin nama sannan yashiga yad'aurata akan cinyarsa, rufe motar yay yana gyara mata zama akan cinyarsa, kallonta yay yace kuka again ke komai na kukane, baki da aiki sai kuka².... Banza tai masa tana cigaba da kukanta, ahankali yasakko wajen kunnenta yace mata "wani punishment d'in kikeso koooo" Dukda taji tsoron furucinsa amman saita dake ta maze tai kamar bata jiba tai banza dashi taci gaba da kukanta dan tasan kanta ahad'e yake da cinyarta gani take bazai iyayi mata komai ba. Tada motar yay batare daya sauketaba daga kan cinyarsa yay reverse yafuto daga cikin compound d'in dan yaga security d'insa sun hana shiga ko futa awajen sammm. Yana barin wajen yasauke glass yasaka hannunsa tawaje yay musu alamar sudaina binsa, dayake suna biye dashi abayansa sai suka gane, dan haka suka fara daina binsa akusa - akusa, taka mota yay yanasan yabar cikin jama'a dan wannan kukan nata yana ganin sai yayi maganinta, sosai sannan zata dainashi... Direct sabon gidan daya gina nasha'katawarsa yanufa yana zuwa yay horn aka bud'e masa shiga yay yayi garden da ita yana shiga ya tsaya awajen wata babbar bishiyar mango, yayi parking awajen... Mamaki tai jin yatsaya dan tasan bai isa ace sunjeba dataji yayi horn tunaninta ko akan hanyane yayiwa wani. Amman saitai shirunta tacigaba da kukanta kamar yadda takeyi, bata fasaba. Cikin dabara yace "aubaki gaji da kallon saurayin naki bane,mukoma ko...? " Cikin sauri ta d'ago kanta tana zuba masa sexy eyes d'inta da sukai jaaaaa, kallon tuhuma tafara aika masa, aikuwa shidama haka yakeso tana d'ago kanta da kanta yay mata hukuncin daya dace da ita basai ta basa wahala ba..... Bakinsa ya had'e danata yafara aika mata da kissed, masu zafi, hannunsa yakai cikin rigarta yana neman hanyar dazai cusa su aciki, kujerar taga yadanna wani guri tayi baya cikin sauri yajuyata takoma 'kasansa yafara 'ko'karin cire mata hijab kuma har Lokacin bakinsu yana manne da juna.... Duk yadda zata kwaci kanta tayi amman kuma sam takasa kwatar kanta daga hannunsa, ha'kura tai tasaduda, amman idanta banda ambaliyar ruwa babu abunda yakeyi.... Hijab d'in yacire , yana cire bakinsa tace "please bro...., bai bari ta 'karasaba ya'kara had'a bakinsu waje d'aya... Zip d'in rigarta yafara zugewa yana kaisa 'kasa ahankali yafara sa6ule mata rigarta, 'kasa yakaita dai-dai hip's d'in ta, hannunsa yakai ahankali bayanta yafara 'ko'karin rabata da bra.. d'in ta, cikin hanzarinsa ya 6alleta dan gaba d'aya jikinsa rawa yakeyi... Yana 6alleta ya cire mata ita gaba d'aya, kallon dukiyar fulaninta yay wanda suka gaji da cika suka yi tam sun tsaya "kamm kamar wanda akace sumi'ke nipple's d'in ne yayi wani tudu sosai kamar zaiyi magana. "Ohhhhh My God..." Yace yana kallonsu.. Tutturesa tafarayi tana kuka mai tsuma zuciya, magana takeyi amman sbd muryarta adashe take sbd kuka sam bayajinta. Cikin dabara yakai bakinsa kan d'aya daga cikin boob's d'inta yana sakawa abakinsa.. Sucking d'insa yafarayi cikin salon kwarewa da dabara... Hannunta Allah yabata sa'ar kwacewa tasaka hannu tafara dukan bayan sa sosai amman ko ajikinsa... Ahankali yacire bakin daga kan d'aya yad'aura akan d'ayan wanda yasaki kuma yasaka hannunsa yafara murzasu, cikin kwarewa, Imhal banda azaba babu abunda takeji akansu.... Ahankali tasakko da bakinta dai-dai kunnensa tace "please mana yeah, kaida zaka hana kaine kakeyi, kasan yin hakan haramunne dan Allah ka kyaleni please... "Am not your's" "Am for some one yeah please kabari..., tunda tafara magana yadawo cikin hayyacinsa, yad'an sassauta wa nipple's d'in ta ri'kon dayay musu sbd kalamanta sun fara tasiri asassan jikinsa... (Uwar gida amarya kusani alokacinda kuke tare da ogahh, kuna fara sakin masa nishi akunnensa yana d'aukar jikinsa gaba d'aya haka ma sa'kon dad'a d'an kalamai masu sanyi suna saurin isa zuwaga jikinsa kuma su'kara masa 'kaimi sosai)

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40