Chapter 14
Chapter 14
magana. Dan kusan kullum ayawo suke suna bin "yan siyasa tunda wata 'kawarsu yar gidan hjy kande take jansu tun basa biye mata har suka fara biye mata... Daganan kuma suka fara binta suna kwana agidan su tun Mlm Kabiru yana fad'a har yagaji yadaina dan sun'ki bari, fatansa kawai Allah yakawo musu miji nagari suyi aure kozasu daina abunda sukeyi... Ana haka suka samu wasu alhazawa daga cikin "yan siyasar kasancewar sunada fari da kuma kyau dai² misali. Hakan yasaka suka samu mazaje sukai aure, Hankalin mahaifinsu yakwanta dan ganin sunyi aure... Ana haka Hjy Maimuna ta haihu tahaifi mace suka saka mata KAUSAR, itama maimuna ta haihu inda tahaifi "yarta mace ana kiranta da Ikilima. Sosai suke fantamawa dan idansu yabud'e sun san takan maza.. Anan ne kuma hjy Hindatu taji 'kishin² d'in mijinta zai 'kara aure nanfa suka had'a musu tuggun makirci inda suka amso magani awajen Bokansu TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA suka zuba musu inda suka shirya tafiya dan zuwa gida gaida iyayensu akan hanya maganin yafara aiki sukai hatsari suka mutu.... Sosai suka nuna damuwarsu kamar gaske, nan akai zaman makoki dakomai da komai suka run'ka satar kud'insu suna 6oyewa koda aka tashi rabon gado ba wani abun arzi'ki aka samuba, da aka tambayesu sai sukace bashi suka biya musu wanda suka ciwo abanki sukai kamfen dashi... Haka aka bar zance lokacin da iyayen su Kausar suka rasu, su sunada shekara 9 dan haka suka 'kara bari sai sun 'kara girma koda zasu 'kara aure.. Bayan sunkai shekara 14 suka 'kara aure nan ma wasu "yan siya sar suka aura, amman sunfi wad'an can kud'i. Nan suka sakasu sukaje 'kauyen su suka gyara musu har aka jawa 'kauyen wuta da ruwa. Aka gina musu makarantun primary school aka yalwatasu da 'kayan zamani Komai sukeyi sunayine dan a'kara za6ar mazaje su idan za6e yadawo, dan saboda suna samu da mazajensu nadaaa.. Daga baya kuma sukaje suka gyara gidan mahaifinsu duk da yace bayaso, amman saida suka gyara masa.. Suka maidashi bene sama da 'kasa part biyu, sukaiwa almajirai wajen kwana da ban d'akuna. Bayan wanann aiki dasukaiwa 'kauyen Gajii sai da za6e yazo suka 'kara bawa "yan 'kauye gudun mawa ta jari da gyara musu titi da kwatoci. Aikuwa ana tashi za6e "yan 'kauye suka za6esu inda abu kamar wasa sukai nasara kuwa... Nan suma wad'an nan mazan ganin suna cikin giyar mulki da 'kud'i sukai tunanin 'kara aure wanda shima suka kashesu.. Amman d'aya bayan d'aya.. Mijin maimuna awajen aikinsu aka saka wani yaturosa daga bene yafad'o 'kasa kansa yafashe... Inda mijin Hindatu kuma yaje yawon banzansa dan yanasan giya acan tasaka masa maganin wajen bokansu yasha yamutu.... Bayan mutuwarsu nan arzi'ki ya'kara zaunar musu sosai suka 'kara zama manya sosai idansu kuma ya'kara bud'ewa. Sun 'kara zuwa aikin hajji banda wanda mazajensu nafarko suka kaisu. Bayan dawowarsune sukaje china 🇨🇳 inda achan suka fara ganin Alhaji MANSUR da Alhaji ABDULLAHI.. Tun acan suka so sushawo kansu akan sufara soyayya amman sai sukaga su ba irin wad'an nan mazan bane ba.. Hakan yasaka suna dawowa suka kama hanyar zuwa wajen TUMKUM AIKI KAMAR YANKAN WU'KA nan yatabbatar musu da cewa sunada dagewa akan addininsu kuma bazasuyi nasara akan suba harsai sun janyo hankalin su zuwa siyasa.. Dan idan suna siyasa zasuna jansu da aikin al'ummah suna nisa da yawan bautar Allah dasuke yi hakan zai basu damar yi musu asirin hankali kwance... Haka kuwa akai ta dalilin wannan siyasar ne suka samu nasara akansu, da kuma asirin da Alhaji Mannir yake saka musu acikin abuncinsu kona sha da kuma wajen zamansu. WANNAN SHINE LABARIN HJY MAIMUNA DA HJY HINDATU ADAWO LABARIN SU DADDY MAN'S KUMA Koda yaushe suna cikin hidima har biki yarage saura 10 day's. Lokacin kuwa cikin mommy usaina yashiga watan haihuwa, yau ko gobe, inda hankalin su duka yadawo kansu. Ranar litinin d'in