Skip to content

Chapter 36

Chapter 36

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
Download Book

on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME πŸ“²*_ _*0913 353 9185*_ πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“²TypingπŸ“²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ _*Free page yakusa 'karewa...*_ _*#300 ne kachal babu tsada.*_ *Episode* 6⃣5⃣⏩6⃣6⃣ _________Daddy man's ne yashigo da mamakin akan fuskarsa dan jin abunda Kausar tace... Kallonta yay yace "Meyasa zata rabasu.....? Sosai sukaji tsoron ganin daddy man's dan basusan yashigo ba fatansu kawai Allah yasa baiji komai ba.... Kallon kallo sukai sai Mom Maimuna tayi saurin cewa, saboda karta 6atamun yarana mana, haka kawai ta bushewa yara kunne sam basajin magana ta... Zama daddy man's yayi yace, to kumafa hakane, wlh karta lalata miki yara sbd kinga rayuwar sai addu'a... Hmmm wani sai addu'a yarinya tazama jarababbiya kamar ne ace kullum tana li'ke da maza... "Ni yanzu wai awace tashar muka tsayane, ya kukai da wannan yaron dayake santa... Jinjina kai daddy man's yayi yace to mundaiyi waya dashi sannan yacemun zai turo iyayensa, baimun musuba, dan yaron d'an albarkane, kuma yanajin maganar mutane sosai, anshaidesa, dan yanzu haka daga bincike nake... Sannan kuma kinga yayi Al'kawarin zai auretaa koda tanada ciki, baran tana nasan wannan dukan dana mata ko tanada cikin zai zube...... " Hakane kam, yanzu dai sai mujira muji yaushe zasuce dan nidai bazan iya zama da mazinata ba acikin gida.. Koda sunzo asaka bikin nan kusa, ahad'e dana Fawasss kawai ayi agama dan banasan wannan aikin yadawo baya.... To hakan za'ai dannima bansan iyayensa susan gaskiya suce afasa bikin nan dan nasan bazataimun kyau ba... Dan harkar siyasata nasan tagama lalacewa idan akasan haka... To muje kayi wanka kaci abunci alhaji... Tashi daddy man's yay sukai up stairs shida ita... Suna shiga yafara rage kayan jikinsa tana tayasa, sukai wanka atare suka futo, saida suka gama d'iban albarka sannan suka sake wanka suka futo... A palourn sa sukaci abunci sannan suka sakko 'kasa suka fara kallon TV, sababbin masu aikin da Fawass yakawo dan kar asaka Imhal aiki su Hjy Maimuna ta bankawa kira sukazo suka, suna isowa ko zama bata bari sunyi ba tasaka suka kwashe kayan abuncin sannan suka gyara wajen.... Azaune take akan kujera amman kuma hannunta yana jikin Daddy man's sai faman shafasa take kamar Mayya... >>>>>>> Awajen su Fawasss kuwa saida sukai kwana 3 a Hospital sannan suka fara gane komai suka dawo hayyacinsu... Dan sun daku sosai awajen su, Shikuwa Fawasss wannan kalmar da Abbie ya fad'a masa ta yayiwa Imhal ciki ita tasakasa yasuma, dan haka ya dad'e bai farfad'oba.. Dan koda yadawo hayyacinsa saida yasha kuka, dan Tahir ma yataresa amman datuni yasha giya yayi mankass... Itama Imhal tana samun sau'ki tarin'ka kuka, da 'kar Mama Asabe tasamu tai shiru... Saida suka 'kara kwana 2 sannan aka sallamesu, ataxi suka koma gida dan ''kememe Imhal ta'ki yadda Fawasss ko Tahir wani yamaidasu gida, Saidai binsu da Fawasss yay abaya.... Lokacin dasuka shiga sunsha mamaki dan motoci suka ishe sunfi 10 anyi parking d'insu sunyi kyau sosai, kana