Chapter 3
Chapter 3
tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ 5️⃣⏹️⏹️6️⃣ .............Mena aikata kuma nidai naga abubuwa suna dawomun kamar amafarki...!? " OMG.... " FAWASS......!!! yafad'a da 'karfi, yana had'e rai, Kallonsa Fawass ya'karayi yana jiran mezaice masa. Jiya Menene yasameka harka shagiya sosai kaje kabuge yarinyar mutane tasuma, ri'ke kansa yay yana tunano abubuwan dasuka faru.... "Yasalammm" yace cikin sanyin murya "mena aikata.....? Tahir gaya masa komai yayi sannan yagaya masa halin da yarinyar take ciki yanzu.... "Ya rahaman...... " "Tashi muje....! " Tashi Tahir yay suka futa, direct d'akin da aka kwantar da yarinyar suka shiga, har lokacin tana bacci bata farkaba, dubata suka 'karayi sannan suka zauna can d'ayan gadon da babu kowa akansa. Tahir ne yakallesa yace meyasaka kasha giya jiya nasan dai ka kwana biyu bakashaba, amman ya akai jiya kasha.... Runtse idansa yay yana tuno abunda yafaru, badan Tahir bane ba dabazai fad'awa kowaba amman babu yadda ya iya zaigaya masa dan shid'in kamar d'an uwa yake agaresa..... Lumshe rikirkitattun idanunsa yay yacije tattausan 💋 lips d'insa na'kasa sanan yace "Jiya da yamma bayan nabar Hospital d'in nan kasan naje gida...? "Ummm" "Sai nai part d'ina batare danaje wajen part d'in hjy Hindatu ba...!!! " Ina shiga nafara rage kayan jikina dan inasan inyi wanka indawo dawuri sbd munyi waya da Dr Mu'azz zaituromun sa'kon Alluran danai oder, to nasan yanayin lokaci kana taka Allah na nasa saina kirasa nace idan bai sameniba yabaka, komai yayi maka bayani inkuma mun had'u shikenan.. "Yace too..! "Ina gamawa nayi bathroom danyin wanka sainaji motsi a bedroom d'ina, naji mamaki sosai dan nasan babu wanda yakeda key d'in part d'ina, koda masu aiki basa dashi dagani sai NASMA itama sbd itace take gyaramun shiyasa, dan haka nagyara zaman towel d'in dayake d'aure a 'kuguna na murd'a handle d'in d'akin nashiga.. "Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un, abunda nafurta kenan ganin IKILIMA da wani 'katon saurayi suna aikata alfasha akan bed d'ina wannan abun yayi matu'kar gigitamun 'kwa'kwalwa, dan haka najuya nafuta, tunda har lokacin basu san nashigoba... Futa nai nazauna akan 1sitter ina runtse idona,na jingina kaina akan kujerar bayan kamar 9m dafutowata sai naji suna 'kyal'kyala dariya suna fad'in komai yayi dai² suna tafawa..... Jinai tace "Gobema kadawo kaji, wannan shasha Shan d'an shaye²ⁿ bazai gane anshigoba zan gyara masa komai kafun nafuta, kaga mun huta da zuwa hotel ma nan ya ishemu kohhh...!!!! "Kwarai kuwa tunda tsawon 3week’s kenan muna zuwa ba'a ta6a kama muba kinga kud'ina ma yahuta nakama d'akin da nake kullum a hotel....!!!! "Aikam baby saikana bani kud'in kooooo.....? Hakane kam yanzuma zan yimiki transfer d'insu dan kin cancanci hakan harma fiye da hakan....... Dariya suka saka suna shewa, hakan yasani jin zafin abunda naji tana fad'a, kenan wannan bashine nafarkoba, sannan kuma nine shasha shan d'an shaye².... Tashi nai nabanka d'akin rai a6ace, abun takaicin har lokacin, ita bata saka kayaba, amman shi yasaka komai nasa kamar basuyi komai ba....!! Duka nafara kai masa saiya kauce, na'kara kai masa duka sai taja towel ta d'aura, tanayo inda muke tsakiya tashiga tana fad'in wlh ka'kara dukan sa saina d'au *MATAKI* ...!!! Kallon tanai cikin mamaki nace " *MATAKI KUMA..!!?