Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,183 words 0 views Progress saved
Download Book

Amman jin furucinta na 'karshe datace ita batashi bace ta wani ce yasaka yay wani murza mata nipple's d'in ta da 'karfi yadda zataji zafi, har saida tace " Occchhhh yeah dazafi faaa.. " Ahankali yad'ago idansa dayay jaaa sosai yana kallon fuskarta taruntse idanta sosai dan taji lokacin daya d'ago kansa. Kallon fuskarta ta ya'karayi sosai yaga indai ba gizau take masaba, gani yay wajen idanta yayi jaaaa sosai gaba d'aya yakumbura, kuma duk da hakan hawaye basu fasa ambaliya ba akan face d'in nata ba... Gaba d'aya idanunsa sunyi jaaaa shima sun canja kalan, ahankali yad'an bud'a bakinsa cikin dashash shiyar muryarsa yace " meyasa kikace keba tawa bace....? Why ❓ why ❓ why..........??? " Ahankali ta furta "Babu aure tsakanina dakai yeah, kaga kuwa niba taka bace...!! " Wani dumm yaji azuviyarsa da'kar ya iya cewa "shi wancan da kika gani shine akwai aure atsakaninku ko...? " Sai yanzu ta bud'e idanta tace " Nooo, amman aikai yayanane...!" "Sai akace miki bazan iya auren kiba...? " Girgiza kanta tai alamar "Eyyy" Kallonta yay yace "ki zuba ido kiyi kallon yadda zan maidake tawa, tawan kuma ta har abada.... " "You will be mine, for ever and ever Baby.... Tashi yay yana 'kara murza kan nipple's d'in ta da ha'korinsa sosai yadda shikansa yasa da mugunta yay mata, 'kara tasaki mai 'karfi tana cewa "wayyo Allah na "is hot" "I will continue hitting you, from now to the day that you will say, you are mine.... " Turo bakinta tai gaba tana 'kara sakin wasu sababbin hawayen, ahankali yasaka hannu yad'agota, akan cinyarsa yad'aurata yad'auko bra.. d'inta yasaka mata sannan yaja mata rigarta zuwa sama, saka mata ita yay yadda take, kana ya kalleta yace "open your eyes..! " "Kin bud'ewa tai yace "baki gaji ba kenan da abunda nagama...? " Cikin sauri tabud'e idanta tana kallonsa ahankali, cikin sanyin murya yace "Baby yayanta... Sunkuyar da kanta tai 'kasa tana wasa da hannunta, ahankali yace please karki 'kara maimaita cewa keba tawa bace kinji.... Itadai shiru tayi batace komai ba.. Kallonta yay yace "No Answer, you need another punishment again..? " "Nooo " tai saurin cewa tana kallonsa, murmushin gefen baki yay yace "oyahh don't you said it again please dear.. "Okay tace tana sadda kanta 'kasa... Cikin muryar zolaya yace kin wani turmushemun cinya ta kin'ki barina in sha iska...! Saurin sauka tai daga kai tana rufe idanta.., d'aga sit d'in yay yadawo dashi yadda yake sannan yatada motar yafuto daga garden d'in... Horn yay aka bud'e masa yafuto, direct wajen tailor d'in dasuka kai masa d'inkin hijab yaje dan yaga text d'in Nasma akan cewa bai bata ba yace bai 'karasa suba... Babu jimawa suka isa wajen wani 'karamun restaurant, tsayawa yay yasiya mata ice cream mai dad'in gaske ya mi'ka mata da snacks, amsa tai yazo dai-dai kunnenta yace "maza kici nasan na kwal-kwale nad'azun, yanzu tabbas nasan kinajin yunwa Baby Nah. Kunya taji sosai sbd wannan dirty talk d'in dayay mata, gani tai yayi gaba abunsa, zuwa wani shago, dan haka itama tafara cin abunda yabata tanaci tana mamakin wannan halin nasa, samm bazata ta6a yaddaba idan akace zaiyi ma wani wannan abun ko kuma in akace zaiyi mata amman gashinan yanayi, kuma yamaze kamar bashiba... Haka taita ci tanata turawa dankar yadawo tasan bazata iya ci ba... Shikuwa sbd yabata damar taci koda ya amso d'in kin yad'an jima awajen kafun yafuto.. Lokacin daya zo har time d'in bata sha koda rabi ba... Mamaki yay amman saiya ta6e lips d'in sa na 'kasa yace aransa ita kenan haka take... , zama yay yami'ka ledar sit back yana saka belt d'in sit d'in, ahankali yafara 'ko'karin tada motar, yanan kallonta yace "wannan idan muje gida ki gwadasu mugani zasuyi miki... "To tace tanata juya spoon d'in acikin ice cream d'in, murmushi yay kawai yajaaa motar suka bar wajen... Suna cikin tafiya taga ya tsaya wajen wani store wanda wayoyi ake siyarwa awajen.. Shi kad'ai yashiga yaje yasiyi wayoyin har guda uku sannan akai masa parking d'insu yayi payment yafuto... Sallama yay yashiga cikin motar kallonta yay yace "take it... Amsar ledar tai tana ajiye ice cream d'in hannunta a'kasa d'auka yay yafara sha shima, bud'ewa tai tana bud'ewa tai tozali da wayar datake son ri'kewa asama.. IPhone 15 ce da komai da koman ta jacket d'inta har guda 12 sai agogon ta suma kala² har 6, wani ihun dad'i tai damurna batasan lokacinda tai tsalle takoma kan cinyarsa ba tana yi masa kiss akumatunsa... Bud'e kwalintai tafara dubawa ahankali taga komai da akwai kallonsa tai tace harda sim, d'aga mata kai yayi kawai danta gama ti'kesa gaba d'aya wannan ihundatai tahaye masa cinya... Jujjuya mazaunan ta takeyi akan cinyarsa batare datasan illar da abun yake haifar masa ba... Itakam ko ajikinta murna kawai takeyi dan tayi irin wayar datakeso.... Wani kisses ta'kara sakar masa har guda 2 dan farin ciki takeji kamar me.. Ahankali taji kamar motsi a'kasan mazau nanta, juyowa tai tana kallonsa taga ya tuntse idansa yajinginasu da sit d'in kujerar... "Bro... Lpy kuwa... Cikin muryarsa data fara dashewa yave "Noo.....? Zare ido tai tana 'kara gyara zamanta akan cinyarsa tace kodai in baka ice cream d'inane kasha... Kallon ta yay da jajayen idanunsa yace "Saidai kibani...... ✍🏻✍🏻✍🏻 *_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_* *{DRUNKARD}* *NA* *S•A•U* *🌹OMH teemerh🌹* *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *💃🏻AM 16 YEARS OLD 💃🏻* *AND* *😭SANADII...!!!😭* 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*🥳 🥳🥳 do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME 📲*_ _*0913 353 9185*_ 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYAR👇🏻👇🏻👇🏻*_ 🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃 👑👑👑👑👑👑👑 *DASHEN ALLAH* *WRITER'S📖 ASSOCIATION📚* _*🍃ALLAH SHINE GATAN MU🍃*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*✍🏻Al'kalami yafi Takobi🗡️*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MU🥰💃🏻💃🏻💃🏻🥰 ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻‍♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲Typing📲*_ _*"DAN SHAYE SHAYE🍾NE*_ *🌹By🌹* *🌹Omh teemerh🌹* 🍾🍾🍾🍾🍾🍾 *Episode* 5⃣5⃣⏩5⃣6⃣ _ _______Kallonta yay da jajayen idanunsa yace saidai kibani lips d'in ki in shaa...

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40