Skip to content

Chapter 21

Chapter 21

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,180 words 0 views Progress saved
Download Book

number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* πŸ’ƒπŸ» *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlhπŸ₯°πŸ₯°. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“² TYPINGπŸ“²*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*πŸ‘‘THE QUEEN OF THE WRITER'SπŸ‘‘*_ 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S πŸ“– ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHENπŸƒALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBIπŸ—‘* ****************************** 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*πŸ₯°πŸ€πŸ₯°*_ *Episode* 3⃣9⃣⏩4⃣0⃣ ________Tsayawa tai tana jiran shigowar sa ta rungumesa. Bayan yayi parking motarsa a parking space ahankali yake takowa yana tafiya zuwa cikin gidan jiyay jikinsa yayi sanyi kamar yajuwa amman sbd yadda yakejin zuciyarsa na azalzalarsa yasaka yaci gaba da tafiya zuwa ciki. Addu'a yakesan karantowa amman yakasa sam, tura 'kofar palourn yau ciki da sallama abakinsa, wanda yintane ma yasanya yad'anji sau'kin fad'uwar gaban dayakeji.... Baiyi auneba yaji an rungumesa ta baya wani irin zillo yaji zuciyarsa tayi tana masa tsalle da zafi kamar zata futo waje, jiyay kamar yayi hauka dan wannan ru'kon datai masa jinsa yake kamar mahaukaci. Kuma gashi sam yakasa rabata da jikinsa, d'ago kanta tai tace "sannu da zuwa mijina... Kasa magana yay kasan cewar yadda yaji bakinta yana futar da wani mugun wari kamar na ja6a.. Kauda kansa yay daga wajen fuskarta yad'an juya yana kallon gefe ko akwai abunda zaiyi wanda zaisa hankalinta yad'auke ta sakesa dan jinsa yake kamar awuta. 'Kara rungumesa tai tana shafa bayansa tace mijina abun alfaharina yanaji kayi shirune ko har yanzu baka yafemun bane, tana shafo mazaunan sa tare da tura d'ayan hannun nata acikin rigarsa tana murza masa kan nipple's d'insa. Da'kar yafuzgi wani numfashi sannan kuma yaji wani zirrr ajikinsa amman kuma wannan warin bai fasa tashiba daga bakin taba idan tai magana "Mijina yadai ko muje kayi wankane...? Wani gauron numfashi yasauke yace "inasan shiga ciki ne..! "Amman kuma nifa mijina..? Sosai yadaure yatattara nutsuwarsa guri d'aya yace mata "sai muje tare amman kifara had'amun abunci tukunna. Wani shu'umun murmushi tasauke masa sannan tajuya tana tafiya su6uturΒ² tana zakud'a mazaunan ta. Shikuwa wata ajiyar zuciya yasauke yayi wuf yayi upstairs dan farin cikin dayakeji. Hamdala yakeyi acikin zuciyarsa, yayi maza yashiga d'akinsa yadatso 'kofa da key ya cire key d'in ya ajiye anan center table yashiga wanka. Yana cirekayansa yaji wata juwa tana neman yaddashi da'kar ya iya tattaro nutsuwarsa yatsaya yana furta " HAS BUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL" Jiyay yad'an samu nutsuwa shiga yay ban d'akin yayi wanka yafuto yatada sallah sanan yayi addu'oin dazaiyi yasha kana ya tashi. Abun mamaki jiyay shiru bata zoba dan haka yayi hamdala yafuto, yana sakkowa yaganta azaune da kayan abuncin kalaΒ² agabanta tanata zuba murmushi, daurewa yay yamayar mata. Mijina nazo naga kana wanka shine nadawo nan dannan jiraka kagama, ya'ke yayi mata yace "ummm to, sannnu da aiki. Zama yay yafaracin abuncin yana ci tanajin kamar ya fusgota tadawo kansa dan jiyay notin kansa yana kuncewa babu zato bare tsammani. AllahΒ² yake yagama yazo inda take, dan jiyake wani irin feeling d'inta yana taso masa. Yana gamawa yataso yana jifanta da wani irin shu'umun kallo yana lashe bakinsa. Itakam dad'i kamar yakasheta, dama jira takeyi, kallonsa tai cikin salon yaudara tace mijina kamanta ka sakenine kuma yau sati 4 da sakin...? Ohhh namannnn taaaaa namayar dake ai tun tuniiii, yanzudai kiban hakkina kinji. Haka kuwa akai cikin murna tace too tafara shafasa tana murzasa,shima yana mayar mata da martani. Anan suka baje sukai love d'in su wanda shi daddy man's sam bayajin dad'in komai bare d'an d'ano , amman ita sai surutai take da shashanci. Saida suka dad'e kafun tajasa zuwa part dinta sukai wanka suka kwanta bacci. Basu suka tashiba sai gaf da magriba. Yana tashi itama ta tashi, gidan jiya suka koma sannan sukai wanka sai wajen 9pm yasamu kansa nan yayi shirin zuwa asibiti. Kallonsa tai tace "mijina ina zaka, zanje asibiti ne wajen Imhal da Nafeesat.... "OK to dama Asabe tace katafi da Nafisa, Amman Imhal angantane. "Eh anganta kishirya saimu tafi tare... "To shikenan. Shiryawa tai suka saka Kai suka tafi harda Kausar d'inta. Suna tafiyane suka tsaya suka ciyi kaji da ice cream suka kama hanyar asibitin. Lokacin dasukaje ma an had'asu Imhal da Nafeesat waje d'aya inda duk sun samu sau'ki sosai saidai nasma datake kula dasu. Dubasu sukai inda anan suka had'u da fawass da kuma Tahi, gaidasu sukai inda anan yake sanar da daddy man's sai nanda kwana 6 za'a sallamesu. Aikuwa Hjy maimuna jitai kamar anda6a mata wu'ka azuciyarta, dan ba'kin ciki. Dan ita wani malolon takaicine yakamata ganin yadda tai kyau kamar asaceta tawani 'kara fresh kamar ba itaba. Dole nema kikoma gidan jiya Imhal tafad'a aranta tare da jan hannun daddy man's tace maza, "Gaskiya....... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* πŸ’ƒπŸ» *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlhπŸ₯°πŸ₯°. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°: _*πŸ“² TYPINGπŸ“²*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*πŸ‘‘THE QUEEN OF THE WRITER'SπŸ‘‘*_ 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S πŸ“– ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHENπŸƒALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBIπŸ—‘* ****************************** 🀍🀍🀍🀍⚜️⚜️⚜️🀍🀍🀍🀍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*πŸ₯°πŸ€πŸ₯°*_ πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» ```Are you looking for yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` _*πŸ₯³

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40