Skip to content

Chapter 28

Chapter 28

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
Download Book

wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*✍🏻Al'kalami yafi Takobi🗡️*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MU🥰💃🏻💃🏻💃🏻🥰 ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ _*EPISODE*_ 5️⃣1️⃣⏩5️⃣2️⃣ _________ya mayar da lips dinsa kan nata yafara sakar mata wasu kisses din yana sakko da hannunsa yana shafa dukkan ilahirin dukiyar fulaninta... Aranta tafara tunanin anya wannan giyar bata fara sakasa haukaba kuwa... Motsi kad'an kiss, kiss baya ko gajiya... Turesa tayi da 'karfinta Amman ko gezau, wani tunanine yazo mata sekam tamun tsilesa akan wuyan sa da 'karfi,zafi yaji sosai wanda yadawo dashi daga duniyar daya Lula.. Sakin bakinta yay yana shafa wajen, aikuwa dasauri ta turesa yafad'a kan bed din, guduwa tai da saurinta tanayin bathroom... Ya juma akwance ahaka, kafun daga baya yad'anji realip kad'an, Da'kar ya iya tattaro sauran 'karfinsa yatashi d'aga murya yay yace "kifuto mutafi, ko kuma idan nashigo kigane baki da wayau... Ai cikin sauri ta futo dan tayi al'kawarin bazata sake masa musu ba, harya kaita gida. Kallonta yay kamar zaiyi magana kuma saiya fasa, juyawa yay yace. "muje...! " Tashi tai tabi bayansa yana gaba yana aikin dannar wayara har suka futo, ta Emergency yabi sanan sukai parking space, sosai wata nurse take aikawa da Imhal harara dan tunda tazo hospital d'in nan ta tsaneta sbd ganin yadda fawasss yake nan nan da ita... Itakam Imhal batamasan tanayiba dan ko akwalar rigarta..... Suna zuwa yafuto da motarsa yabud'e mata gaba, tashiga sannan shima yashiga figar motar yay da gudu yana barin hospital d'in dan jiyake kamar anata kallonta, glass din windows d'in yad'aga dan ma sunada tin tac, yakama hanya, kallonta yay yace "wace super market zaki, cikin sanyin murya tace "kowacce ma muje, harara yabanka mata cikin sauri tace "well care" juya kan motar tasa yay cikin salo wanda har ita saida yaburgeta, yana hawa kan titi yad'auko goggles face d'in sa yasaka yakama hanyar zuwa " well care". Cikin few minutes suka isa wajen security d'insa yahango ta mirror yasha mamaki bayace musu karsu 'kara binsaba, kaiii.... Bai shirin dakatar dasuba banza yay ya'kud'iri aniyar dizgasu wlh... Wayarsa yaji tafara ringing dubawa yay Tahir d'auka yay batare dayace komai ba., Tahir ne yace kana inane, ance ka kwashi mota da gudu kabar Hospital ina fatan dai lpy koo... Wani irin harara yabankawa wayar yana cewa "shikenan ni bani da ikon motsi sai an ce nayi ba dai-daiba shine katuromun wad'an nan mutanen bayan kasan bana sansu.... "Ohhh sorry to, yanzu dai karkai musu wulakanci dan Allah kabarsu suyi aikinsu, kashe wayar yay batare daya basa amsa ba "yaza'ai yatakuramun kuma yayta faman had'ani da Allah wannan aibayi bane.... parking d'insa ya'karasa gyarawa yafuto, itama bud'ewa tai tafuto dan batasan yakama bud'e mata 'kofa agaban mutane, kullewa yaya yakama hannunta sukai ciki, jitai kamar ta nutse dan kunya shikuwa hankali kwance ya ke tafiyarsa har suka shiga ciki, siyayya suka farayi babu abunda take d'auka banda su chocolate da sweet kala² tanata kwasa tana sakawa acikin basket d'in ta... Shima duk ita yakewa siyayyar abun kwalam da ma'kulashe yake siya sai kaya wanda yaga sun burgesa suma yad'auka mata da turaruka masu sanyin 'kanshi, sosai yaza6ar mata goggle face wanda zasuyi mata kyau da kuma wasu dogayen riguma masu matu'kar tsada da kyau kuma marasa nauyi... Saida suka gama tsaf akazo aka kaisu wajen biyan kud'i zama yay akan wata stool yana latsa wayar sa ita kuma tana tsaye agefen gurin, kallonta yay yace ina zuwa, ahankali yadda ba kowane zai iyajin meyace ba, yana tafiya wani guy ne yazo wajen shima da basket d'insa dan ai masa counting d'in kayan ya biya kallonta yay yaga tanata wasa da hannunta, Ahankali yamatsa kusa da ita yafara yi mata magana, "Baby yakike, kallonsa tai tad'auke kai tana kallon gefe, matsawa ya 'karayi yace, yace sweet heart ina magana kinyi shiru, nifa ina sanki da gaske nake miki, matsawa tai gefe tana kallon wani yaro da suka zo dashi wajen, shida maman sane da kuma baban sa zasuyi payment ne suma, yaron ne yaketa kallon ta yana dariya itama murmushin tasakar masa tana kallon sa., guy d'in nan ne yace mata "Bab ina magana shiru nima ki yadda dani nanda kwana nawane zan baki baby kema ki kawo masa shi.... Wani mugun abu taji ya 'kulle mata ma'kogaro... d'agowa tai tana watsa masa harara, matsawa tai gefen kusa da inda fawasss yatashi, tsayawa tai awajen kafun azo kansu , tana matsawa yabita, had'e rai tayi tana shan mur babu alamar wasa akan face d'inta.. Matsawa yay yana murmushin yaudara yace yawwa baby gwara da kika dawo nan kinga masamu ko exchange d'in number ne muyi, wlh ina sanki kuma da gaske nake au........ Wani naushi aka sauke masa abakinsa wanda saida yay sanadiyyar futar ha'koransa guda 3,saida yadaki wall din wajen yafad'i 'kasa gaba d'aya basket d'in hannunsa yatarwatse yafad'i 'kasa jini ya wanke masa gaban rigarsa gata fara ce tasss.... 'Dago kai sukai gaba d'aya mutanen wajen suna kallonsa, rufe bakinta tai da hannunta jikinta yakama kar'karwa sosai wazata gani atsaye Fawasss ne yahad'e rai yana kallonta duk da idansa acikin goggle face yake hakan bazai hana tagane harararta yakeyi toshe bakinta tai idanta yana sakko da wasu hawayen masu zafi, sosai takejin tsoron abunda taga ya aikata, mi'ka mata key d'in motar yay yanuna mata 'kofar futa, dasauri ta amsa tana futa da gudu, tissue yad'auka yana goge jinin hannunsa daya 6ata masa.. Gaba d'aya security d'in wajen suka yo kansa caaaaaa

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40