Skip to content

Chapter 7

Chapter 7

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
Download Book

alhajice awajen, dan yasan shibamai hayaniya bane, yanzunema yakoya dalilin wannan amaryar... Sannan kuma bai ta6a masa irin wannan horn d'in ba Shige gefe yaja yatsaya yana kallon ikon Allah, dan ganinai yayi perking ko motar bata 'karasa tsayawaba yafuta direct part d'in su mom maimuna yanufa.... ******************* Lokacin dayaje d'aukota kuwa yatarar da ita tana part d'in sa tana gyarawa, sannu yay mata sannan yace mata tashirya, tazo suje asibiti, dan zata taimakawa wata taahiryaneee. 'Karasawa tai ta taso suka tafi anan ne ma yake tambayart ina take ajiye key d'in sa daya baya safaya wanda zatana amfani dashii wajen gyara part d'in sa, tace acikin school bag d'ina nake ajiyewa broo... Kidaina ajiyewa anan kinji kina tafiya dashi duk inda zaki, ko kuma kina gamawa kisaka acikin d'an pot din nan na flower dake bakin 'kofar shigowa parloun... "To broo... Cigaba yay da driving har suka isaaa hospital d'in. Lokacin dasuka isa babu kowama tana zaune tana kallon plasma.. Sallama sukai ta amsa da murmurshi akan fuskarta tana kallonsu... Zama yay akan gefen bed d'in yace kitashi ta tayaki kigyara jikin ki, kafun azo a'kara dubaki.... To tace tana nuna masa hannunta da akwai ragiwar ruwa... Nasma ce tagaidata lokacin dayake cire mata ruwan, da murmurshi ta tace "sannu sis yakike" "Lpy qlu.... Tasowa tafarayi tare da tai makon Nasma sannan sukai toilet d'in, dan tun kafin yatafi yasaka aka wanke shi tasss. Bafa nan zatai wankan ba acan part d'in mu zatai ,bro zanyi uzurine.... "Okay, ga 'karamar wayata nan koda zaku kiraniii, idan kuna bu'katar wani abunnn, futa yay yabarsu "Fitsari tayi sannan tafuto ita da Nasma ji takeyi da'kar zata iya tafiyar nan dan gaba d'aya jiri takejiii... Kallon Nasma tai tace sis jiri nakeji bazan iya tafiyaba.. Okay zauna anan bari in d'auko wheelchair saina d'auraki tunda babu nima daga nan saina kaiki... "To, tace tana zama, kujerar tad'auko acikin sif d'in da'akayi tabango, wadda take acikin d'akin, sannan ta tai maka mata tahau tafara turata, saida ta kulle d'akin sannan takoma ta turata har part d'insu..... Direct bathroom takaita ta tai maka mata tacire kayan jikinta yarage daga ita sai ondiss da bra da pant.. Tai maka mata tai ta wanke kanta tasss gashin nan gashi da tsayi gashi da ba'ki sosai... Saida ta wanke matashi tasss tasaka mata turarukan wankin kai masu 'kanshi sannan ta'kara wankewa ta taje matashi tasss... Hands dryer tasaka tana gyara mata gashin kafun tai mata oiling d'in kan da mayuka masu 'kanshi.. Tufke matashi tai atsakiyar kanta da ribbon mai kyau pink color sannan ta nad'e sauran suma tasaka musu ribbon d'in, sosai kyaunta ya'kara futowa... Ruwan wankan tahad'a mata sannan tasaka mata tura rukan wanka tacire mata bra din taja undies dress d'in sama, tana daga bayanta, kwashe kayan tai tace mata kiyi wanka garuwa nan idan kika gama saiki mun magana, idan ruwan bai ishekiba ki 'kara had'a waniii... " To sis kamani. Ajiye kayan tai ta taimaka mata tasakata acikin bath d'in wankan kafun tafuto..... Wanka tai sosai tana gasa jikin ta sosai tacire kayan jikinta sannan tayi wankan sosai. Saida ta tsaftace jikinta hankali, lungu da sa'ko