Chapter 8
Chapter 8
sanan aka fara binciken matsalolinta.... Sun d'auki wajen 2h akanta kafun Allah yatai maka aka shawo kan matsalar tata... 'Dakin hutu aka kaita sannan suka futooo. Wajen Fawass yawuce dan ganin yaya yake ciki, lokacin daya isa shima lokacin yacire wancan ledar harya saka watama, tayi rabiii... 'Daukar wancan yayi yatafi yasakawa Imhal sannan yamata allurar bacci yafuto. Kallon Nasma yay yaga tafara bacci ma, murmurshi yayi yace sarkin daru kawai... Futa yay yatafi office danya huta daganan yaduba yaga idan jinin yayi yacire wa Fawass. Ruwa yashiga ya watsa kafun jinin yagama yazo yacire masa.. Lokacin daya futoma yatarar dashi har yacire, yafatacin hanta da maltena, sannu yay masa kafun yashiga yashirya shima... Saida yakammala cin komai sannan yad'an yun'kura dan watsa ruwan shima. Yad'an jima a ban d'akin kafun yagama yafuto, shiryawa yay lokacin Tahir yanacin abunci, saida yagama sannan yadawo wajen Tahir yace, inajin jikina babu dad'i dan sai inajin lamarin daya faru abaya yanasan dawowa.... Inna lillahi wa inna ilaihi raju'un, amman meyasa baka fad'amun ba tun tuni, wlh jiyadai nafarajin hakan... Gaskiya yakamata musan abunyi tunkafun lokaci ya'kure kamar baya... Ajiyar zuciya yasauke yace tooo zamuga abunda za'ai bari yarinyar nan tad'an warke saimu koma wajen mlm.. Gaskiya sbd mu amso wasu magun gunan, kaga yace da anji wani abu ai masa magana... Wai yama kuka 'kare jiya angani a CCTV camera d'in kuwa... Wani dogon numfashi yaja yana sauke ajiyar zuciya yace " Hmmm" Jin gina kansa yay da kujerar dayake zaune akai, ai wannan yarinyar babbar ma'kirace dan ta iya makirci fiye da tunanina, kuma fa idanta ya dad'e da bud'ewa fiye da tunaninka wlh.... Aikuwa lokacin da muka shiga nasha mamaki dan nafara ganin sauyin wajen tun kafun nakunna CCTV, hakadai nadaure na kunnata amman babu 'kwarin gwiywa atare dani sammm... Koda nakunna nayi nayi tayi saidai ba'ki datake nunawa kawai, amman tanuna inda Nasma tayi aiki, to tun daga ranar babu abunda take nunawa saidai duhu kawai. Dana d'auko ta sirrin dana ajiye a acan d'ayan d'akin ina dubawa dana kunna CCTV CAMERA d'in bata aiki kwata² alamar takwana biyu bata aiki.... Kasan cewar tsawon kwanakin nan bama kwana agida saidai a Hospital, ban fiya zaman duba komai ba saidai inje inyi duk abunda zanyi cikin sauri indawo. Saboda nai tunanin bamai shigar mun wajen dagani sai Nasma ashe wannan makirar tana shigowa da 'katon saurayinta.. Abbie ne yakalleni yace ina hujjar take... Cikin sanyin murya dana jiki nace "Wlh bansan ya akai suka daina aikiba duka biyunba, amman natabbata akunne suke, wlh wannan shirine Abbie.... Marin dayasaukemun wani nabin wanine yasani jin wani irin takaici, hjy Hindatu nan tasamu bakin magana tace bana gaya makaba kadaina yadda da maganar d'an shaye² wanda baisan ciwon kansaba bare nawani... Tayaya zai gane sunayi ko basayi tunda kullum abige yake dawowa, wataran ma sai an kawosa gida. Haka Abbie yay ta tsinemun da kwashemun albarka, yana cewa bani da hujja amman nakirasu. Haka suka tafi bani da hujjar gaya musu, saida Abbie da hjy Hindatu suka futa sanan Ikilima tazo dai² face d'ina tace kad'an daga ma'kircin Ikilima ingaya maka.. Bani kamaraba, daga yau wannan yazama izina agareka kada ka'kara gaggawar kai hannun ka jikina koda wasa..... Indai