Chapter 31
Chapter 31
Kauda kanta tai tana cigaba da duba wayar ta acikin ranta tace "waishi baya gajiya da shamun baki, yau yasha yakai sau dubu... " Jitai kamar daga sama yace "Ina zan gaji tunda dai banawa bane... Kwata-kwata batasan zancenta nazuci yafuto fili ba, taji kunya sosai, amman saita maze ta canja zancen da cewa "Amman yanzu kai register wannan sim din ko kuma siya kai da register, " no tun jiya nai register yau nazo na amsa.. "Okay... " Dubawa tai taga Infinix hot 12 da kuma wata Hot 10 sai 'karama guda d'aya, kallonsa tai tace wad'an nan nawaye.. Wannan hot 12 takice 10 kuma ta Nasma ce wanna 'karamar tecno d'in kuma ta Mama Asabe ce... Wani kiss d'in ta'kara sakar masa agoshinsa tace "thank You yeaaaahhhh... Tana jan sunan. Kallonta yay yace "Arufawa yayan nan asiri ad'aga sa indai baso ake ya'kara karya dokar da aka saka masa ba... "Dan wlh an very tired " wata kunyace ta kama ta tasakko takoma kan sit d'in ta tanata murmushi dimple d'in ta sai lotsawa sukeyi. Kallonta yay yace muje.... "Ummm" tace batare data ko kalli ina yakeba hankalinta yana kan wayar taaaaa.... Jan motar yay suka bar wajen yana jin wani irin feeling yana taso masa kamar zai kashe shii.... Ahankali ya tsaya abakin wani pharmacy yashiga, magani yasiya dan bazai iya jan motarba matu'kar bai samu abunda zai rage masa zafin abunda yakeji ba, awajen yasha sannan yakoma motar d'aura kansa yay abayan sit d'in yad'an jingina dan bazai iya tafiya ba saiya huta... Kallonsa tai tace " are you okay bro...? " Jin jina mata kansa yay baice komaiba... Jitai babu dad'i data gansa ahaka.. Ajiye ledar hannunta tai a sit back tace "bro what is happening to you..? Ahankali yace mata "Nothing my Baby don't be absent....? "Ko dai nice nai maka wani abunn..... Jinjina kansa yay yace "yesss...! Zare ido tai tace "what I have did to you bro....? " You know it..., but just forget about it.... Kallonsa tai tana langwa6ar dakai tace "kayi hkr kaji broo.... am so sorry please. "Is Okay, I will feeling better now. 'Okay.... Amman kasha maganin daka siyo..... Ey nasa amman bazai mun amfaniba dan bashine ainahin maganin ba....! Kallonsa tai da sauri tace "To yanzu ina zamu samo maganim brooo... Cikin 'kosawa da question d'inta yace " kece maganin matsalar tawa.... Dafe chest d'inta tai tace "meee" tana zare ido... 'Daga mata kansa yay alamar "yesss... Shiru tai, can kuma tace, tome zan baka kasamu sauki.... "Bazaki iya banshiba yanzu, sai nan gaba... Menene shi to kagayamun nidai inasan kasamu sau'ki... Murmushi yay wanda iya karsa lips d'in sa yace mata "really....? " Yana sauke luluh eyes d'in sa akanta.... Jinjina kai tai, alamar tabbatarwa.... Okay idan na fad'a miki kiyi Al'kawarin bazakimun musu ba... Shiru tai can kuma sai tace "yes, I promise you I will never disappointed you... Bazakai hana niba Yesss... Okay to kibar ni in wadatu da albarkatun da Allah yay miki koda....... βπ» *_πΎ"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ_* *{DRUNKARD}* *NA* *Sβ’Aβ’U* *πΉOMH teemerhπΉ* *βπ»MARUBUCIYARβπ»* *1-KADDARAH KOSAN ZUCIYAH* *2-"DAN HAKIN DAKA RAINA* *3-MATAR SOJAH* *And now typing* *πΎ"DAN SHAYE SHAYEπΎNE* *AND* *ππ»AM 16 YEARS OLD ππ»* *AND* *πSANADII...!!!π* ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» ```For those Interested in yummy dishes, mouthwatering snacks, moist nd soft cakes.. don't worry cuties Delight have got you covered.. we specialize in snacks, dishes, drinks, festive cakes and small chop``` ```We also supply the above mentioned items for booking or order for Wedding, Naming, Birthday, Gifts,door to door, Restaurant & shops e-t-c``` _*π₯³ π₯³π₯³ do follow us on our instagram handle @cuties_delightt*_ _*OR CONTACT ME π²*_ _*0913 353 9185*_ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» _*KADA KUMANTA WANNAN LITTAFI YANA ZUWAR MUKUNE DAGA 'KUNGIYARππ»ππ»ππ»*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ ```{'Kunguyace ta jajurtattun marubuta wad'anda suke aiki da haza'karsu dakuma iliminsu wajen fad'akarwa da wa'azantarwa da ilimantar wa da nishad'antar da Al'ummerh domin kune abun alfaharin mu.} ``` _*βπ»Al'kalami yafi Takobiπ‘οΈ*_ ```WANNAN SHINE TAKEN MUπ₯°ππ»ππ»ππ»π₯° ``` *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*π°π»ββ *INA UWAR GIDA* π§π» *INA "YAN MATA*ππ» *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* πΉπΉ ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALAΒ² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* π₯°π *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*π€π€ *Mrs Hallsad ce*π€©π€© *Gamasu san fara biyan 'kud'in "DAN SHAYE SHAYE NEπΎ dawuri saisu tuntu6i wannan number 08032762588_ 08162889618* [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh π₯°ππ₯°: _*π²Typingπ²*_ _*"DAN SHAYE SHAYE NEπΎ*_ _*BY*_ _*OMH TEEMERH*_ ππππππππππ πππππππ *DASHEN ALLAH* *WRITER'Sπ ASSOCIATIONπ* _*πALLAH SHINE GATAN MUπ*_ Free page yakusa 'karewa... #300 ne kachal babu tsada. *Episode*5οΈβ£7οΈβ£β©5οΈβ£8οΈβ£ ________"Okay to kibarni in wadatu da albarkatun da Allah yabaki koda guda d'ayane.....? " Zare ido tai cikin rashin sanin inda yadosa tace "me kenan.....? " "Nifa koda lips d'in nan ne please Baby...? Kauda kanta tai gefe batace masa komai ba, wani kasalallen murmushi yasaki yana shafa kansa, jan motar yay suka bar wajen direct gida yanufa yana tafiya sannuΒ² dan bayasan yarabu da ita koda bazatai masa magana ba,itama wajenta wayarta tafara dannawa dan duk akwai chaji full suke.. Suna isa bakin get d'in yay horn bud'e masa akai, danna hancin motarsa yay cikin gidan, wajen parking yanufa, ahankali yayi parking d'in sannan yakalleta yace baby na..! " shiru tai bata amsaba kuma bata kallesaba saidai tadaina danna wayar, ahankali yace baza'aimun magana ba.. Girgiza kanta tai tana 'kara sunkuyar dashi 'kasa, yatsun hannunta tafara wasa dasu, acikin natsuwa yasaka hannunsa yakama nata hannun yace my wife... Saurin d'ago kanta tai tana kallonsa, saikuma taji jikinta duk wani iri babu dad'i samm, sunkuyar da kanta ta'karayi, cikin salonsa na burgewa yad'an murza yatsun hannun nata yana shafasu ahankali yace "my wife magana nakefa, "cikin fara gajiya da yanayinsa tace "am hearing you yeahhh... "Good girl, "amman banasan yeah d'in nan dakike cemun, amman babu komai watarana ma in akace kifad'a bazaki fad'a ba.. "Abunda nakeso dake yanzu shine kitai makamun kidaina saka mayafi sannan kuma karki sake ki 'kara kula kowa sbd ke mata tace in sha Allah... Sannan inasan ki kulamun da kanki sobida kinga baki gama warkewaba, kuma banasan kina yawan sakamun kanki adamuwa kinji baby na, kuma kina cin abunci mai kyau kuma akan lokaci basai yunwa tacinyemun keba... Ahankali kamar mai koyonagana tace "Toooohhh..... Yeahhh.........! " "Good, yanzu kinga ba'a part d'in su Hjy Maimuna zaki zaunaba, nasaka angyara miki part d'ina nada, keda Mama Asabe zakuna kwana tana kula dake yadda yakamata, sannan kuma Nasma zata d'an zauna nawani lokaci kafin kizama tawa sbd tana d'ebe miki kewa.... Kuma na'karo muku masu aiki sbd banasan kina wahala sosai, jiya danaje nagayawa Hjy Maimuna komai ita da daddy man's akan ba'asan kina wahala sbd baki gama warkewaba kuma kar ana 6ata miki rai... Yanzu abunda nakeso dake shine duk lokacin dazaki school kigayamun zanzo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40