Chapter 24
Chapter 24
nakira bro... Tahir yazo ya'kara dubaka... Cikin sarewa tace "kayi magana mana bro... Hawayene suka fara sakko mata cikin sanyi jiki dana murya tace "wayyo Allah bro kardai wani abunne yasameka bari inje inkira Bro.. Tahir Cikin hanzari tayun'kura zata tashi yayi saurin ri'kota aikam suka 'kara fad'uwa akan bed d'in. Shikuwa babu abunda yasamesa saidai tunda jikinsu yahad'u yafarajin sauyin yanayi atare dashi... Kuma abunda yad'auke masa hankalinsa datana magana yakasa bata amsa, sai idanu daya saukewa d'an 'karamun pink lips d'inta wanda yayi pink sosai kamar ta shafa masa jan baki... Kallonsa tai tace" broo... Kabarni inje wajen bro.. Tahir inkirasa yadubaka.. Murmushin sa yasakar mata mai taushi da ajiyar zuciya yace mata "mijin nakine baida kwari sam... Kuma sai fad'uwa muke kina 'kara saukar masa da kasala... Wani dummm taji jin kalmar mijin dayace kuma wai nata, ita ta inama ta isa wani aure, kuma auren ma tarasa wazata aure sai yayanta....! Saurin raba jikinta tai danasa. Tanajin kunyar abunda tai tana d'an kare fuskarta. Janyota yay yace harkin gaji dajin d'umin mijin naki.. Nikuma ban gaji dajin nakiba,my wife kuma wanna maganar taki inasan inga kinayinta... Shagwa6e fuska tai tace cikin sassanyar muryarta "please yaya kacikani baka jin dad'i kuma gashi kace ina saka maka kasala Idan mun fad'i... No kizauna kinji... Girgiza masa kai tayi tana tashi,janyota ya'karayi suka fad'i again akan bed din kallonta yay yace pleassseeeee mana wife... Yana kanne mata idansa daya fara canja kala, sunkuyar da kanta tai saka hannunsa yay yad'ago ha6arta, cikin sar'kewar murya yace "Baby please mana. Bro... Imhal cefa kasakeni intafi.... Bata 'karasaba taji saukar tattausan lips d'in sa akan nata, hannunsa yakai yari'ke Ass.... d'inta yafara shafa su... Yayinda yakai d'ayan can 'kasa yana neman hanyar shiga cikin Rigarta... Mutsu²ⁿ kwace kanta tafarayi da dukkan 'karfinta tana turesa da hannunta guda biyu... Amman ko motsi bayayi sbd bai bata damar yin hakan ba.. Wasu Hawaye ne suka fara zarya akan face d'inta suna sakko sosai, gashi sai jan zuciya takeyi... Badan yasoba yasaketa, saidan sbd bayasan kukan ta sam, dan jinsa yake kamar zubar dalma akan heart d'in sa... Aikuwa aguje tayi palour tana share hawayenta.... Murmushi yasaki yana kwanciya rigingine yana sauke ajiyar zuciya jiyay Al'kalamunsa ya mi'ke sosai yana neman agaji dan haka yafara mammatsa shi, yana basa hkr. Shima tashi yayi yashiga bathroom yayi wanka yacanja kaya sannan yafuto da shirinsa na bacci cikin jallabiya dayake garin ansha ruwa sosai... Zuwa yay palour danya ganta Amman sai yatarar batanan dan haka yayi murmushi yakwanta ad'akin dansu Nasma ne akwance a palourn, can kuma yaji marar sa tana 'kullewa dan haka ya yun'kura yashiga wani d'an madai daicin d'aki yayiwa kansa allura sannan yafuto... Bin lafiyar gado yayi yana tunanin tayaya zai 6ullowa Wannan al'amari ya auri Imhal awannan lokacin Idan ba hakaba wlh akwai matsala..... Jan pillows yayi yarungume yana sha'kar 'kanshin jikinsa. Lumshe luluh eyes d'in sa yay yana tunanin yadda zai fara da wannan shagwa6atun tasa wanda bata da wahalar kuka, shikuma gaskiya mabu'kacine sosai..... Free page yakusa 'karewa kibiya afara S2 dake.... #300 ne kachal... Free page yakusa 'karewa.... Kihanzarta dan biya kema ayi dake #300 kachal babu tsada... A S1 ne zakuji yadda zata kaya. Kusani ba'ai komai ba a " 'DAN SHAYE SHAYE NE" ba yanzu za'a fara wasan fan's, zamuje kai tsaye zuwaga yadda labarin zai kaya a S2,dan morewannan daddad'an book d'in saiki hanzarta kema. Akwai AM 16 YEAR'S OLD #300 ne kachal. wanda zakuji yadda ake soyayya mai rigima shagwa6a acikin Idan biyu zaki siya #500 ne asau'ka'ke.. Da SANADI...!!!! wanda zakuji rayuwa kala kala daban daban acikin sa, shikuma is free ga duk wanda yasiyi d'aya daga cikin wad'an can zai samu SANADI S1 AMMAN BAZAI SAMU S2 IDAN KUMA DUKA BIYUN KIKA SIYA ZAKI SAMU GABA 'DAYANSA... ✍🏻✍🏻 *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH😭KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN🍃DAKA RAINA😏* *3-MATAR🧕🏻SOJAH👮🏻♂️* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻* *AND* *😭SANADII...!!!😭* *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 4⃣7⃣⏩4⃣8⃣ __________Haka yay ta tunaninta da irin yadda take abunta na yara, jitarsa yad'auko yafara kad'awa yanayin wa'ka kamar haka cikin muryar sa mai sanyi, taushi, da dad'in sauraro yafara rerata.... "If I am to tell the story " "Of some one who make me lively" "It's your name iwiil call first....! " surely you come with good tidige...! " it is your good behavior that attracted me. "Compose and regulations....! "To marry you is my wish...! "After You there is no one else's...!! "To You I bow my head...! "On you I focus my mind..! "It is you I give the vault..! "To my wholeeeeeeee heartttt......... 💞 Sautin muryar sane yatashi su Tahir da Faruq, ita kanta Imhal data koma palour gurin su Nasma jin sautin muryarsa da tashin da jitarsa takeyi saida yasata ta tashi... Zama tai tana sauraronsa... Suna su Nasma duk sun tashi, saboda sautin yakarad'e duk cikin asibitin.... Su Tahir ne sukai musu nocking abakin door d'in... Amman basujisuba saboda yadda suka maida hankalinsu zuwaga sauraronsa... Shikuwa fawasss baisan ma sunayiba dan tunda yafara ya lumshe luluh eyes d'in sa yana rerawa rabin ransa wa'ka... Nocking d'in da akai da 'karfi shine yasaka Nafisat zuwa ta bud'e door d'in, itama tana bud'ewa tajuyo da gudu tana komawa ciki batare data duba masu shigowaba. Tabud'ene kawai dan batasan bugun 'kofar ya6ata musu sautin wa'kar tasu..... Tahir ne yashigo da Faruq sai wata nurse guda d'aya, wadda itama dad dad'ar muryar sace ta tasheta daga bacci. Ahankali suka shiga har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40