Skip to content

Chapter 16

Chapter 16

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
Download Book

koresa shida Nasma amman babu hali dan bokansu yace bazai iyaba saidai ta 6ata masa rayuwa ita kuma tamaida ita baiwarta, kuma koda mahaifinta yagani bazai iya magana ba, yaji ma yatsaneta kwata² bayasan kula da ita. To nan suka fara tunanin mezasu sa ayi masa wanda zai lalata masa rayuwa, nan suka yanke shawarar asashi yazama "DAN SHAYE SHAYE 🍾🚬 kawai. Haka kuwa akai dan yafara shaye² kamar hauka babuji babu gani lokacin Nasma tanada shekara 6,Imhal kuma tanada 4, Nasma taita kuka idan yasha yabugu yazo yazube abakin get ko akan titi ko kuma acikin wani kangon ko kuma kwata... Tun bata iya aikiba harta iya, dan tana kula da yayanta. Kuma dama batasan Imhal ba rabonta da ita tun lokacin suna basu 'kara ganin juna ba. Wani lokacin haka zaiyi shaye² nasa yabugu yafad'i awani guri inba na Allah aka samuba haka zai kwana anan ranar dayayi wani shaye² wanda yasakashi yakasa koda tafiya gida yafad'i awani layi to anan Allah yahad'asa da Tahir yad'aukesa yatafi dashi inda yake kwana a inda yake driving, yana kai musu yara makaranta ko kuma yakaisu Unguwa. Saida yakwana sannan yadawo hayyacinsa anan yake tambayarsa wanene shi kuma inane gidansu. Fawass bai 6oye masaba yabashi labarin komai daga rayuwarsa inda Tahir yatausaya masa sosai nan ya nema masa magani sukaje wajen wani baban Mlm allo suka gaya masa komai Anan yake gaya musu asiri akai masa kuma bazai karyeba sai anbar gari dashi.. To nan Fawass yace to su had'a kayansu sukoma china da zama yayi karatunsa acan tunda yanada kud'i sosai dazasu isheshi. Shima Tahir lokacin mahaifiyarsa bata da miji dan baban Tahir yadad'e da rasuwa mahaifiyarsa kuma bata da 'karfi driving yakeyi agidan wani alhaji suna rufawa kansu asiri Ita kuma tana wanke² da Shara awani gida anan kuma take kwana. Dan haka koda yagaya mata tace suje Allah ya karesu yakuma bawa Fawass lpy To kuwa haka akai, suka kama hanya suka tafi ko Abbie da daddy mans basu sani ba. Nasma ce take kuka sbd ita yagaya mata zai tafi. Bayan tafiyar Fawass ne Hjy Hindatu tahaifi yara har 3 Nafisa,khalil, Aisha inda kuma batai sa'ar haihuwa ba "acewarta" dan Nafisat sam bata goyon bayan cusgunawa Nasma datakeyi ita da Khalil.. Aisha kuwa da Kausar suna so dan hardasu akeyi. Sukuwa wani lokacin ma idan bata kulaba tare suke kwana awaje dukda Nasma tana korasu, sukoma ciki, in suka 'ki kuma ta tafi dasu d'akin Fawass sukwana acan. Sosai abun yake mata ciwo dan har asirin FARRA'KU saida tai musu amman kuma abun nasu ma gaba² yakeyi. Koda tagayawa Boka TUMKUM cewa yay saidai tayi hkr . Tace akad'ata itama tabar garin yace za'a iya hakan ammman idan ba tayi saidai ta tafi da yaranta guda biyun dan zasu bita suma, jin hakane yasa ta ajiye makaman ya'kinta akan Nasma inda take gana mata azaba acikin gidan fiye da tunanin mai tunani musamman ma ace Abbie baya nan. **************** Tunda Fawass yatafi kuwa bai dawo ba saida ya kammala degree da master's dinsa a6angaren science inda shima Tahir yayi amman Fawass yarigasa gamawa Sbd Tahir saida yakammala secondary sanan yaci gaba yana SS 2 suka taho. Shikuma FAWASS yana level 200 Dayaje can d'aurawa kawai yay dan takaddunsu duk suna da kyau. Dan haka yafara aiki acan sbd bayasan yakoma batare da Tahir ba , saida yay aikin 3year's sannan Tahir yagama komai.. Lokacinne kuma suka dawo gida suka ishe bala'in........ ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 2⃣9⃣⏩3⃣0⃣ ............. Lokacin ne suka dawo gida suke ishe bala'in daya d'aga musu hankali, domun kuwa Abbie yazama kan tace komai sai hjy Hindatu tace zaiyi, Nasma kuwa bazaka gane taba indai bakasan taba, dan duk wani aikin gidan ita keyinsa sannan kuma ko makaranta saidai taje asace, dan ma kanta yanaja dabazata fahimci komaiba. Inda gidan su daddy mans shima yazama haka dan badan tai makon Allah daya saka Mamah Asabe tadage akan saita zauna agidan nan ba da Imhal bazata ganuba. Lokacin dasuka sau'ka 'kasarmu Nigeria 🇳🇬 sosai hankalin Fawass yatashi dan Nasma yasamu tana bawa flower ruwa inda ya iske Abbie yana wanke wotar Hjy Hindatu, IKILIMA kuma sai zance take ita da wani saurayinta 'Dan minister. Sosai hankalinsa yatashi motar taxi din data saukesu ko kayansu basu gama saukewa ba yay wajen dayaga 'yar 'karamar 'kanwarsa tana bawa flower ruwa, cikin hanzari yajanyota zuwa jikinsa yana yarda five d'in ruwan dayake hannunta. Zaunar da ita yay yace Nasm menene haka yazanga kina bawa flower ruwa, kuka tasaka mai tsuma zuciya tace bro...ther... Dama zaka dawo kullum sainayi zaman jiranka abakin get ko zaka dawo har nai bacci baka dawowa. " Ina masu aikin gidan suke dazasu barki kina aiki...? Kuka ta'kara sakawa tace " Hindatu takore kowa saini kad'ai ce nake aiki sai Abbie dayake wanke mota. "Mota kuma...? Nuna masa tai, cikin tashin hankali yatunkari wajen yana kama hannun mahaifinsa yace "Abbie me nake gani haka.....?? Rungume Fawass yay yace "ina kashiga tsayin wad'an nan shekarun baka nan ko d'uriyar ka ba'aji... " Abbie karatu natafi, sbd bazan iya wannan rayuwar ba, Allah ne yatai makeni tahanyar kawomun Tahir cikin rayuwata wanda shiya ceci rayuwata da yanzu bansan awanne irin hali nakeba...? Murmurshi Abbie yay yace 'kayi hkr yarona kaji, tashi muje in kaika d'akin ka.. Kama hannunsa yay suka tafi zuwa d'akinsa wanda zaka iyabi ta palourn zakuma ka iyabi ta garden, suduka suka tafi harda Nasma da Tahir.. Shiga sukai nan yaga d'akin fess kamar babu wata

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40