Skip to content

Chapter 22

Chapter 22

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
Download Book

🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME 📲*_ _*0913 353 9185*_ 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *Episode* 4⃣1⃣⏩4⃣2⃣ ___________Gaskiya bazai yuyuba tayaya za'ace sai nanda kwana 6 za'a sallameta wannan aibai kamataba, tunda taji sau'ki kawai mutafi, itada taketa bacci tunda mukazo. Gaskiya kasan nayi, idan ba hakaba bazan 'kara zama gidan kaba, tana juyawa zata tafi. Ru'kota yay dasauri yace baza'ai hakaba karki damu bari shi fawass d'in yafuto ince asallame mu yanzu saimu tafi gida. Gaskiya hakan dai yafi dan bazan iya wannan rayuwar zuwa asibitin ba inta zuwa dubata.. Karki damu ai yanzu zamu tafi, juyawa yay yashiga cikin d'akin da Imhal d'in take zaune, Yana shiga yaga su fawass d'in basa nan, Kallon gadon yay yaga su Imhal Suna bacci itada Nafisa dan haka yajuya yayi office d'in su fawass din dasauri. Yana shigo KO sallama babu yace fawass ai munyi nafasati wlh. Nafasati kuma tame daddy. Yanzu, zaka sallame mu mutafi dan wannan zaman bazan iya shiba, wanda nayi ma abaya ya isa Allah ya amfana. Kallonsa fawass yay cikin mamaki yace, "Amman daddy yanzufa mukai magana dakai kace "To Allah yakaimu " yanzu kuma yazaka canja shawara. Kodai wani abun nai maka ne ban sani baby..? Aaaaaaa lalle kacika d'an nan ina magana kana jayayya dani sbd ka haifu ko to wlh bari kaji muddan kaci gaba da wannan sha shancin sainasa akama ka yanzunnan maza rubuta takaddar sallama kaban kafun ranka ya6aci. Cikin mamaki da sanyin jiki Fawass yarubuta takaddar kamar yadda yabu'kata yami'ka masa yace " kayi ha'kuri daddy " Washe baki yay yace aikarka damu komai yawuce mun tafi... Tashi yay cike da damuwar abunda yafaru yarufa masa baya sukaje har d'akin dasu Imhal suke. Har lokacin bacci takeyi Ahankali fawasss yakalli daddy man's yace "daddy bacci sukeyi ko zaka bari zuwa safe saina kawosu....? "To shikenan ka kawosu da safen mu mun tafi, wani farin ciki yaji yaziyar cesa har cikin ransa yace "Nagode daddy " Wata uwar harara Hjy Maimuna ta banka masa sbd bataso hakan tafaruba taso sukoma gida gaba d'aya, da adaren nan bazatabar Imhal ta runtsaba. Tafiya sukai Daddy man's ne yaga Kausar bata da niyyar tashi yace "Yar Albarka tashi mutafi mana kinji... Cikin shagwa6ar (da ko kyau batai mata ba) tace nidai banasan tafiya inasan inyiwa masoyina magana ne kafun mutafi... Zare ido daddy man's yay yace masoyi kuma... Itakam Hjy Maimuna mai shirin futa daga d'akin saida taci wani uban birki tawaigo da sauri tace....... Free page yakusa 'karewa.... Kihanzarta dan biya kema ayi dake #300 kachal babu tsada... A S1 ne zakuji yadda zata kaya. Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2,dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema. Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal. wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke.. Da SANADI...!!!! wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1 AMMAN BAZAI SAMU S2 IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA... *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏* *3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻‍♂️* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻* *AND* *😭SANADII...!!!😭* *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 4⃣3⃣⏩4⃣4⃣ __________Taci wani uban burki tajuyo tace dan ubanki waye masoyin naki. Cikin 'kun'kuni tace "Fawassss mana. Ai Hjy Maimuna batasan lokacin data d'auke Kausar da mariba. Kafun ta d'ago ta'kara d'auketa da mari, tace kemahaukaciyar inace dazaki auri wannan mahaukacin d'an shaye shayen Wanda baisan ciwon kansaba bare nawani... Tashi kiwuce muje. Shikuwa Fawassss datace shine masoyinta mutuwar tsaye yay, yana shirin kasa mata warning kuma Hjy Maimuna tafara masa d'ibar Albarka. Sunkuyar da kansa 'kasa yay baice musu komai ba har suka futa daga cikin d'akin shima daddy man's bayan su yabi yana cewa "Banda rashin hankali irin naki, mezakiyi da wannan mutumun haka kawai yaje yakasheki, dan idan sukai shaye² nasu basa gane komai, saidai abunda giyar tagaya musu. Kaimadai kagani badani za'ai wannan sakainar kashin ba. Itakam Kausar banda tsiyayar hawaye babu abunda takeyi dan ankatse mata hanzari, jin san Fawassss take kamar ranta, shaff tamanta da wani d'an minister. Haka suka shiga mota daddy man's yaja musu suka tafi. Koda suka koma gida jiyay bazai iya ha'kuraba matu'kar bai had'a shimfid'a da Hjy Maimuna ba dan haka kwanan shashancin dasukai kenan (dan ma da auren su). ************* A Hospital kuwa Fawassss ransa inyayi dubu ya 6aci dan haka yasaci jiki yatafi wajen dayay parking motarsa akusa da garden d'in wajen, cikin motarsa yashiga yad'auko whisky, Heiniken, Guilder, yakoma baya yazauna yafara shan giyar, menene aibuna daza'ana gayamun magana haka, indai hakane zan cigaba da shaye shaye na kuma bazan dainaba. Atake yashanye WHISKY yad'auko HEINIKEN yafara sha, alokacin yafuta hayyacin sa sosai komai baya iya ganewa. Tahir ne yashiga office yanasan masa magana akan kayan da aka kawo wanda sukai Oder su daga America yaga bayanan dan haka yad'auki wayarsa dan yay making call, number sa yayi dialing, Amman sai yaji 'karar ta akusa dashi dubawa yafarayi yaga d'ayar ma tana wajen, sosai yashiga ko Konto, Amman sai yay tunanin ko yana toilet ne dan haka yajira nawasu minutes yaji shiru bai futoba, dan haka yafara dubashi cikin office d'in yaga bayanan, dubawa yayi cikin part d'in su na sirri yaga bayanan direct d'akin su Imhal yaje nan ma bayanan suna

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40