sannan tasake ruwa ta'kara gasa jikinta kafun ta d'an kwanta danta 'karajin d'umin rimuwan.... Jin datai idan ta yanayin duhu² ne yasata tashi ahankali tafuto tazauna akan wata "yar stool sannan ta janyo towel tagoge jikinta tass sannan tami'ke danta futo taji jiri yana shirin yadda ta.... Babu arzi'ki takoma tazauna dan tasan idan bahakaba,zata fad'i. Cikin sanyin muryarta mai dad'in sauraro tafara Kiran Nasma .. Sister Nasma nagama, zanfuto naji jiri nakoma... Dataji shiru saitai tunanin kota koma d'auko mata kayane dan haka bata 'kara kirantaba... Tana zaune taji anbud'e 'kofar. Da sallama abakinta tashigo, tana cewa "Sis kin gama kuwa... "Nagama nakiraki naji shiru... "Oohhh sorry naje d'auko miki kayankine dayaya yakawo d'azu... "Tooo" Turo 'kofar bathroom d'in tai tana cewa "sorry sis... Murmurshinta tai mai burgewa tace babu komai, aina san in kina nan bazaki 'ki zuwa ba... "Nima natashine naji zan fad'i datuni nafutoma... "Laaaaa har yanzu baki dainajin jirin ba... "Ummmm... "Okay bari brother yazoo.., ko kuma Big bro saisu dubaki... Dahaka ta tai maka mata tafuto, zaunar da ita tai akan 1sitter dake palourn sannan ta fara mata shafa...... Saida tagama mata kafin taciro mata sabuwar, Bra, pant, undies da wata doguwar riga maroon calour kafun tace kisaka bari inje in gyara bathroom d'in.. "Toh" Saka kayanta tai, tashirya tsaf kafun ta tattare sauran Kayan dafa zaune... Lokacin da Nasma tafuto tasha mamakin yadda taga tayi kyau sosai... "Kaiii masha Allah kinyi kyau sosai... Yanzu ga abuncinan kici shiga wannan fresh milk d'in sannan kisha maganiii "Tohh "Abuncin tafarayi sosai kafun tagama itama har tayi wankan ta canja kayanta.... Maganin tasha sannan Nasma tagyara gurin tasaka turaruka da room freshener sannan tad'aurata akan well chair suka koma d'akin ta.... Wayar Fawass 'karamar takira yana d'auka tace masa brooo kana kusa kuwa... "Ummm, ina part d'in masu hawan jinine... "Okay idan kagama kazo.. "Lpy dai koo "Eyy, amman bata iya tafiya dakanta, tace tanajin jirine. "What.. !!! "Gani nan zuwa bari inba doctor faruq yacigaba da duba su.... Futowa yay yayo part d'in dasaurin sa.. Direct d'akin yafara shiga da sallama abakinsa yaganta harta fara bacci ma.... Dubata yafarayi nan yagane jinin data zubarne dayawa yasakata takejin jirin... 'D'aukar jininta yay yafuta lamp yashiga yafara gwadawa... Bayan wasu mintuna yaga matsayin jinin nata A+ ne dan haka yaga shima zai iya bata jinin dan haka yakira doctor Tahir yace yazo yad'auki jinin sa, asakawa Imhal dan jininta yayi 'kasa sosai... Babu 6ata lokaci yazo yafara d'aukar jininsa dan asaka mata dasauri, kar asamu wata matsalar tunda akwai buguwa akanta sosai... Jinin yafara d'aukankafun yafuta yabarsa idan yayi saiya cire.. Nasmace ta taho da gudu tana kuka tana cewa Big bro kana ina........... ✍🏻✍🏻✍🏻 _*Keep waiting my fan's..... 🤩*_ _*Mrs Hallsad ce*_ *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 1⃣3⃣⏩1⃣4⃣ ............. "Big bro kana inane...? "Ganinan Nasma lpy..? "Wata aka kawo bata da lpy, kamar ma mutuwa zatai... Futowa yay dasauri daga office d'in yana zuwa wajen wadda aka d'aukota akan gadon yafara dubata. Direct wani d'aki aka shiga da ita aka fara saka mata oxygen

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40