Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

tanatayi, kallonta yay yace "haba gimbiyata kiyi hkr mana kinsan dai inasanki, bakiga wannan ha'koran da saurayinki yaciremunbama har naje angyaramun sbd inasan kine fa dan inasan burgeki sosai, kowacce kalar soyayya kikeso na iyatafa ingaya miki... Banza tai masa tana cigaba da kukanta, dawowa yay kan kujerar datake zaune, hannunsa yaska yana janyota jikinsa, gaba d'aya tafad'o kansa yarungumeta da 'karfi yace "inasankifa baby na... Sosai suke kiciniya dashi tanasan kwace jikinta, amman Sam ya'ki bata dama... Wata dubarace ta fad'o mata aikuwa ta galla masa cizo ahannun, aikam cikin sauri yasaketa, yana sakin 'kara... "Ochhh haba baby meyasa zaki cijeni... Kallonsa tai bayan ta tashi daga gurin tace"kamanta Marin da wanda yake da mallakina yayi maka a "well care " nace kamantane, mari d'aya yayi maka saida ha'koranka 3 kusa futa, akan kayimun magana to ka kwatanta da idan yaganka ka ri'keni kamar haka kasan rayuwarka zai d'auka gaba d'aya.... Juyawa tai tashiga d'aki da gudu tana sakin kuka. Bunta yay da gudu d'akin, yana shiga yankulle 'kofar, baya -baya tafarayi tanasan guduwa, saida ya 'kuleta da "wall sannan yace mara cikin kakkausar murya mai ban tsoro wadda batasan yanada itaba" daga yau karki 'kara danganta kanki da wancan d'an shaye shayen dan bazaki ta6a zama mallakinsaba, sbd ked'in tawace nikad'ai kuma babu wanda zai mallakeki idan baniba... Idan kikaga wani ya mallakeki bayan ni toki tabbatar da cewa babu numfashinane aduniyar nan..... Fuzgota yay tafad'o jikinsa yace "ina fatan kin fahimta, shafa jikinta yafarayi yace" wannan duka mallakinane banakiba, kuma ba nasaba, daga yaune, gobe iyanzu kin zama tawa... Zanyi yadda naga dama dake.... Ana d'aurawa zan d'aukeki inyi ajiya acikin wannan gurin, yana shafa mararta,zan zuba miki yaranda kike kallon a "well care " dan cika miki burinki... Sai naga tayadda zaki zama mallakinsaba, banda 'ko'karin 'kwatar kanta babu abunda takeyi amman takasa... Kuka kawai takeyi tana auna masa zagi amman ko ajikinsa. Sakinta yay tafad'a kan bed d'in yabita yadanne yana cire mata hijab d'in jikinta...... *_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ€’Aβ€’U* *🌹OMH teemerh🌹* *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»* *AND* *😭SANADII...!!!😭* πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME πŸ“²*_ _*0913 353 9185*_ πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“²TypingπŸ“²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ _*Free page ya'kare yau...*_ _*#300 ne kachal babu tsada.*_ *Episode* 6⃣9⃣⏩7⃣0⃣ *_Masha Allah my fan'sπŸ€—*_ *_Yau dai free page ya'kare_* _*Dama kamar yadda nai muku Al'kawarin S1 is free S2 is paid to nacika muku Al'kawarin ku dan yau mungama da S1 saura S2*_ _*Gamai bu'katar cigaba da karatun wannan book na "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 saiya tun tu6i wannan number 08032762588 -- 08162889618*_ _*Ko kuma yabiya ta wannan hanyar πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_ ```Acc 0110015052``` _*SADIYA ABDULLAHI UMAR*_ _*ECOBANK*_ _*SHAIDAR BUYS TA NAN*_ ```08032762588``` _*Ko Katin MTN na #400*_ _*Ta wannan number 08032762588--08162889618- SHAIDAR BIYAMA TANAN*_ _*Zanga masoyan wannan bookπŸ˜‚ nawa*_ ___________Jifata kan bed yayi yana cire mata hijab d'in jikinta kallon 'kirjinta yay yana sud'e baki, yace wannan duka zasu zama mallakina daga gobe... Sannan bazaki 'kara ganin kowaba dan barin 'kasar zanyi dake... Kisani ketawace kuma bazan ta6a rabuwa dakeba... Wasu hawayene suka sakko mata tana sakin kuka mai ta6a zuciya, kallonsa tai tace kasani bazan ta6a sarewaba, "yeah Fawasss shine wanda nakeso kuma zan aura, kai ban ta6ajin ina masifar san saba kuma bazan iya rabuwa dashiba sai yau, kazuba ido kai kallo, yadda zan zama mallakinsa, kuma inyi maka nisan dabazaka ta6a koda kallon inda inuwata take ba.... Wata dariyar sha'kiyanci yasaki yana tafa hannunsa, yace "idan har kin isa kiyi abunda kika fad'a d'in, amman kisani idan har haka ta faru to saidai idan babu numfashi agangar jikina dan saina maidake mallakina kisa ido kiyi kallon abunda zan aikata miki, nanda 24h, keee baima kai hakaba nanda 12h ma ina tunanin zaki zama mallakina...! " "Idan kuma kina musu to muzuba muganiiiii.....! " "Nidake wa zaiyi Nassara.....! " "Hmmmm, murmushin gefen baki tai tace "Nassara tamuce nida mijina....! " "Kasani kaiba akan dai-dai kakeba, kuma akwai kudurinka na aurena, amman kasani yayah wankakkiyar zuciya garesa kuma kudurinsa na alherine, kaga kuwa Allah yana tare da mu..... "Mijina bazai ta6a fad'uwaba........ Wasu mugayen kallo yasauke mata yana sakin huci kamar tsohon kumurci, ba'ki wanda bashi da imani, yace cikin muryarsa wadda batasan yana da iyaba.... Matsota yay sosai sannan yafara furta "Daga yau idan kika 'kara danganta kanki da wannan shaid'anin d'an shaye shayen wlh saina fasa miki baki, yanzuma kinci arzi'kin rashin sanin banasone.... "Amman daga yanzu kirubuta ki ajiye "Idan kika 'kara danganta kanki dashi saina ru6ar miki da bakin ki....!" "Kuma idan kikaga ban mallakekiba wlh saidai idan bana numfashine.....! " Tunkud'esa tai tana tashi dasauri tashige bathroom tace "aikuwa kasani zaka daina numfashin ne kwanan nan.....! " "Dan kuwa niba taka bace "sannan kuma yanzu nafara had'a kaina dashi dan kuwa shine mahad'in rayuwata...!". "Hmmm bari ma in tambayeka kata6a ganin inda gangar jikin ta rayu babu ruhi atare da ita... "To kasani shi ruhi nane haka nima ruhin sace, babu yadda za'ai d'aya yarayu babu d'aya..... Dasauri yatunkari bathroom d'in danya tura 'kofar da bata 'karasa rufewaba ta tsaya tana masa magana... "Ai cikin sauri ta 'karasa kullewa tana saka key taciki...! " Dukan 'kofar yay yace "kibud'e mana, idan kin cika ke mai bakin rashin kunyace... Banza tai masa tamatsa ciki tana kama 'kugu...., kamar yana kallonta.... Dukan 'kofar ya'karayi amman yaji shiru ta'ki bud'ewa, samun waje yay yazauna yana jiran ta futo, amman yaji shiru, saida ya kwashe sama da 20m amman yaji shiru bata futoba... Itakam taji nmbai futaba dan haka

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40