* Tabbass ko kana tunanin bazan iyaba...!! "Matakin me zaki d'auka dan ina dukan wanan d'an iskan shine zaki d'auki mataki, to bisimillah... Hhhh tasa dariya tana fad'in d'an iskaaaa... Kace fa..... Aigwara shi kaida kahad'a biyu ga bin matan banza ga shaye sheyen d....... Ban bari ta 'karasaba cikin zafin nama, wlh bansan lokacin dana d'auketa damariba... Fad'uwa tai, sai ta tashi tace wlh zakai nadamar wanan marin dakai mun... Kiran kwarton nata tai tabud'e sirrin tacciyar 'kofata tacikin d'akin tace yagudu.... Nikam mamaki nakeji dan bansan ya akai tasan da wanan 'kofar ba... Ina cikin wanannmamakin ma yasa banje nabisuba..... Ina tsaya dan jiran tadawo sama da minti 10 amman shiru zama nai abakin kujerar dressing mirror na inajiran dawowarta...! Dan nai alkawarin dukan ta yau sosai, koda hakan zaisa Hjy Hindatu tazageni. "Dan basau d'aya ba, basau biyu ba, ansha zuwa ana gayamun Ikilima nabin maza, idan nagayawa Hjy bata yadda saitace naiwa 'yarta sharri. Ko kuma idan naje gayawa Abbie tace yau ma ansha an bugune za'aiwa "yata sharrin da'aka saba, tunda tafad'a maka 'karya ko.... Muna fiki kawai, wlh Alhaji 'karya yakeyi, haka zata 'karyatani agabansa, shima Abbie saiya yadda yace ba'a yadda dazancen d'an shaye².... Wanan shine kalaminta da zarar nafad'i wata kalma akan yaranta... Kuma Abbie ya yadda... Ina cikin tunanin nan sai naji ana nocking sosai da 'karfin gaske, yadda kasan za'a ciremun 'kofar parloun, futa nai dasauri ko itace tadawo tanan, amman sai naga Abbie da Hjy Hindatu ina bud'ewa, ganin fuskar Abbie babu annuri shida Hjy Hindatu yasani shiga cikin kokonto..... 'Daukeni da mari Abbie yafarayi yana cewa tana ina....!!!!!!! Tana inaaaaa nace maka.....!!!!!! "Janyomun kwalata Hjy Hindatu tai tace dan ubanka ina "yata take, ina fatan baka keta mata haddiba dai kooo........????? "Haddi kuma.......? "Au tambaya kake, kajimun mara kunyar 'karya, shegen yaro, d'an shaye² kawai......!!! Wani abu naji yadakarmin 'kirji sosai nad'ago idanuna dan tambayar wasuke nema, amman banyi auneba naji wani saukar Marin, dafe wajen nai ina sake d'ago kaina danyin mgn.. Wani saukar marin na'karaji, kafun nayi wani motsi naji wani..... Ba magana nake makaba Fawass ina Ikilima take dan uwarka.... "Tunda bata baka tarbiyyaba shine zaka 'ketara 'kanwarka ubanku d'aya da ita... "Kenan bayan shaye² harda zina ka had'a, kai fasi'kine dama, ina ganin wanann 'kaddarace Allah yajarrabeni da ita na fara shaye²ⁿ nan naka ashe kace harda zinama zaka fara.. wa'iyazubillahi Abunda nafurta kenan.....!! Au kajimun d'an iskan yaro Alhaji mune shed'anun kenan ina kakaita nacee......!!! Kuka Abbie yasaka yana 'kara shararamun mari yace ina kakaimun yarinyata..... Bari inje induba tunda nagakai bazaka ganeba danba kaine kad'auki cikin nataba tsawon wata 9 dazafi da sanyi da damuna duk ban gajiyaba, nai mata tarbiyya tsawon shekara 22 amman yanzu ka kasa magana ma wanan d'an iskan d'an shaye²ⁿ yanuna maka Ina yasa ta tunda yayi mata fyaden, da Nasma ce ai bazaka bisa ahankaliba amman dayake "yatace shiyasa kakebinsa sannu sannu... Shiga tafarayi tana dubata, d'akina tashiga shikuma yajawoni yayi wajen d'akin dani yana kaimun naushi yana cewa ita take....!! Har bakina yafara futar da jini amman nakasa koda motsine dan nakasa gane kan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40