ganinsu kasan bana 'kananan mutane bane, dan 2022 Chrysler 300 ne Mamakine akwance kan fuskarta, tace mamah lpy kuwa, ita kuwa Mama Asabe tasan komai dan lokacin dataje d'auko kayan Abuncin Imhal, taji kausar tana gayawa 'kawayenta cewa, za'ai bikin ta da Fawasss, Imhal kuma daddy man's yabawa d'an minister kud'i ita.... Lokacin dataji wannan batu ba 'karamun tashi hankalinta yay ba. Koda taje tasamu daddy man's akan yayi ha'kuri akan wannan auren yajanye, sannan yahad'a Imhal da Fawas aure, sai yace bazai had'aba, yaron daya yi mata ciki babu kunya... shi kuma wannan yace yana santa ahaka duk da tanada cikin yace zai rufamun asiri bazai gayawa kowaba wannan sirrin dan haka yau babu abunda zai hanani amsar kud'in aurenta... Shine abunda daddy man's yagaya mata dan lokacin data zo taji kausar na maganar nan ranar iyayen yaron ne sukazo kawo kud'i, dan haka ta fawwalawa Allah komai taja bakinta tai shiru..... Imhal ce ta'kara cewa, "Mama Asabe magana nake kinyi shiru..! ". "Mukwashe kayan muje ciki mayi magana...! " "To Imhal tace tana jin jikinta babu kwari, sannan gabanta sai fad'uwa yakeyi. Haka suka kwashe komai, Fawasss ne yabiya mai taxi d'in sanan yatayasu kwashe sauran kayan... Zama yay a palourn dan babu gyara acikinsa yafara tayasu gyarawa, duk inda Imhal takai ga tambaya sai Mama Asabe tace tabari idan tagama aiki zata gaya mata... Daga ''karshe data gaji cewa tai da ita, "Nima ban san menene yake faruwaba, saidai kitambayi daddy man's idan yafuto.... "To.... " Imhal tace daga haka bata 'kara magana ba.... Ahankali itama tafarayin wasu 'yan ayyukan dazata iya, Nasma ma tana tayasu aikin itadasu Nafisat da Khalil.... Basu 6ata wani lokacin ba suka kammala aikin gidan suka tafi kuma gaba d'aya suka fara aikin d'aura girki.... Dan saboda sunada yawa basu kwashi lokaci ba suka kammala girkin, bayan sun zuzzuba acikin manyan kuloli. Jerasu sukai akan dinning table sanan sukai cleaning din komai dasuka 6ata. Wanka suka shiga, shikuma Fawasss yaje tsohon d'akinsa nafarko kafun yafutar da wannan na garden yayi wanka yashirya cikin 'kananan kaya masu kyaun gaske. Sosai gabansa yake fad'uwa, amman yana mai maita addu'a acikin ransa...... Direct part d'in sa yanufa lokacin kuwa har sunyi serving kansu sunfaracin abuncin... Shima zama yay akujerar da Mama Asabe tanuna masa sannan yafara cin abuncin da akai serving nasa... Sun kusa kammalawa sukaji ana nocking kamar za'a cire 'kofar cikin sauri Khalil yatashi yaje yabud'e kofar.... Daddy man's yagani yashigo, dasauri yaron yaja baya ya wuce, gaba d'ayan su hankalinsu bakin door din yayi dan sunaso suga waye yake wannan nocking d'in. Gaba d'aya gabansu saida ya fad'i ganin ran daddy man's ahad'e yashigo kuma yana tunkarosu, wajen Fawasss yayi yace masa "Daga yau kar na 'kara ganin 'kafarka acikin gidana kaida wannan "kanwar taka, maza kuhad'a kayanku kubar gidannan, kuma karka 'kara bibiyar yarinyata dan yanzu nayi mata mijin dayake santa tsakani da Allah ba wanda yakesan surar jikintaba, wanda yakesanta da aure ba wanda yakesan lalata mata rayuwaba... Maza wannan ganin naka danai agidan nan yazama

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40