Chapter 18
Chapter 18
ake kiransa akan kaya da motocin da yay order su daga America sun 'karaso duka. Cewa yay ai masa settling komai zuwa dare zasuzo su d'auka.. Tafiya sukai gidan suka fara aikin duk dazasuyi suka zuba komai amazauninsa. Masu aiki yasaka aka kawo masa damai gadi damai kulada abuncinsu da kuma masu kula da flowers din gidan. Sosai sukai aiki masu yawa wajejen magriba shida Tahir suka tafi zuwa duba kayan shikuma Abbie yawuce office d'insa na sirri dan duba takaddunsa da kadarorinsa yaga suna nan... Cikin ikon Allah yaga komai yana nan babu abunda aka ta6a daga ciki, dan haka yadawo gidan yana yiwa Allah godiya. Lokacin daya isa ma harsu Fawass sun dawo inda yaga sababbin motoci har guda 10 masu shegen tsada duk babu irinsu anan dan duk 2023 MITSUBISHI EDIPSE CROSS da 2023 MERCEDES MAYBACH GLS CLASS da 2024 MASERATI GRECALE FALGORE ne awajen dakuma wasu kayay yaki wanda ko 6aresu ba'aiba. Shiga ciki yay yana mamaki sosai dan wad'an nan motocin ko'kasar Nigeria babu mai hawan su... Shigowa yay yaga sunata aiki shima yatayasu, saida suka futar dawasu wasu kuma suka bari sai zuwa gobe. Washe gari ma masu aiki ne suka 'karasa aikin gidan shikuma shida Tahir suka futa dan duba mahaifiyarsa sannan kuma suje suga aikin da ake musu na ginin asibitin Fawass da kuma manyan gidajen dayasa agina masa guda 4. Sun sameta cikin 'koshin lpy saidai girma daya 'kara saukar mata, taji dad'in zuwan su sosai tayi murna da farin ciki, inda taita sakawa Fawass albarka abisa abun kirkin dayay mata, shima yana gode mata abisa jahadin dayay nabata Tahir suka tafi dashi dan saboda lpyr sa. Anan ne Fawass yake gaya mata tashiga tayi sallama da masu gidan dan tadaina aiki fa, zata koma gidansu tazauna da Nasma kafun sugama gina nasu nakansu... Bataso hakan ba amman kuma babu yadda ta iya dan Fawass har kuka yayi sannan tayadda tayi kamar yadda yace... Sunyi jimamin ganin yadda Tahir yakoma sannan kuma basuso suka rabu da mahaifiyar saba dan macece mai hkr da juriya, kuma bazaka ta6a ganin fushin taba, komai girman laifin dazakai mata... Haka suka tafi da BABA SAUDE Nan suka fara zaman lpy da kwanciyar hankali inda take kula da Nasma sosai take bata kulawa... Haka rayuwa taci gaba inda su Abbie da Nasma suka gama maganinsu suka koma suka amso wani. Amman duk da haka basu koma gidan ba. **************** Awajen HJY HINDATU kuwa saida tai kwana biyu bata samu wayar bokan taba data hjy maimuna, inda ta yanke shawarar zuwa gidan hjy maimuna dansu san mafuta. Sosai tashiga tashin hankali dan ta tarar da itama tana cikin matsala sbd daddy mans yagane sharrin datakewa Imhal dakuma bita da 'kulli, itama yanzu duniyar tajuya mata baya. Anan suka fara shirya yadda zasuyi dan ganin sun dawo kamar da.. Anan suka shirya IKILIMA DA KAUSAR sukaje amso musu maganin su awajen boka sannan su sanar masa da halin da suke ciki.. Sunsha wahala kafun suka gane wajen inda suna zuwa yasanar dasu cewa gaskiya akwai babban tsaro atare dasu yanzu dan sunada tsari ajikinsu, ta6asu kamar janyo futarsu daga gidan ne. Saidai subari zuwa nan da shekara 3 sannann afara sabon aiki. Saidai aiki d'aya dazai musu shine nanda shekara d'aya Fawass zai koma shaye² sannan kuma Nasma zatana musu wahala amman bada sanin mahaifin taba, dan idan yasani to tabbass sai yayi musu wula'kanci... Amman sai sunyi da gaske kafun su samu maganin yayi aiki. Kuma kud'in aiki 5 million ne Haka suka tsake masa kud'in suka amso maganin suka taho.. Ahanyar sune ta dawowa suka....... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 3⃣3⃣⏩3⃣4⃣ _________Ahanyar sune ta dawowa suka had'u da matsala inda suka 6ata acikin jejin saida suka kwana sannan suka samu hanya. Gashi babu network bare sukira iyayensu ko kuma bokansu. Lokacin dasuka isa gari kuwa anata kiran sallar isha'i inda da'kar da sid'in goshi suka isa gida dan yunwa tagama illata musu rayuwa. Hankalin iyayensu ba'karamun tashi yayiba saida suka dawo suka sanar dasu komai, bayan sunyi magani, abubuwa dai suna nan yadda suke basu canja ba dan haryau babu sassauci. Saidai hjy maimuna tarage samun wula'kanci daga wajen mijinta, yayin da itakam kwata² ma batagan saba bare tayi maganin kozai dawo... *************** Ata wajen su Fawass kuwa aikin dasuka bayar sosai yake tafiya dan ankusa kammala masa asibitin sa mai suna DASHEN ALLAH MEDICINE CHEMIST Wajen gidaje kuwa komai ya kammala saidai yana jiran order dayay ta furniture ta iso kawai. Bayan shekara d'aya kuwa daga Hospital har gidajen su babu wanda ba'a gama ba inda komai yayi fass, zama kawai yarage musu. Wannan gidan kuma da suke ciki Fawass yasiyawa mahaifiyar Tahir shi inda yasaka aka 'kara gyara mata shi duk da babu wani 6aci dayay dan shine wanda yafara zama acikin gidan sabone. Haka rayuwa taci gaba inda duk binciken boka yakasa gano inane inda su Fawass suke da zama. Sukuma tun futar da sukai basu 'kara komawa gidan mahaifin saba. Tsawon shekara uku kenan amman abu shiru kakeji babu labari, inda Hospital d'in Fawass ya'kara bun'kasa sosai kuma Nasma takoma makaranta harta kusa kammala secondry... Sosai rayuwa ta canja musu inda hjy Hindatu kullum tana hanyar company da tasan Abbie yana aiki, amman kullum taje sai ace mata bai zoba kuma office d'insa arufe. Shikuwa Abbie canja company yayi gaba d'aya yadaina zuwa wanda tasani yakoma sabon nasa. Ranar wata Monday Litinin kenan da sassafe sun futo dan zuwa aiki , go slow yari'kesu, anan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40