Chapter 15
Chapter 15
hankalin kowa yadawo kan mommy usaina danta wuce lokacin haihuwar ta amman shiru akeji harta shiga wani taci rabi. Ranar lahadi da yamma haka ta tashi da ciwon mara sosai, haka aka d'unguma zuwa asibiti amman har aka kwana aka hantse bata haihuba.. Inda kuma hankalin kowa yatashi sosai dan babu abunda take cewa saidai tace ayafe mata mutuwa zatai itakam. Mamah Asabe kam itadasu Fawass sunyi kuka harsun gaji.. Damisalin 'karfe 12 na ranar litinin kuwa na'kuda ta tashi sosai lokacin Mama Asabe ce kawai awajenta dan haka tafara yi mata addu'oi tana tofa mata aruwa tana bata tana sha.. Suna cikin wannan hali su Hjy Maimuna da Hindatu sukazo dubata, inda akace karsu shigo amman sukace saisun shiga sunganta zasuyi mata addu'a ne, gakuma magani sunzo mata dashi.. Nan akace saidai subayar abata amman bazasu shigaba, mamah Asabe suka kira suka bawa sukace ta bar bad'a mata zata wanke... Amsa tai tashi ga ciki tana shiga sai ta tarar data kan baby ma yafuto, likitoci suna kanta ana bata tai makon gaggawa. Dan haka tatsaya da maganin bata 'karasaba, tana tan tsaya ta haifi santaleliyar budurwarta fara kyakykyawar gaske. Tana haihuwa tasuma, hakan yasa sukai kanta aka fara bata tai makon gaggawa, saida suka jima kafun suka samo kanta.. Nan aka kimtsata ita da baby'n ta so cute, d'akin hutu aka kaita inda anan su Hjy Maimuna da Hindatu suke tambayar Mama Asabe tasaka mata maganin tace a'a gashinan lokacin danaje nakusa haihuwa harkan baby yafuto... Wani malulun ba'kin ciki sukaji yaturnu'kesu, hakanan suka daure suna hira, basu maganin tai tayi gaba... Nan suka fara tunanin yadda za'a sugayawa Bokan su, Hjy Maimuna ce tafuta takirasa tagaya masa, yace babu damuwa suzuba mata yanzu idan suka samu dama.. Indai sun zuba mata zata 6ata saidai zaisa a ajiye mai kama da ita amatsayin matacciya to anan za'ayi tunanin tamutu, sai aje ayi mata komai nagawa abunneta.. Haka kuwa sukayi, tadawo ciki tana murna shiga tai tarad'awa hjy Hindatu akunne, aikam sai murna dajin dad'i. Mama Asabe nafuta da sukaga mom usaina tafara bacci sai suka zuba mata maganin akanta. Anan sukaga abun al'ajabi 6ata tai 6at sai kuma sukaga wata gawa mai kama da ita sak an yadda ita, akan gadon. Bayan mama Asabe tadawo taduba baby sannan takoma bakin aikinta. Koda likita yazo dubata anan yaga tarasu, nan yake sanar dasu hjy Hindatu da mamah Asabe. Kukan 'karya suka saka sanan suka fara kiran waya suna kiran Alhaji MANSUR DA ABDULLAHI da kuma Ammie Hassana suka sanar mata. Aikuwa cikin tashin hankali suka 'karaso dan duk suna gida anje mayar dawasu kayan ad'auko wasu kuma. Tashin hankali kam sungan shi dan anyi kuka da ba'kin ciki sosai. Haka akayi gida akayi mata wanka aka shirya ta zuwa gidanta nagaskiya. Da yamma kuma iyayen su Usaina da Hassana duk suka 'kara zuwa tunda dama basu tafiba suna 'kauyen JANIKI. Idan kaga su Fawass kuwa bazaka gane suba dan lokaci d'aya suka futa hayyacinsu. Anan iyayen suka zauna har akai bakwai sanann suka koma gida. Bayan mutuwar 'karyar Mommy Usaina da kwana 20 aka fara shirin hidimar tarewar su hjy Hindatu da maimuna. (Tunda bata mutuba Haukatar da ita akai tayi wani garin.) Inda Fawass yazauna wajen mamah Asabe, Farhan kuma yakoma wajen Ammie Hassana, sbd shi jikin nasa yayi tsamari sosai. Da daddare bayan ankawo amare wajen 'karfe 11pm Ammie Hassana taji ana 'kwala mata kira da muryar Abbie, lokacin tana wajen Farhan daya kasa bacci jikinsa yayi tsamari sisosai. Ita tunaninta Abbie ne, batasan wad'an nan makiran bane suka zuba mata maganin da idan ta tsallaka zata 6ace 6at... Dan haka cikin sauri ta taho, Farhan ne yari'ko hannunta yace Ammie jirani muje saina kwana a parloun dan nan banajin dad'in d'akin sam... Kamasa tai yami'ke sukai hanyar fut......... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 2⃣7⃣⏩2⃣8⃣ _________Sukai hanyar futa suna futa suka tsallaka wannan maganin atare wanda daga haka aka nemesu aka rasa har kawo wanan lokacin. Koda gari yawaye sam babu Ammie babu farhan babu kuma labarinsu, sosai hankalin su Abbie yatashi. Buncike aka farayi kota ina da kuma neman ina za'a gansu, ko ina anwatsa hotunan su amman shiru kakeji, babusu babu labarinsu. Saida Fawass da Nasma sukai jinya sosai kafun suka warke.. Abu kamar wasa sai gashi and'auki samada shekara 2 amman ba'a gansuba lokacin Imhal data'karacin sunan mama fateemah da kuma mahaifiyarta tayi wayau mama Asabe ce take kula da ita, ita take bata madara takuma goyata. Awannan lokacin ne kuma yaran mama Asabe suka dawo daga karatunsu lokacin sun gama primary school da secondary school Inda hjy Maimuna tamurje idanta tace bazasu zauna agidan ba daddy mans kuma yagoyi baya inda yace zai d'auki nauyin karatun namijin sani sannan macen kuma tai mata aure zaiyi mata komai na aure.. Haka kuwa akai amman badan taso hakan ba taso itama tayi karatun mai zurfi amman babu yadda ta iya haka ta ha'kura... Akai wa hafsat aure shikuma yasakashi BUK inda yakama masa d'aki a hostel. Awannan lokacinne kuma Fawass yadawo shikad'ai bashi da kowa sai Allah dan daddy mans baya ko ' kaunar ganinsa tunda akai masa sharrin satar kud'in daddy mans daya amso daga banki, kuma ana duba d'akinsa aka gansu yadaina ganinsa da mutunci sam.. Daga 'karshema yakoresa daga gidan sbd aikin asirin dasuka masa, alokacinne yakoma gida tunda dama sun fara zuwa jami'a shida d'an uwansa, dalilin wad'an nan mutawar ne yadakatar dashi inda yanzu kuma yakoma. Lokacin daya koma Hjy Hindatu taso ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40