Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Dan Shaye Shaye Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

tai masa banza tacigaba da danna wayarta, tunanin yeah Fawasss d'in ta kawai taji yafad'o mata, kallon wayar tai tashiga pic's, ta pictures d'in sa tafara tozali, kallonsa tai ajikin pic d'in yana jingine da wasu manyan flower masu manyan Rose pink color da Green, yasha fararen kaya wanda suka amshi fatar jikinsa sosai dakaga d'inkin kasan na manyane simple ne amman kuma yatsaru sosai... Murmushi kawai yasaki mai kyau har saida twins dimple d'insa suka loma gaba d'aya , yayi masifar kyau a pic d'in sosai... Wasu hawayene suka sakko mata masu d'umi gogewa tai, wasu suna 'kara sakkowa ahankali taja wani pic taga yana zaune shida wata mata wadda taga suna kama da ita sosai amman batasan taba, jan wani tai taga wani yana kama dashi sosai kamar antsaga kara.. Kukane yasu6uce mata dataga wani pic wanda manyan matane su biyu suna kama sosai sai kuma Fawasss dawani mai kama dashi sun dafa kafad'unsu, sai kuma daddy man's da Abbie suna gefe da gefe suma duk suna murmushi mai kyau.... Ahankali ta shafa kan screen d'in wayar "Acikin ranta take fad'in " ko ba'a fad'amun bama nasan wannan acikinsu akwai mom d'ina, amman bansan waceceba wasu hawayen ne suka sakko mata tace afili "Bazan iya rabuwa dakaiba yayana ina sanka, kuma bazan dainaba, bansan ina sankaba sai yau da ake shirin zaremun rayuwata daga taka..... Dukan 'kafar da akai ne yadawo da ita hayyacinta, har zata bud'e sai kuma ta tuno da wanda yake dakonta abakin 'kofa. Tsaki tayi tana jan wata tsool ta zauna hankali kwance tacigaba da danna wayarta... Gani yay sama da 45m bata bud'eba dan haka cikin d'aga murya yace "idan kika shiga hannuna bazaki ganuba wlh.... Ta6e baki tai tana jan tsaki Mitsuttt tace "Mezai kawoni hannun kama Allah yakiyaye abunda zaisa nazo koda kusa da layin dakabine balle kuma inda inuwarka take ko kuma wani 'kazamun hannunka....! " Wani ba'kin ciki ne yaji yakamasa saboda wannan kalaman nata masu zafi, acikin zuciya... Dukan 'kofar yay yana huci yafuta rai amasifar 6ace, har lokacin palourn babu kowa acikinsa, yana zuwa bakin 'kofa yaji kamar sautin kuka da kuma magana, tsayawa yay agurin yana dai-daita natsuwarsa sosai, jinkir tawa yay yaji kamar kukan Fawas ne har Lokacin, abunne yabasa mamaki dan baiyi tunanin yanada naci hakaba.... "Futowa yayi yana wani taku irin na samarin zamani ko 'karshen takalmunsa bayasan takawa.... Kallon Fawasss yay yaga yanata kuka babu mai rarrashinsa, kuma har Lokacin ywns bakin part d'in bai tashiba... Daddy man's ne yahango futowar Fahat cikin sauri ya 'karaso dan yaga kamar Fawasss baisan yafuto ba, yasan idan yalura da futowarsa za'ai 6atacciya, dan haka ya'karaso wajen da wuri... Yana isa yace"harka futo d'an nan...,?" Wani irin felling yaji kamar an'kara masa iska akan sa yace "eyyy daddy, zan wucene.... "To shikenan Allah yakiyaye... "Masha Allah, Fawas ne yataso sbd saida yaji muryarsa sannan yasan yafuto.... Wajen daddy man's yayi yace "daddy dan Allah kada kai sanadin afkuwar tashin hankali garayuwa guda biyu, kada kazama silar salwantar rayuka guda biyu, kazamo mai had'a alkhairi ba sharriba, daddy kazama mai rarrabe tsakanin fari da ba'ki..... "Wlh daddy inasan Imhal so na ha'ki'ka kuma wanda bazai ta6a canjawa ba komai wuya komai tsanani..... Daddy karka manta kaine ka raineni tunbansan kainaba, har nasani, daddy kai kad'ai ne nake dashi wanda zai sharemun hawayena sbd ban saba da uwataba bare ubana.... Daddy kada ka karya Al'kawarin Mom Usaina datace ka auramun Yarinyar data haifa ko bayan babu ranta, daddy kacika mata wannan Al'kawarin nata, nasan ko badad'e koba jima ruhinta zaiji dad'in cika mata wanan burin dakai... Daddy kada kamanta da basihar Jan Namiji agareka wadda kai kanka kana yawan gaya mana ita akan cewa kada kubari zumumcinku ya lalace sbd wani, kada kubari bare yaraba kawunan ku... Kuzamo masu yadda da junan ku masu kuma 6oye sirrikan ku, kada ku zama masu tozarta junan ku.... Kukane yaci ''karfin sa yakasa 'karasa maganar yana dur'kushewa awajen, hawaye nabin kuncinsa.... Sosai jikin daddy man's yayi sanyi da kalaman Fawasss, ahankali yasunkuya yasaka hannayensa yaka...... ✍🏻 *_🍾"DAN SHAYE SHAYE NE🍾_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ€’Aβ€’U* *🌹OMH teemerh🌹* *✍🏻MARUBUCIYAR✍🏻* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *🍾"DAN SHAYE SHAYE🍾NE* *AND* *πŸ’ƒπŸ»AM 16 YEARS OLD πŸ’ƒπŸ»* *AND* *😭SANADII...!!!😭* πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*πŸ₯³ πŸ₯³πŸ₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME πŸ“²*_ _*0913 353 9185*_ πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»*_ πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘ *DASHEN ALLAH* *WRITER'SπŸ“– ASSOCIATIONπŸ“š* _*πŸƒALLAH SHINE GATAN MUπŸƒ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*✍🏻Al'kalami yafi TakobiπŸ—‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπŸ₯°πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*πŸ‘°πŸ»β€β™€ *INA UWAR GIDA* πŸ§•πŸ» *INA "YAN MATA*πŸ’ƒπŸ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* πŸ₯°πŸ˜˜ *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*πŸ€—πŸ€­ *Mrs Hallsad ce*🀩🀩 *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NE🍾 dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to

Table of Contents

Chapters

40 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40