karuwancine yanzu aka fara ingaya maka, murmurshin mugunta tasaki tana bin bayansu da d'ingishin 'karya... Kasan abunda ya'konamun rai shine 'kazafin zinar da akamun, koda wasa banasan zina banasan mai aikata ta, banasan inji koda an ambaci sunan ta.... Amman jiya andangan tata dani, narasa meyasa tamun wannan sharrin, dawannan sharrin dataimun dama tasani marin tarama dayafiyemun komai farin ciki.... Takaicine da tashin hankali yasakani narasa abunyi, hakan yasa ko wankan banyiba namayar da kayana, nad'auko mota ta wadda takeda giya acikinta nafara dubawa dan nasha naga babu nan nakoma cikin gida nad'auko, whisky, Heiniken, Guilder, Chelsea nad'auko daga fridge nasaka acikin motar nabar gidan amatu'kar fusace bayan nagama shan whisky da Heiniken , sannan nabar gidan, ina tunanin hakan ne yasa nafara buguwa.... Gaskiya lokacin dana bigeta nad'an fara futa hayyacina amman sai naga abun kamar mafarki nakeyi wlh.. Dafashi Tahir yay yacee kayi hkr Amman gaskiya wannan Matar bata kyautawa rayuwarta ba, dan bakai take cutaba kanta take cuta sbd, akwai ranar nadama tana nan zuwar mata, amman komai yay farko yanada 'karshe Fawass daka sani bakasha komai ba danne zuciyarka kayi... "Bari muga ko komawa zamuyi wajen Malam dan mu amso maka rubutun ka dan idan ba hakaba za'a koma gidan jiya..... "To bari mugani ✴✴✴ ...... Kwalla mata kira yafarayi, MAIMUNA......!!! MAIMUNA...!! MAIMUNA......!!! Kina inane.....!!!!! Iskancin banza da wofi kawaiiii, banda wula'kanci da rainin hankali harni zaki yaudara... Kina inane........!!!!! Amasife yake kiranta dakuma 'karajiii, sosai babu alamar annuri akan fuskarsa yasha mur sosai... Cikin hanzari Mom maimuna take sakkowa daga upstairs tana fad'in Alhaji lpy kuwa, menene yafaru.... Ban saniba, yarinyar tawa guda d'aya takk kikesan salwantar mun da rayuwarta, dan tsabar rainin hankali ince miki ina Imhal jiya saikuce tayi bacci, yau natambayeku tana ina kince ta tafi makaranta..... Naje makarantar batanan, kunasan kumai dani 'karamun yaro, kusa duniya tafara zargina, tana ganin nakasa bawa yarinyata tarbiya, kuma bana kula da ita, tunda bansan naje makaranta ba ko kuma bataje ba... Ina yarinyata take...??? Gidan ubanwa kuka kaimun ita...??? Ina kika aiketa...?? Tsuru Mom maimuna tai tarasa abunyi dan tunda take bata ta6a ganin Alhaji Mansur awannan yanayinba kuma koda wasa bai ta6a mata wannan masifarba koda kuwa metai masa.... Tabbass shirina ya'kare kenan tunda har Alhanji yasamu bakin yimun wannan masifar.... Yakamata nakoma wajen, TUMKUM MAI KAMAR YANKAN WU'KA.. Dan idan ba hakaba akwai matsala... Wata tsawar taji ya doka mata yana cewa "Ba magana nake miki ba bazaki ban amsaba ne eyeeeee.... "Ko sokike inkaiki police ne.... Marai raice fuska tai tayi kalar tausayi tace "Haba Alhaji aiba takai gaha kaba, kasan Imhal idanta yabud'e yanzu, bin maza..... Ai bata 'karasaba taji yad'auketa dawani wawan mari har guda uku.... Saida taga wani duhuii, taji dummmm acikin kunnuwanta, da idanta... Nunata yay da yatsa idanunsa sun cika da masifa yace "yarinyar tawace take bin maza..... Kece kika bata wannan tarbiyar amman ko, abayama dana yadda sbd yadda dakene yasa hakan, daga baya bayi nadama... Wlh ina gaya miki akan Imhal zan iya kawo 'karshen............✍🏻✍🏻✍🏻 *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40