data tashi hankalin kowa kuwa itace ranar da ba'kin ciki yayi musu sallama acikin rayuwarsa wanda yakaiga rushewar abubuwa da dama. Cikin su kuwa harda..... ✍🏻✍🏻✍🏻 *GAMASUSAN ATALLATA MUSU HAJARSU ZASU IYA TUNTU6AR WANNAN NUMBER* *08032762588---08162889618* *MATA SAIDA GYARA* *'KANSHI 'KANSHI* *INA AMARE*👰🏻♀ *INA UWAR GIDA* 🧕🏻 *INA "YAN MATA*💃🏻 *MASUSAN GYARA KANSU DA 'KANSHI* 🌹🌹 ```TOGA DAMA TASAMU GYARAN JIKI TURAREN 'KANSHI, TURAREN GIDA TURAREN JIKI, TURAREN TSUGUNNO DUK AKWAISU``` *INA MATA DA UWAR GIDA DA AMARYA* ```TOGASU FAMA DA CIWON SANYI INFECTION``` ```DA WANDA SUKA BUSHE BASU DA NI'IMA KUMA LOKACIN KUKANKU YAZO 'KARSHE``` ```MUNA DA INGANTATTUN MAGANIN SANYI DANA MATA, AKWAI TSUMI KALA² AKWAI NA HAJIYA BABBA AKWAI NA HAJIYA 'KARAMA...``` ``` HAWA HAWANE KAYANMU DUK WANDA KIKE BU'KATA AKWAISU``` *SIYAN NAGARI MAIDA KU'DI GIDA* 🥰😘 *_GAMASU BU'KATA SAISU TUNTU6I WANNAN NUMBER_* *08032762588_ 08162889618* *Keep waiting my fan's*🤗🤭 *Mrs Hallsad ce*🤩🤩 *Gamasu san sufara biya da wuri saiku tun tu6i wannan number 08032762588* *_Idan kuma ta account ne_* *_Acc 0110015052_* *_SADIYA ABDULLAHI UMAR_* *_ECOBANK_* ```Idan kuma katin wayane na #400 ne kachal``` ```Comment section kuma #200 ne kachal wannan sau'kine agareku My special group kuma Da``` *'Dan shaye shaye ne* 🍾 *Am 16 years old* 💃🏻 *Sanadi* 😭 ```Duka #400 ne zaku biya wannan kyautar girmamawatace agareku saboda comment d'inku mai sharhi yana burgeni, yana sani nishad'i wlh, Idan banga comment dinku ba harjina nake wani iri, inayinku wlh🥰🥰. ``` [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_ _*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_ _*paid book #300 only*_ _*By*_ _*OMH TEEMERH*_ _*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_ 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*DASHEN🌲ALLAH*_ _*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_ ****************************** *'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_ *Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku* *AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡* ****************************** 🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍 _*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_ _*FATIMA ZARAH*_ _*BLOODY NAH*_ _*🥰🤍🥰*_ *Episode* 2⃣5⃣⏩2⃣6⃣ __________Cikinta kuwa harda d'aurin auren su daddy mans da kuma rasuwar mahaifinsu. Dan an d'aura aure da 'karfe 11am nasafe, shikuma Mahaifinsu Allah yay masa rasuwa da sallar la'asar amasallaci yayi sujjada, sujjadar dabai d'agoba saida d'agosa akai bayan an idar da sallah akaga yarasu.... Sosai wannan family da duk mutanen 'kauyen nan suka shiga rud'ani da tashin hankali duk da kasancewar mamah fateema tayi dauriya amman taji mutuwar mijinta kuma jigonta.. Wannan dalilin yasaka aka d'aga tarewarsu zuwa bayan anyi sadakar bakwai, dan duk sun tafi 'kauyen JANIKI sai anyi addu'ar bakwai zasu dawo. Mutane kuwa sunzo sun halarci taron mutuwarsa dan yakasance mutum namutane mai karamci kuma. Dukkan wanda yasan Jan namiji sai yayi kukan rashinsa dan sunsan sun tafka babban rashi sosai, koda yabar baya mai albarka. Ranar addu'ar bakwai kuwa anyi addu'a inda awannan rana itama mamah fateema tace ga garinku nan, Allah yay mata rasuwa daburin taga me usaina zata haifa amman Allah baiyiba, hakan ya'kara tada hankalin wannan family da 'kauyen JANIKI sosai.. Haka aka 'kara d'aga wannan tarewar zuwa nanda 3week's wanda hakan baiwa su Hjy Maimuna da Hindatu dad'i ba sam... Bayan sadakar bakwai kuwa saida suka 'kara kwana goma sannan suka baro 'kauyen inda suka d'aura wasu manyan amatsayin Jan namiji mahaifinsu kenan danya cigaba da kula da wannan 'kauyen. Yayi 'ko'kari kuwa sosai dakuma jajur cewa dan ganin ya kwatanta musu adalci kamar Alhaji MANSUR ABDULLAHI JAN NAMIJI. Alokacij kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40