Chapter 32
Chapter 32
in kaiki.... Zaro ido tai tana kallonsa, saikuma ta sadda kanta 'kasa sbd wani kashe mata ido d'aya dayay yana d'age mata gira guda d'aya.... Murmushi yay yace to bari in bud'e miki 'kofar muje in rakaki, sbd bansan komai yasameki, kauda kai tai tafara 'ko'karin bud'e 'kofa jinta tai akulke, kallonsa tai da alamar tambaya atare da ita, dariya yay yace ban bud'e kiba ai, babu wani d'an Hot kiss ko hug na Allah ya kiyaye... Kauda kanta tai tana takurewa awaje d'aya, jitai yace "shikenan bari in ha'kura watarana basai na tambaya ba nasan za'amun... Bud'ewa yay yafuto sannan yazagaya ta6angarenta yabud'e mata, futowa tai da ledar wayarsu ahannu tana zumud'in yin gaba.. Jitai yari'ko hannunta, kallonsa tai tana shirin kwacewa, kallonsa tai ido cike da kwallah tamm, tace agidafa muke yeah kuma kaga duk masu aiki sunata sintiri a compound din gidan.. Shagwa6e fuska yayi shima kamar wani 'karamun yato mai shirin yin kuka yace tosaiki tafi kibarni nikuma da wa zan tafi, cikin hika irin tamu tamata itama tai kwaikwayon sa tace "To da dawa kake tafiya yeah, kallonta yay yace "baby u need to kill me kooooo....? " Ware idanunta tai tace "what....? " "Yessss" yace yana d'age mata gira... " Kauda kanta tai tana kallon wajen, cikin salon shagwa6a tace "please yeah kasakar mun hannu na kaji...! " "Kollonta yay da narkakkun idanunsa yana cewa "Okay look...! " Waigowa tai tanasan ganin menene, babu zato bare tsammani taji yafuncikota tafad'o kan tattausan chest d'insa, bakinsa yakai setin...... Ayi hkr fa wannan bani da lpy wlh jiya by now ina Hospital, I need your prayers π π π π please π my fan's *_πΎ"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ’Aβ’U* *πΉOMH teemerhπΉ* *βπ»MARUBUCIYARβπ»* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *πΎ"DAN SHAYE SHAYEπΎNE* *AND* *ππ»AM 16 YEARS OLD ππ»* *AND* *πSANADII...!!!π* ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*π₯³ π₯³π₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME π²*_ _*0913 353 9185*_ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARππ»ππ»ππ»*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*βπ»Al'kalami yafi Takobiπ‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπ₯°ππ»ππ»ππ»π₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*π°π»ββ *INA UWAR GIDA* π§π» *INA "YAN MATA*ππ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* πΉπΉ ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* π₯°π *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*π€π€ *Mrs Hallsad ce*π€©π€© *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NEπΎ dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh π₯°ππ₯°: _*π²Typingπ²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ Free page yakusa 'karewa... #300 ne kachal babu tsada. *Episode* 5β£9β£β©6β£0β£ _______Tafad'o kan tattausan beautiful chest d'in sa, bakinsa yakai saitin kunnenta yace mana "watarn nima zakice injiraki mutafi bazan jirakibaaa, kiss yasauke mata akan kunneta har zuwa kan boob's d'inta dasuke cikin riga... Kuka tasaka masa hakan ne yasaka yadaina abunda yakeyi, yace "is okay baby na... " Shiru tai tana jan zuciya, kallonta yay da jajayen idanunsa yace "sorry mana baby naaa... " Turo baki tai tana san sauka daka kan cinyarsa, cikin muryar sa mai taushi yace mata"please mana baby na sorry bazan 'karaba... " Kallonsa tai tace "promise...? " Shiru yay yana kallon d'an 'karamun bakin ta can kuma yanumfasa yace "yes.... " Daga haka bai 'kara magana ba... Sauka tai tana bud'e 'kofar ta futa, jiyay gabansa yafad'i, addu'a yafara karantowa acikin ransa jan zuciya yay sannan yasauka daga cikin motar, ahankali yanufi part d'in sa nada kallon wajen yay yaga babu ko kyallinta, murmushi yasakarwa wajen sannan yafasa yin part d'in yakira su iro mai bawa flowers ruwa yace "suzo sukwashe kayan da sukai shopping... Kwashe kayan sukai tass suka kai mata ciki, suna dawowa yabisu da 20kΒ² sannan shima yay part d'in, lokacin daya shiga ita da Nasma sun tasa waya agaba sai dannawa suke suna santi, kallonsu yay yace "Aiki yasameku...! "Yana ta6e baki, zama yay akan 1 sitter, Mama Asabe ce tafuto daga kitchen d'auke da try ahannunta tace "sannu da zuwa..! " ya aiki..? " Murmushi yay mai kyau yakalleta yace "Mama Ina wuni... Amsawa tai tace ya Aiki....? "Aiki alhmdllh wlh mama....! " "Masha Allah, munga abun arzi'ki Allah yasaka da alkhairi Allah ya'kara bud'i yasa afi haka..! " Murmushi yay yace "Amen yarabb....! Tafiya tai tana cewa "Bisimillah fa ga abunci nan kaci...! "Kai wlh mama naci abunci nikam...! "Haba aiba tayi muka maka ba "kaci man...! Nafisat ce tazo kusa dashi tace "Uncle kaci mana akwai dad'i fa... Murmushi yay yace" To bani inci..! Cikin hanzari ta janyo plate da cokali tafara serving d'in sa, wani lafiyayyen tuwon shinkafane miyar zogale, yaji kifi, sai 'kanshin man shanu yakeyi, zuba masa tai ta zubo masa sobo sai 'kanshi yakeyi, baiyi niyyar cin abunci ba amman jin yadda yake 'kanshin nan yasakashi, yafaraci, cikin natsuwa yanayin loma d'aya yaji wani dad'i sosai, lumshe ido yay yacigaba dacin abunci, sosai yaci abuncin, saida yagama yasha sobon sannan yashafa kan Nafisat yace "thank You my dear....! " Yakamata inbaki tukwaici wlh, dan kin samu ladana... Murmushi tai tana cewa"Aunty Nasma ce tai itada Mama Asabe... Tashi yay yace "Zo muje inbaki wani abu.... Kama hannun sa takama suka futa, wajen parking space suka nufa, yana zuwa yabud'e motarsa wata yar Bag yad'auko yabata yace maza kije kogani... Tana tafiya tanata tsalle, da murna kallonta yay yayi murmushin, khalille yataho shida Kausar zata kaisa islamiyya, da gudu yayo gurin Fawasss yana cewa "oyoyo Uncle oyoyo Uncle.... " Tsalle yay yad'aukesa yana murmushi, kallonsa yaron yaya yace Uncle please ina kaga Aunty na.....? Yana shagwa6e fuska kamar zaiyi kuka, kallonsa yay yace "wace Auntyn ka....? " Aunty Imhal mom tace wai tamutu, nikuma ban yaddaba Uncle, hawayene suka sakko masa daga kan fuskarsa... Kallonsa yay damamaki yace "Ta mutu kuma.....? " "Yessss, "Haka mom tace...? Bata mutuba bari in saukeka yanzunnan nakaita part d'ina nada kashiga zakaganta..... Wani kiss yasakar masa akan kumatunsa, yana sakkowa da sauri yace "Thank You Uncle.....! " Murmushi yay yana jin gina da motarsa, sai kuma maganar yaron tad'aure masa kai.... Tashi yay daga jin ginar dayay daga jikin motar yashiga motar sa, tadata yay yana kallon hanyar part d'in sa yana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40