Chapter 13
Chapter 13
ga cewa zasu koma kamar wanda ake tsikarinsu,hakan yasa itama Ammie bata gayyatarsu... Ranar wata lahadi wadda bazasu ta6a mantawa da ita ba ranar ne daddy mans yazowa da Abbie zancen yakamata sufara siyasa fa dan yana ganin kamar akwai nasara acikin ta.. Nan Abbie yace sam shibaya ra'ayinta kuma bazaiyi ba.. Nan yanunawa d'an uwansa rashin dacewar hakan inda shikuma yaga hakan da d'an uwansa yafad'a kamar bai kyau taba, dan komai tare sukeyi.. Hakan ne yasaka daddy mans yin fishi yace shidai zaiyi siyasa,nan Abbie yace Allah yatai maka. Abu kamar wasa daddy mans yafara harkar siyasa inda tashin farko yay nasara yasamu kujerar Gwamna wanda hakan ba'karamun furgita 'yan siyasa yayiba ganin wani mutum da baisan komai ba asiyasa yazo yabugesu yafara da Gwamna. Anan ne da'kar aka shawo kan Abbie yayi masa matai makin Gwamna. Anan ne kuma aikin ALHAJI MUNNIR ya'kare dan dama so suke ajawosu zuwa siyasa zance ya'kare.. Abunda yasa kuwa sukesan ajawosu zuwa siyasa shine, Bokansu TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA yace bazai iya yimusu asirin komai ba sai sun fara siyasa anan ne za'a samu nasara akansu.... Yau tun sassafe suka kama hanyar INAIMA dan zuwa wajen Boka........ ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 2⃣3⃣⏩2⃣4⃣ _______Anan ne suka kama hanyar zuwa wajen boka TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA. , Inda suka run'ka 'ketare jejuka da duwatsu da tsauni suna nausawa cikin duhun dajin dayake inda suka shiga wani 'kurmusun jeji wanda babu komai sai bushiyoyi da kukan namun dawa... Babu ko tsoro haka suka kutsakai suka run'ka shiga abakin titi sukai perking sannan suka d'auki hanyar hawa wani tsauni wanda sukai tafiya mai nisa kafun suka shiga cikin wani 'katon kogon wanda ta ramin kogon bishiya zaka shiga kogon dutsen... Wani mutum tahango jibgege wanda daka gansa zakaji tsoro dan saikai zaton wani tsohon gwag gon birine. Ga girma ga tsayi gashi ba'ki'k 'kirin dashi babu kyaun gani. Nan suka zube agabansa suna kwasar gaisuwa wani ganye ya yarfa musu sannan yabasu umarnin tashi. Zama sukai suka fara labarta masa aikin da sukai wanda yace suje sukamo masa 'kuda guda 200 da 'kadan gare 100 da ba'ka'ken mage guda 50 dan ja6a guda 25 da alade guda 15 duk abunda yace musu sun kawo masa.. Turawa yay aka d'auko abayan motarsu sannan aka fara musu aiki. Ana cikin yin aikin yace yaya kukesan ayi muku dasu.. Hjy Maimuna ce tafara magana tace munasan akashe matansu sanna kuma su auremu.. Kallon su yay yace dukkan su bazamu iya kashe suba saidai akashe d'aya ahaukata d'aya.. To shikenan babu matsala ayi koma menene.. Nan aka basu magani akace wannan suzubawa Hassana abakin 'kofa to tana futowa bazata sake komawa cikin gidan nan ba saidai tayita rayuwarta acikin hauka awata 'kasar.. Wanann kuma abarbad'a wa usaina akanta idan tafara na'kuda to tana haihuwa zata mutu... Amsa sukai suna godeeya sannan yabasu wani yace wannan kuna kuzuba wa mazan acikin abunshansu to zasu aureku indai sunsha kuma bazasu sake zancen matan suba zasu manta dasu.. Sannan kuma zasu soku kamar su mutu.. Amman idan aka samu matsa d'aya yasa d'aya baishaba to saidai d'aya dayasha yashawo kan d'ayan ya auri wadda nata baishaba... In aka samu wannan matsalar ku kirani da wuri kafun lokaci ya'kure zanyi aikin dazai soki, amman idan lokaci ya'kure bazai sokiba kuma zai tsane ki.... Godeeyah suka run'ka yi masa sannan suka cake masa kud'in aikin sa suka futo... Kama hanyar garin kano sukai cikin sauri sannan suka wuce zuwa gidansu nabariki suka zauna sai wajen magrib suka isa dan haka wanka sukai suka kwanta... Washe gari da safe aka fara aiki kamar yadda aka gaya musu nan Abbie yasha magani inda kuma daddy mans baisha ba... To nan abu kamar wasa Abbie yafarasan hjy Hindatu babu 'ka'k'kautawa komai na zancensa yakoma nata inda ita kuma taji dad'i kamar ba gobe.... Inda kuka hjy maimuna daddy mans baisha wannan maganin ba, haka takira boka tagaya masa, yace karta damu zaiyi aiki akansa. Haka su Abbie suka fara soyewa da Hjy Hindatu inda yakoma bata duk wata kulawa, sannan yarage kulada Ammie, hakan bai ta6a damun taba saidai takanyi addu'a inda alkhairi Allah yatabbatar in babu Allah yako mata sauyi... Kullum abu gaba² yakeyi hakan yabata tabbacin wata'kil akwai rabone atsakaninsu... Dan haka tami'kawa Allah dukkan lanuranta Tacigaba da addu'a sosai.. Akwana atashi babu wahala wajen Allah inda aka tsaida ranar bikin Abbie da hjy Hindatu wanda hakan ba 'karamun dadi yasata tajiba.. Inda da'kar da sud'in goshi aka shawo kan Daddy mans danya auri Hjy Maimuna, wanda badan d'an uwansa daya dageba dabazai auretaba. Nan aka saka musu rana sudukansu sati 3, babu 'ka'k'kautawa aka fara shirin biki. Sosai Hjy Maimuna da Hindatu suke shirin shiga wanan katafaren family mai albarka wanda yake da tarin farin ciki acikinsa, inda suke burin ruguza musu rayuwarsu da kuma farin cikin su.. MENENE ASALIN SU HJY MAIMUNA DA HJY HINDATU...? Hjy Maimuna da Hindatu "ya"yan wani babban malamine wanda yake acikin 'kauyen GAJIII yanada tsangayar makarantar allo, inda yake koyar da almajirai sama da 150. Mutum ne namutane kuma wanda yasan darajar "yan Adam, mutum ne da Allah yay masa arzi'kin ilimi da kuna yara yanada samari guda 8 dukkan su suna koyarwa ne a'kar'kashinsa inda yakeda mata guda biyu maimuna da Hindatu, sosai yake dagewa wajen ganin yabasu tarbiyya da kuma kulawa. Matansa biyu d'aya bata ta6a haihuwaba d'ayar ita takeda wannan yaran har 10 sosai take bawa yaranta tarbiya amman kuma maimuna da Hindatu sam basajin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40